Uncategorized

MUSAYAR RUHI 11-12

Sosai Hamut yaji jikinshi yayi sanyi zuciyar shi tasake karyewa cikin rashinjin karfin jiki yamiqe yafita kai tsaye part d’in shi yanufa yana shiga idanunshi suka sauka kan Hamidat kauda kanshi yayi yanufi bedroom muryar Hamidat tadakatar dashi dafad’in 

” My D ina buqatar shan iska koda nasamu sauqin abinda ke damun jikina ” rumtse idonshi yayi cikin jin zafin furucinta yace ” kina’iya fita sannan inaso kishirya nanda kwanaki 3 zamutafi Jordan Maimartaba yaturani zan wakilceshi wajan wani taro ” tsaki Hamidat taja tace ” hmmmm nikam badan Maimartaba bane yace muje danace kaje kai d’aya kawai sabida koda nabika bansan wace irin rayuwa zamuyi dakaiba matsayin mata ko qanwa amma zanbika  sede inaso daga yau nazama tamkar qanwa ceni agareka ba mata ba sabida bazaka iya bani abinda miji zaibama mataba qanwa kuwa kaga babu wannan lamarin kwata kwata ammafa idan maganata tayimaka zafi kayi haquri yaya Hamut nide nasan gaskiya nafad’a dazaran mundawo yazama dole kasamu mafita kasan wannan ” 

Tana gama fad’ar haka tamiqe tabar part d’in sosai Hamut yaji wani irin zafi cikin zuciyar shi baisan sanda yaji wasu irin zafafan hawaye masu quna suna sauka saman kyakkyawan kumatun shi ba daqyar ya’iya d’aga qafarshi yanufi bedroom cikin kuncin zuciya 

Washe gari misalin 10:am Hammat yashiga part d’in Maimartaba duban hajiya hajara yayi dake gefan Sarki Jabir yatamke fuska sosai yace ” ina buqatar zanyi magana da mahaifina kuma banabuqatar kowa ” cikin sauri Hajiya hajara tamiqe tafita daga part d’in  duban shi Sarki Jabir yayi yace 

” Wai kai Hammat yaushe zakabar wannan halin ne ? kasani duk matar datake matsayin matata tofa tamkar uwace agareka dan haka yazama dole kabama kowace mace girmanta ” sake tamke fuska yayi sosai yace ” gaskiya de Dad kayi haquri ammafa ni babu wata mace dazan dauka kamar uwa dama nazone nasanar daku anturani  Egypt janje wani ayki kuma gaskiya zanjima zuwa gobe zan tafi ” duban shi Sarki Jabir yayi sosai yace ” Allah yabada sa’a amma inaso kasani dazaran kadawo yazama dole kayi aure ” saurin kallon  shi Hammat yayi yace ” amma dad ……” dakatar dashi Sarki Jabir yayi yace ” nagamayin magana ” daga haka yafita zuwa fada 

Marmyn Zarah ce ????????

Previous page 1 2

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button