Uncategorized

MUSAYAR RUHI 13-14

ALLAHUMMA DAMMIR KILISHI KAIDIHA WA SHARRIHA WA AMALIHA ) ALLAHUMMA DAMMIR HAJARA KAIDIHA WA SHARRIHA WA AMALIHA ) ALLAHUMMA DAMMIR MARIYA KAIDIHA WA SHARRIHA WA AMALIHA )

 harama shi kanshi Maimartaba daduk wani wanda kikejin zuciyarki bata amince dashiba dasauran wasu addu’o’in neman tsari da kariya daga dukkan sharri in sha Allah zakiga kariyar Allah Allah yayi jagora sannan a garshe inaso yau kiyi amfani da wannan turaran ” tamiqamata wani tsadadjen turare dake hannunta dashi nikeyin amfani akoda yaushe Sabida Maimartaba yanason shi sosai kije gareshi cike da karfin gyuwa kinji fatan alkairi Hajiya Fulani ” 

Sosai Hajiya Fulani tayi farincikin wannan shawara ta Ammi godiya tayimata sosai tamiqe dan rakota cikin sauri Jakadiya tabar bakin parlour daga la’ban datake tun shigar Hajiya Kilishi cikin part d’in amma takasa jin komi sabida sautin Tafsir d’in dake tashi cikin parlour nufar part d’in Hajiya hajara tayi cikin sauri 

Bayan Hajiya Fulani taraka Ammi takoma part d’in ta cikin farinciki yau shiri tayi namusamman zuwa part d’in Maimartaba cikin ‘bacin rai Hajiya Hajiya tamiqe tashiga kaiwa da komowa sannan tadubi Jakadiya cikin fushi tace ” ayko yazama dole kibi duk wata hanya dan ganomin mai suka tattauna akai idan kikayi haka kinada kaso mai tsoka idan kuma kika kasa zan rage matsayin ki agareni zanbama wata damar shiga cikin lamarin mu na sirri ” risinawa Jakadiya tayi cikin girmamawa tace angama Hajiya bani wani d’an lokaci kad’an ” jinjina Kai Hajiya hajara tayi sannan tace ” kya iya tafiya cikin sauri tafito wasu hadimai dake shirin  shiga cikin part d’in suka dubeta bayan tawuce suka ta’be baki hadida cewa ” hmmm su Jakadiya kenan iyayen kulma tunda kika ganta cikin part d’in Hajiya hajara a wannan lokaci tabbas wani munafincinne ” jin kamar motsi yasa sukajabakinsu sukayi shiru suka idasa ciki 

Sallama Hajiya Fulani tayi tashiga cikin part d’in Maimartaba baya cikin babban parlour hakan yasa tashiga cikin qaramin parlourn nanma bayanan kallon gofar bedroom d’in shi tayi sosai zuciyarta tashiga bugawa cikin qarfin hali tanufi qofar tsayin lokaci tana tsaye sannan tatura tashiga zaune tasameshi  bakin bed yana duba wasu takardu dake gabanshi jin kamshin turaran Hajiya Kilishi yasashi saurin d’agowa amma seyaga Hajiya Fulani ce dukda bahaka zuciyar shi tasoba amma yaji wani sauyi sauke idanunshi yayi had’ida amsa sallamarta wadda yajima baya amsawa a fili sede a zuciya zama tayi agefanshi tanason yimai magana amma takasa tsayin lokaci har bacci yafara daukarta shiko kamshin wannan turaran yasa yamakasayin komi se faman juya takardun yakeyi tashi yayi yamaidasu sannan yashiga toilet tsayin lokaci yafito yashirya kwanciya dubanta yayi yakauda fuska sannan yatadata yace 

” gyara kwanciyarki ” mamaki abin yabata sosai sabida raban data kwanta saman bed d’in shi har tamanta babu musu tamiqe tazare abayar dake jikinta kyawawan kayan baccin jikinta suka bayyana tahau saman bed d’in  saurin nufar makunnin wuta yayi yakashe sannan yadawo kwanciya yayi bayan ya kwanta cikin shakka da fargaba Hajiya Fulani tamatso jikinshi sosai yaji jikinshi ya tunasar dashi amaryar tashi amma kuma zuciyar shi tana qin haka rungume shi tayi sosai tasaki kuka tana fad’in 

” Tabbas haqurina yakusa qarewa buqata tana neman halakani Maimartaba dan Allah kakulani koda zuciyar ka batason haka idan kuma babu aure tsakanin ni da Kai ne kasanar dani nasan matsayina ” sake fashewa tayi da kuka tsayin lokaci baice komiba se zuwa can yace ” banida dalilin sakinki sede nadena sonki amma yau zan sauke miki haqqin ki sabida dalili 2 kwai daga haka yasake rungumota sosai daga nanfa sassan jikin shi suka shiga bayyana mishi tsananin missing dinta dasukayi a wannan daran kamar wasu ango da amarya haka suka kasance sabida kowa yakasa gajiya duk da shikam zuciyar shi bataso amma yakasa hana kanshi nuna yunwarshi akan Hajiya Fulani 

Bayan kwanaki 2 Jakadiya takasa samun cikakken bayanin da Hajiya hajara tasata samowa sede ta qirqiri gyarya tafad’a Hamut da Hamidat sunbar qasar Nigeria zuwa Jordan hakama Hammat yabar Nigeria su Hanan kuwa yaune suma suka bar Nigeria semuce Allah yabada sa’a madedecin gidane mai kyau da tsari iya tsaruwa yatsaru akwai komi namore rayuwa aciki aka siyama Hanan da Fadila ankuma had’asu da kuyangu sabida hidima sannan ansaka Security sabida tsaro kamar yadda  akayima su Hanan haka akayima su Ansar

MAFARIN WATA BABBAR MATSALA GA HANAN 

BAYAN WASU WATANNI

Kamar kullum yauma sundawo daga Skul agajiye suna shiga Hanan tanufi bedroom dariya Fadila tasaki tace haba Hanan duk gajiyarce ? Ayde kya bari muci abinci ko kumafa kinga yamma tayi karki kwanta bacci ” juyowa tayi cikin yanayin gajiya tace 

” Fadila kenan asumata keneman tashi yakamata nawatsa ruwan d’umi senaci abincin  nasha magani sannan nakwanta ko ” daga haka tashiga ciki girgiza Kai Fadila tayi tace Allah yayaye miki wannan ciwon Hanan ” itama nufar cikin bedroom dinta tayi sabida kowa danashi se bayan isha’i sannan Hanan taji yanayinta yafara dedeta sabida shan tea mai dumi dataita sha bayan tasha magani parlour suka fito kamar kullum kuyangu suka dinga basu labari misalin 10:pm sukabar parlour zuwa ciki babu jimawa bacci yakama Hanan sabida yanayin jikinta itako Fadila tana zaune saman bed tana karatu 

Misalin 12:10 dede Hanan taji wani baqon yanayi kamar cikin bacci amma setaji wannan abun yafi qargin bacci  sede zahiri bud’e idonta tayi ayko yayi mata tozali dawani qaqqarfan Saurayi mai cikar zati da izza kasancewar babu haske sosai cikin bedroom d’in yasa bata ganin fuskarshi sosai sede wani irin mugun turare maijan hankali dake tashi daga jikin shi kafin tayi wani yunguri yatoshe mata baki tayadda babu damar tayi ihu cikin sanyin murya sa’banin yadda Hanan tazata yace 

” Hanan yau yazama dole nabar miki tarihi cikin rayuwarki yadda babu Mai auranki seni to amma nidin jikinki nikeso ba ke dinba nafahimci hakanne bayan kinbar Nigeria amma sede kasss gani nakeyi kamar nafi karfinki sabida kinyi yarinya dayawa amma dukda haka zan gwada sannan daga yau zandinga ziyartarki wajan baccinki har kibar qasar Turkiya sannan Jan kunnan dazanyimiki shine karki sake kisanar dakowa idan kuma wani yasani to tabbas zan kasheki Kuma nakashe duk wani naki kuma kinsan kinada Asuma dan haka banaso kiyi kuka dan kar asumar taki tatashi kinga idan bakida lafiya tofa bazakisamu damar yin karatuba kinga kenan ‘yar uwarki zatawuceki kenan karki sake kiyimin ihu idan kikayi duk wanda yashigo tozan kasheshi sannan nagudu kinga kenan kece za’ace kinyi kisan  ”

Sosai zuciyar Hanan take bugawa addu’a kawai takeyi cikin zuciyar ta sannan tashiga cewa ” babu tantama wannan Yaya Haisam ne sabida shine kedaburin haka agareni tun kafin nazo Turkiya nashi 3 hawaye suka shiga gangarowa daga cikin idanunta zuwa gefan fuskarta cire hannun shi yayi daga bakinta yacusa hannunshi cikin lallausar sumarta sannan yakai bakinshi cikin nata 

Tofa meke shirin faruwa da Hanan ne muje zuwa 

Marmiyn Zarah ce ????????????

Previous page 1 2

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button