MUSAYAR RUHI 17-18

” inaso kowa yasaurareni dakyau wani mihimmin abune yasaka nataraku nan wato maganar auran Hammat da Hanan Hammat yafitar da Hanan amatsayin matar dazai aura sannan yabani damar saka duk lokacin dayayimin dan haka abunda nikesone yasamu sabida haka bazamuja lokaci ba dukda cewa Hanan tatafi karatu hakan bazai hana ayi aurenba idan akayi takoma can qasar dayake ayki yanzu tacigaba dan haka kowa yasani nanda 1 month su Hanan zasusamu hutu zatazo gida a wannan lokacin za’ayi bikin auran su nasallami kowa ”
Masu farinciki cikin farinciki sukatashi masu baqinciki cikin baqinciki da sanyin gyuwa sukatashi Hajiya Mariya da Hajiya hajara kowa tsaye suna kallon juna kowa da’irin abinda yake saqawa cikin ranshi Hajiya Mariya tadubi Hajiya hajara tace ” tabd’ijan lalle kam wallahi nasha alwashin senayi duk yadda zanyi wajan ganin wannan auran baiyiyu kenanma mu haka zamutashi cikin masarautar babu riba mubaga haihuwaba mubaga samun nasarar aurama d’aya daga cikin yaran damuke riqo ‘ya’yan Sarki ba wa’inda acikinsune zasu gaji kujerar Sarki lalle ” hmmmm ” Hajiya Mariya tace ayni wallahi koda wannan auran yayiwu to nasha alwashin senazamar dashi muguwar annoba cikin masarautarnan senasaka Hanan cikin masifa tahar abada nasan duk munafurcin Hajiya kilishi ne to wallahi senasakata tayi nadamar auran Hammat da Hanan ” haka sukadinga kulla shirin muguntar su tsayin lokaci
MARMNY ZARAH CE