Uncategorized

MEEMA FAROUK Page 21 to 30

                     *NO_21*

                 Yau ma kamar kullum MEEMA tayi shirin ta kamar yanda ta saba, Abaya ta saka blue color da aka yane shi da kwalliyan Stones daga saman wuya har ƙasa, sai faffaɗan hannu me kamar alkyabba shima an sanya Stones da kuma bakin lessi, tayi Rolling da jan veil sai ta saka cover shoes Shima ja, haka zalika agogon hannun ta. Iyakan Powder da lipstick ta saka sai ta zizara kojol a idanun ta, I can’t describe to you how beautiful she is, but her beauty is even more beautiful. Fita tayi Parlour inda Idris ke zaune da Hajiya suna hira yana jiran fitowar ta

“You look so cute Zulaiha.” Cewar Hajiya kenan sanda ta ƙyalla ido ta ganta

Ita kuma murmushi tayi ta isa wurin ta tayi mata peak a goshi tare da faɗin, “thank you Grandma.”

Idris da ya miƙe tsaye a yanzu ɗin yace, “to Hajiyata mu zamu wuce sai mun dawo.” 

“To Allah ya bada Sa’a Allah ya tsare.” Tafaɗa tana murmushi

Daga nan sallama suka yi mata suka fice. Sanda suka isa bakin motan Idris ɗin da kanshi ya buɗe wa MEEMA ƙofa yana solute ɗin ta

Kyakkyawar murmushinta ta sakar mishi tana ƙarisawa ta shiga ciki

Ya rufe shima ya zaga ya shiga ya ja motan zuwa wajen aikin su. A cikin motan sai janta da hira yake yi duk da kasancewar ba amsa mishi take yi ba sai dai tayi masa murmushi kawai, a haka har suka kai suka fito

A nan suka haɗu da Laɗifa itama zuwan ta kenan, ta isa wurin su cikin farin ciki suka rungume juna da MEEMA

Idris da ke kulle mota yace, “to saura Ni baza ayi hugg ɗina bane?”

Hararan sa Laɗifa tayi tana cewa, “haka kawai ƙato da kai ba miji na ba, na ƙi ɗin.” Sai kuma ta kalli MEEMA tace, “let’s go.” Ta riƙo hannun ta suka shige ciki suka bar Idris na kwaɗa mata kira. But ta ƙi tsaya wa suka shige ciki. Dayake Office ɗin su ɗaya ne can suka shiga suka zauna suna ɗan taɓa hira

Sai ga Idris ɗin ya shigo yana cewa, “wato ke ina kiran ki kika yi banza da Ni Ko? Kin ganki; ki fa mayar da hankali a kan aikin da oga ya sanya ki don na kula tunda na kawo miki Abokiyar hira kike wasa yanzu.”

“A’a yaya kai ne dai kake ganin haka but ina aiki na yanda ya kamata wlh.”

“Ok on that talk of ours we are going to meet the Senator tomorrow, he has given us an appointment tomorrow, but I have a place to go tomorrow, there is work for me to go to Zaria, now you and MEEMA will visit his house tomorrow, I hope you can?”

“Don’t worry Bro, we’ll go together.”

“Ok let me go I have a job, kiyi sauri da Allah ki gama wancan aikin ki zo mu fara ɗaura videon Nan.” Yafaɗa Yana kallon Laɗifan

“Ok.” Tace da shi tana janyo computern ta gaban ta

Shi kuma ya fice ya bar su.

            There they were at work and MEEMA raised her head looking at Ladifa and said, “Where are we going tomorrow I don’t understand?”

Laɗifa tace, “There is someone who is seeking the Senate seat in this city, we have been wanting to interview him on this television station for a long time, but we have not had the opportunity yet until this time, he is a great man because everyone wants to meet him. But now we have a way to go tomorrow. We going to interview him.”

“Ok God Lead us.” Cewar MEEMAN tana mayar da hankalin ta kan abin da take yi.

                By 02:00pm. Suka je suka yi sallah, Idris ya ɗauke su zuwa wani restaurant da babu nisa da wurin suka ci abinci, sai hira suke yi gunun sha’awa suna dariya har suka dawo. Zuwa ƙarfe 03:00pm. Suka tashi, Laɗifa ta sauke MEEMA a gida tunda Idris Yana da aiki ba yanzu zai koma gida ba. Sallama suka yi Bayan ta sauke ta taja motan ta ta tafi

Ita kuma MEEMA tayi Nocking aka buɗe mata ta shiga ciki, lokacin da ta isa parlour babu kowa sai Zabba’u wacce ta buɗe mata ƙofa tana mata sannu da aiki

“Where is Grandma?” Ta tambaye ta tana kallon ta

“She is in her room praying.”

“Ok.” Tace tana wuce wa. Sai da ta shiga ɗaki ta watsa ruwa a jikin ta ta sanya wata ƙaramar riga na shan iska wacce tsawon ta be wuci iya ƙasan gwiwan ta ba, kalan ta kalan ruwan Powder ne, sannan ta fito ta wuce ɗakin Hajiya. Sai dai a lokacin babu ita a ciki shiyasa ta fito Parlour ta tarar da ita tana karatun Hisnul Muslim. Wajen ta ta nufa tayi hugging din ta tana sakar mata kiss a bayan hannun ta tare da faɗin, “Weldon Grandma.”

Murmushi tayi mata tana shafa kanta da cewa, “it works hope you enjoy the project?”

“Alhamdulillah.” Tafaɗa itama tana mayar mata murmushin

“Ok go eat and come back for a chat.”

Amsa mata tayi tana miƙe wa ta nufi kichen. Tana shiga ta ga Zabba’u a bakin madafa tana juya miya, ta isa wurin ta tana murmushi tace, “you are always cooking, you are not tired?”

Dariya Zabba’u tayi tace, “How can I get tired of cooking after a woman is known for cooking? You too should come in and teach you because cooking is for women. What are you looking for?”

Taɓe baki tayi tana sake duban kichen ɗin tace, “nothing. I came to see what you are doing.”

Murmushi Zabba’un tayi tana ci gaba da juya miyan. Sai kuma tace, “your food is on the dainning table go and get it.”

Kanta ta gyaɗa tana juya wa bata ce komi ba ta fice. Sai da ta ɗibi abincin sannan ta koma kusa da Hajiya ta zauna tana ci tana kallon ta

While ita kuma tana ta karatun ta

Bayan ta gama ta ɗauki Plate ɗin zuwa kichen

Lokacin Ummee itama ta dawo gidan, gaisa wa da Hajiya tayi ta haye sama.

                 The following day.

Har gida Laɗifa ta zo ta ɗauke ta suka wuce G.R.A where they will go to the Senator’s house to find out about him being that the election is near, they want to post his interview on their television channel

Koda suka isa bakin Gate ɗin gidan an hana su shiga

Laɗifa ce ta fito a motan ta isa wajen Gate man ɗin tace, “Malam don Allah ka faɗa masa ƴan jarida ne daga Light T.v suke son hira da shi ya san da zuwan mu Please.”

“Ok sai ku jira in sanar a ciki idan ya san da zuwan naku.”

“Ok thanks.” Tafaɗa tana kallon shi

While shi kuma ya shige ciki

Shiru-shiru kusan mintuna goma babu me gadi. Laɗifa da ke waje har yanzu sai kai komo take yi tana faman jan tsaki

Sai daga baya sai ga shi ya fito yace mata, “su shigo.”

Hakan yasa ta koma wajen motan ta sanar wa MEEMA da ke zaune a ciki tana latsa wayan ta. Fitowa tayi da Laptop a hannun ta suka jera zuwa cikin gidan

Babban gida ne me Part-part da yawa. A can daga nesa akwai wani babban gini don shi kaɗai ne upstairs a gidan. Duk inda ka gifta masu aiki ne suke yawo suna ta faman aikin su, tsarin ginin sosai zai tafi da kai saboda tsantsan haɗuwar shi, daga gani ka san mamallakin gidan me kuɗi ne sosai. Sai da suka zagaya round about da ke tsakiyar gidan kafin suka isa wannan dogon ginin. Dayake suna biye da wani house men ne yana musu jogara zuwa wajen ogan nasu

Kafin su kai ga isa ginin ne sai ga wata tsaleleliyar budurwa wacce a ƙalla baza ta fi 24years ba, ta ɗau wanka a cikin ƙananan kaya tamkar baza ta taka ƙasa ba, tana tafe tana amsa call ta fito a ɗaya daga cikin sashin gidan. Tana matsowa wajen su ne while su ma hakan. Sai da suka yo gab da juna sannan ta ɗaga kai ta kalle su. Kallon kallo suka yi gaba ɗayan su yayinda ta ƙi ɗauke nata idanun a kan MEEMA wacce ita tuni ta ɗauke nata tun kallon da tayi mata daga nesa. Har sun gota ta kuma sai ta kira House Men ɗin tana yafico shi da hannu

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button