Uncategorized

MATAR UBA 6

 ????????????????????????????????          *MATAR UBA* 

????????????????????????????????

       _(A True Life Story_ )

            *Short story* 

 “`Story and written by FADEELAH YAKUB (MILHAAT)“` 

Follow me on Wattpad @milhaat

Join my group on Telegram https://t.me/joinchat/IhnmqM7EjtZ02IV0

???? *MANAZARTA WRITERS ASSOCATION* ????????️

 _(‘Kungiya d’aya tamkar da dubu)_ _____________________________

*MATAR UBA*  Labarine Wanda ya faru dagaske banyi shi don cin zarafin kowa ba face don nayi wa Yan Uwa Mata nasiha, idan yazo dai dai to akasi aka samu, Allah ubangiji Ina rokon ka ka bani ikon rubuta abinda zai amfani Yan Uwa musulmai, kamar yanda na Fara lafiya Ina rokon ka kasa na gama lafiya AMEEN.

Dedicated to *MUHAMMAD KARIM MK*  much Love.

???????? *MATAR UBA* ????????

     _(A True Life Story)_

           *Short story*

 “`Story and written by FADEELAH YAKUB (MILHAAT)“`

Follow me on Wattpad @Milhaat

Join my group on Telegram https://t.me/joinchat/IhnmqM7EjtZ02IV0

???? *MANAZARTA WRITERS ASSOCATION*????????️

 _’kungiya d’aya tamkar da dubu_

https://www.facebook.com/107980080946102?referer=whatsa

_____________________________

 *MATAR UBA* Labarine Wanda ya faru dagaske banyi shi don cin zarafin kowa ba face don nayiwa Yan Uwa Mata nasiha,Allah ya bani ikon gama shi lafiya kamar yanda na Fara lafiya ameen.

Dedicated to *MUHAMMAD KARIM MK* Much Love.

 *BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM*

Not Edited

CHAPTER 6

????????????????????????????????????????????

……… altine na gani a kitchen tana shara had’e da rawa da waka, wakar ado gwanja take Mai taken fad’in Alhairi gaskiya jari.

Baraka ta shigo tayi tsaye akanta tana Mata kallon sama da kasa a tsawace Tace “Altine!!! What do you think you’re doing?”

A razane da Yar da tsintsiyar dake hannun ta ta fara tsotsa kamar wata Mai kwarkwata, cikin Rawar murya Tace “Hajiya Ina kwana”

Fuska a tamuke Tace “Yi min Shiru which stupid song are you singing?”

Washe Baki altine tayi Tace “Madam ba stupid song bane kin San yanda ake yayin shi a kauyen mu kuwa? Umm ado gwanja ne fa Kum……” 

A tsawace ta dakatar da ita Tace “Shut up, ke bakya gajiya da surutu”

Altine hannu tasa da sauri ta rike bakin ta.

Baraka Tace “Me kikeyi a kitchen d’in?”

“Babu komai Hajiya”

“Okay maza ki min breakfast Ina jiran ki a dinning”

Ta amsa da “to Hajiya”

Har ta Kai kofan fita ta dawo da baya Tace “Yauwa daga yanzu na raba muku aiki da Asiyah tunda bata da abin yi sai lalata min Kaya”

Cikin kuka altine Tace “Hajiya me na Miki? Me na Miki hajiya da Zaki rage min albashina Kuma kike cewa mu raba aikin da ‘yarki?”

Baraka tunda altine ta fara Maganar take aikin kallon ta Baki a bud’e sai da Kare maganar sannan Baraka Tace “ke wawuya ce, inaga gadon wauta kikayi, a Ina kikaji na ambaci na rage Miki abashi?”

Sosa keya ta shigayi Baraka Tace “Useless girl, hurry up and bring my breakfast” tana Kai Nan ta fice.

Altine turo Baki tayi a fili Tace “Kanki ake ji Ni banji me kike fad’a ba sabida Haka Kan ki Kika zaga,Mata sai mugunta sai kace mayya aniyar ki ya biki da dukkanin sharrin ki”

Sai ta cigaba da aikin ta, bayan ta gama had’a breakfast din,ta jera a dinning, Irish ta soya tayi source.

Asiyah na d’akin ta tana nad’e kayan da ta wanke, Sai taga shigowar Safiya Murmushi tayi Tace “Safiya ba Sallama?” Ba tare da ta kalli fuskar ta ba, Jin tayi Shiru ta d’ago Kai a hankali Tace “Safiya what happened why are you crying?”

Cikin muryar kuka Tace “Aunty Asiyah it has happened again?”

Cikin rashin fahimta Tace “What happened again?”

“I tempered with mummy’s wrist watch”

“Ya Salam!!! Haba safiya meyasa kike tab’a abin ta,Wasa kike dashi ya lalace ko Kuma me?”

“A’a na d’auka ne kawaii sai ya daina aiki, na rasa me yake damin hannu na duk abinda na tab’a sai ya lalace”

“Kiyi hakuri ki daina kuka, bazan bari wannan yasa mummy ta tsane ki ba”

“A’a Aunty ya Isa haka ya kamata mummy tasan nice Wacce nake lalata Mata abubuwa ba ke ba”

“Kar kiyi hakan kinji yanzu tashi Muje mu karya” nan ta riko hannun ta suka Fara cin abinci bai dad’e ba Baraka ta sauko ita ma ta Fara cin nata abincin tana cikin cine wayar ta ta Shiga ringing cigin girmamawa da kaskantar da Kai ta amsa da “assalamualaikum Sir” ta d’an yi Tace “Okay sir yanzun Nan zan Zo na Riga nayi wanka Kaya kawaii zan sa”

Sai ta katse.

Safiya kirjinta ne ke dukan uku uku don tasan dole mummyn ta zata yi amfani da agogon, cikin sanyin murya Tace “Mummy Ina Zaki je?”

“Gun aiki ana nema na urgently”

“Ha’aah I thought ba Kya zuwa ranar juma’a?”

“Eh ta kamane,Bari naje na shirya” ta shafa Kan safiya said ta haura sama cikin sauri.

Safiya ta kalli asiya tace “yau kashi na ya bushe”

“Kar ki damu ki ci abinci”

Bayan sun gama ci suka koma d’akin Asiyah.

B’angaren Baraka ta gama Shirin tsaf ta d’auko a gogon Nan zata sa sai ta ga bayayi a fili Tace “Me kuma ya faru da agogon Nan”

Rai a ‘bace ta Fara Kiran sunan “Asiyah, Safiya ina yaran Nan suke?idan na biye musu zasu haukatani”

Cikin zafin nama ta Shiga d’akin a Tsawace Tace “acikin ku Wace ce ta tab’a min agogona”

Safiya tayi saurin cewa “Nice ”

Asiyah Tace “Safiya ki daina karb’an laifin da ba naki ba mummy nice”

Wata mahaukaciyar mari tayi wa Asiyah had’e da fad’in sau nawa nake ce Miki ki daina kirana da mummy Ni ban haifi mayya ba” Asiyah Marin da ta Mata ya gigita ta har sai da ta Fad’i a Kan gado, Baraka ganin hakan ta hau Ruwan cikin ta sai aikin dukan ta take, Safiya Kuma na kokarin riko ta.

Sai da ta yi Mai isarta ta fice daga d’akin, tana fita ta d’auko makullin mota, Mai gadi na gani a zaune hannun sa rike da wayar sa Yana kallon film Wanda na kasa gane wane iri ne lashe la’b’ban sa yake had’e da rike wandon sa sai lumshe Ido t

Yake.

Baraka Tace “Audu d’ako min jakar Nan da ake sa petir Kuma ka bud’e min gate” sai ta shige mota ganin bai taso ba hakan yasa tazo ta bayan sa ta leka Ashe film d’in basa yake kallon kad’a Kai tayi had’e da ciza Baki wata muguwar rankwashi ta Masa  yayi saurin mikewa had’e da tare gaban sa, Tace “Wawa soko a Haka zaka Kare kana kallon blue film, jibi yanda Wando ka ya jike, da wata akwalar chaina phone   ka d’ako jarkan Nan kasa min a mota”

Sai hakuri yake ta Bata,yayi saurin d’auko jarkan yasa a bayan mortar sannan ya Koma ya bud’e gate d’in,saita fice.

Safiya kuka take sosai tana bawa Asiyah hakuri Amma Asiyah ta nuna Mata hakan ba komai bace.

Audu na gani da Altine a Kan gado Yana zaune daga shi sai gajeren Wando ita Kuma zani kawaii ta d’aura a kirjinta Jin nayi tace “Yau ta bazan baka ba, sabida ban yarda da Kai ba nasan ba Sona kake ba”

Langwab’e Kai yayi yace “Kar kimin haka wallahi ina sonki”

‘daga kafad’a tayi Tace “ita Kuma Mai ayabar Nan da kullum sai tazo gunka in fatan ba sonta kake ba?”

“Haba my altine,Ina dake me zanyi da wata mai ayaba? Ni ke nake so ba ita ba”

“Ka tabbata Ni kake so?”

“Eh wallahi da gaske nake”

“Toh in dai hakan ne kamin Abu d’aya”

“Mene ne ki fad’i komai Ni Mai yi mikene”

Murmushi tayi Tace “Maruka biyu kawaii zan maka in ka jure Shikenan”

Zaro Ido yayi yace “Mari kawai?”

Ta amsa da “Eh”

Yace “Ta kwana gidan sauki” gyara Zama yayi had’e da juya Mata kumatun sa wata jahilar Mari ta masa.

Jinayi yayi ihu, ya bud’e idon sa ganin Altine a tsaye a kansa ya bud’e idon sa da kyau, hannu a kwankwason ta tana girgiza kafa Tace “Audu mafarki kake ko? Kuma Wace Shegiyar kake cewa I love you?” Rai a b’ace.

1 2Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button