Uncategorized

MATAR UBA 6

Tashi yayi ya tsaya yace “Wallahi kece,ban Sona tashi ba kin ganki kuwa a mafarkin Nan u look so viciously sexy”

Hannu ta d’aga Masa Tace “Me Kuma Vivi….kaga Ni Kar ka zageni don bana Jin turanci”

“A’a cewa nayi kinyi kyau sosai, ai yallao Naji yake fad’awa hajiya hakan kamun ya rasu”

“Kai kasan da Wannan,Dama abin ci na kawo maka, na shige Ciki”

Tsuman tsaye yayi ganin yanda take tafiya bayan ta ya na kad’awa dake altine na da mazaunai manya manya, hakan ya tafi da imanin sa.

Bayan ta gama abinda taje yi a office ta biya gidan Kawarta Nana.

“Nana Gaskiya na gaji da abinda yarinyar Nan take min”

Nana Tace “Anya ba mugunta bace kuwa? In ko ba mugunta bace tabbas tana da bakin aljanu, nasha fad’a Miki ki kasheta kawai ki huta”

“Zan kashe ta Amma ba yanzu ba sai na gana Mata azaba”

“Da dai yafi Miki Kam”

A Haka sukayi ta hirar su ta duniya sai dare liss ta koma gida.

????????????????????????????????????????????

Kuyi hakuri fans ina kallon Comments d’inku Amma bani da lokacin reply,nagode sosai Kuma Ina Jin dadin kaunar da kuke yi wa littafin Nan ina muku son so fisabillah.

Mu had’u a page na gaba

Milhaat ce

Yar Terawa

[ad_2]

Previous page 1 2

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button