Uncategorized

MEEMA FAROUK Page 21 to 30

Dariya Murjanan ta sheƙe da shi tana ɗago Glass cup ɗin hannun ta dake cike da Ice cream ta miƙa masa suka haɗa Cup ɗin sannan suka ci gaba da sha suna ci gaba da hiran su. Daga ƙarshe gida suka wuce bayan sun gama zagaye-zagayen su.

  

???????????? 

*MEEMA FAROUK*

                       ????????????

*NA_NAFISA ISMA’IL*

*WATTPAD_UMMUDAHIRAH*

*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT* ????????‍

*PERFECT WRITER’S ASSOCIATION* ????

“`( WE AIN’T PERFECT, BUT WE’RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS????)“`

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

                    *P.W.A✍️*

               *SADAUKARWA*

_Na sadaukar da wannan littafin ga Shugaba adila *SAFNA ALIYU JAWABI,* Allah ya daɗa ɗaukaka ki Amin._

                      *NO_18*

           Tun daga ranan MEEMA ta soma ganin canji a gidan, sosai Murjana ta shiga jikin ta duk inda ta sanya ƙafa tana biye da ita, tun ba ta sakar mata fuska har dai itama ta saki jiki da ita sosai tunda har ɗaukar ta take yi su fita wajen friends ɗin ta tare, ko kuma wajen dangin su suyi ta yawo hakan yasa MEEMAN ta sake sakin jiki da ita har suka shaƙu sosai

Gefe ɗaya kuma ana ta shirye-shiryen auren ta ita da Sajjad but babu wanda ya sanar mata sai da ana jibi biki Habiba ta dawo gidan saboda bikin, da ɗokin ta ta je wurin MEEMAN tana tsokanar ta da, “Amarya Amarya.”

A nan ne abun ya bata mamaki take tambayar ta, “Who is the Bride?”

“Oh you mean you don’t know who bride is? I know everything wlh, I just wish you the best of luck you are lucky you got Bro Sajjad, I congratulate you because you are compatible with each other”.

MEEMA fa kanta ya ƙulle cike da rashin fahimta tace, “I do not understand you. Please explain to me?”

In Surprised Habiba said, “You mean you don’t know this week you’re going to get married? Are you kidding me?”

Quickly MEEMA stood up looking at Habiba but she couldn’t say anything

While Habiba itama miƙe wa tsaye tayi ta kamo hannun ta ta mayar da ita tana cewa, “What’s going on? What’s wrong with you?”

Idanuwan ta ciko wa suka yi da hawaye still tana kallon Habiban tace, “I don’t know what you mean. You said I was going to get married but who am I going to get married without my knowledge?”

“You and Sajjad, I think you are in love, and any service you see in this house is for your marriage.”

“I don’t know about it. I don’t love Sajjad. In fact I hate him in my heart. I don’t love him! How can I trust him to marry me? Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un”. Ta ƙare maganar tana tashi tsaye da sauri duk ta gama rikice wa. Sai kuma ta juyo a firgice tana kallon Habiban da cewa, “I will not marry him. I hate him! I have to leave this house today. I will not stay.” Ta wuce wajen kayan ta cikin ruɗe wa har hawaye sun soma zubo mata

Da sauri Habiba ta je ta riƙo ta ta dawo da ita bakin gadon suka zauna, “Calm down Zulaiha, I understand your situation but there is no way you can leave this house now, be patient please stay”.

“Do you want me to marry him? Do you want me to marry someone I don’t like?”

Jinjina mata kai tayi tana kallon ta and she Said, “yeah but…”

“Noo! it is not possible. I have someone I love, and Sajjad is not one of the few men I can marry. How can they marry me without my knowledge? It is not possible until I leave this house.” Sai ta saki kuka tana kifa fuskar ta a tafukan hannayen ta

Sosai Habibah ta rikice ganin yanda MEEMAN ke kuka sosai. Duk rarrashin da tayi mata taƙi yin shiru. Buga ƙofan da ake yi yasa Habiban ta sake rikice wa tana kallon MEEMA a firgice tace, “Please Zulaiha be quiet, I will help you to leave this house but be quiet so no one understands”.

Kallon ta MEEMAN take yi da idanun ta da suka kaɗa suka yi jazur sai tsiyayar da hawaye take yi

Hannu ta saka ta share mata hawayen tana cewa, “Don’t let anyone understand what’s going on. Please pretend there’s nothing ok?”

Gyaɗa mata kai tayi itama tana sanya hannun wajen share face ɗin nata tare da gyara wa

Ita kuma Habiba zuwa tayi ta buɗe ƙofan. Murjana ta gani a tsaye sai tayi saurin sakin murmushi da cewa, “har kin dawo?”

“Yes na dawo, wai me kuke yi ina ta buga ƙofa kun yi banza da Ni?” Tayi maganar tana ƙoƙarin shige wa

Jirga mata tayi a hanyar tana me rufo ƙofan da cewa, “babu komi muna hira ne da Zulaiha, dama yanzu nima nake son in tafi”.

Murjanan da ta shiga ɗakin suna haɗa idanu da MEEMA ta nufe ta da mamaki tana cewa, “Sister, what’s wrong with you? I look at you with tears in your eyes”.

Shiru MEEMA tayi tana kallon ta sai kuma ta mayar da idanun ta ga Habiba, zata buɗe baki tayi magana kenan

Sai Habiban tayi saurin zama kusa da ita tana cewa, “wani abu ne ya faɗa mata a idon shiyasa kika ga sun yi ja, yanzu na gama cire mata har kuka tayi min kamar wata Baby”. Ta ƙare maganar tana dariya

Itama Murjanan dariya ta saki tana cewa, “I’m sorry sister”.

MEEMAN murmushi kaɗai tayi mata ba tare da tace uffan ba don bata san me Habiban ta faɗa mata ba

“Ok yanzu ki tashi mu je Part ɗin ku akwai kayan da na kai can zamu haɗa a can, kin san su Khalid zasu zo min bikin nan, akwai tanadin da nayi musu but ba na son su Umma su gani don ba wanda zan ba shi”.

Dariya Habibah tayi tace, “to mu je”. Har ta tashi sai kuma ta kalli MEEMAN tace, “will you follow us?”

Murjana tayi saurin cewa, “No, leave her let’s go. We’ll be back soon.”

Har suka fita MEEMA bata ce da su komi ba. Shiru tayi tana lumshe idanun ta tears welled up in her eyes

Habiba ce ta dawo ɗakin da sauri tana ce mata, “sorry i’ll help you later, but please don’t go and stay till i come back ok?”

Gyaɗa mata kai tayi tana me aza kanta saman pilow ta mayar da idanun ta ta rufe ruff

Ita kuma Habiban ta fita ta barta a ɗakin.

             Zuwa magriba sai ga ta ta dawo, bata bari kowa ya ga shigowar ta ba har Murjana don a lokacin tana ɗakin Umma, ta shiga da sauri tace ma MEEMAN, “She picked up her Trolley and left”. Ita ta taimaka mata da ƙaramin jakar suka fice har wajen gidan. Kasancewar an shiga sallah shiyasa babu wanda ya gansu. Rungume ta tayi tana hawaye tare da kallon ta tace, “Where are you going from now? I don’t want you to go because I will miss you!”

With tears in her eyes, she said, “I miss you too! but I have no choice but to go back to Riyadh Saudi Arabia.”

“No, please, I beg you not to go back and live alone like everyone else. If they refuse to hold you honestly they want to marry you. I know your mother will hold you in both hands. Please go back it will be better for you. If you live alone you will not be happy. Stay here in Nigeria or one day we will see each other please.” Habiba ta ƙare maganar hawaye sosai a wannan lokacin suna fitar mata a idanu

MEEMA kasa magana tayi kasancewar itama shashsheƙan kukan da take yi ya ci ƙarfin ta. Tana shirin zame hannayen ta ba tare da tace da ita uffan ba

Sai Habiban ta sake rungume ta kafin ta sake ta tana share hawayen fuskar ta da bayan hannun ta, ta ɗaga mata hannu tana cewa, “Please stay here in Nigeria, hurry up and leave here to let Abba come out to see you”. Daga haka ta juya ta shige gida da sauri

Itama MEEMAN jan Trolley ɗin ta tayi tana rataye da ƙaramin a hammatar ta taci gaba da tafiya. Har sai da ta fita titi kafin ta tsaya tana faman waige-waige. Bata sha wahala ba ta samu keke napep tace, “he peak her with hotel”. Kasancewar ta ga dare yayi baza ta iya zuwa wani wuri da daren nan ba. Kai tsaye ana kaita hotel ɗin ta kama ɗaki ta shiga. Zuwa washe gari zata wuce Kaduna tuna wa da tayi akwai mahaifiyar Ummee ɗin ta da ƙanin ta, ko a wajen su zata iya zama ba sai a wajen Ummeen ta ba, duk da bata so yanke wannan shawaran ba amma tuna wasiyyar mahaifin ta da kuma maganar Habiba yasa taga ya dace ta koma wajen su, bata da kowa a can Riyadh baza ta iya rayuwa ita kaɗai ba.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button