Noor Albi

NOOR ALBI 20

Pasta din tazuba Masa tareda kifin a gefe da boiled cabbage da aka dafa da kishiri kawai.

Komawa tayi ta zauna a darare bayan ta zuba kifin kawai kadan a plate tana zaunawa tafaraci Dan tayi tagama tabar gurin.

A natse yake cin abincinsa babu Mai magana acikinsu sai ita Dake Dan sauri tayi tabar gurin Dan atakure take yau gashi ba mum Na’ima agurin.

Ba zato sbd hankalinta da baya a natse taji qatuwar qayar kifi a maqoshinta da sauri ta aje fork din hannunta tana daukan ruwa da sauri Tasha Amma takasa hadiyewa sbd azaba da girman qayar..

Tari ta fara ba shiri tana riqe maqoshinta cikin tashin hankali da firgicewa
Dago fararen idanuwansa yayi ya kalleta saiyaga yanda idanuwanta sukai ja take tana riqe maqoshinta cikin tsananin firgici da azaba tana neman miqewa a rude.

Aje spoon dinsa yayi Yana kallonta da dukkanin hankalinsa yace”

Is everything ok with you??

Kasa magana Tai tuni idanuwanta suka fara gangaro hawaye cikin azaba da tsoro tace”

Wuyana,
Qaya..

Ganin yanda take sake rikicewa jikinta na rawa yasashi miqewa Yana nufota da cup din ruwa a hannunsa ya miqa Mata Yana cewa”

Karba Kisha..

A rude ta karba cup din Tasha ruwan Amma tana hadiyewa tarin azaba yabiyo baya take tafara fita hayyacinta Dan kuwa cikin tarin jini taga Yana Dan biyowa wasu irin hawayen firgicine suka balle Mata tahau rawar jiki tana kuka…

Ganin hakan sai hankalinsa shima ya Dan tashi ba zato Kai tsaye ya Kama hannunta yajata zuwa hanyar bedroom dinta Kai tsaye zuwa lokacin tafara kuka sosai Mara sauti jikinta Babu inda baya rawa har tsakiyar kanta takejin zabazar Dan Haka batareda ta saniba ta sake qanqame hannunsa Dake riqe da nata,

Toilet dinta Kai tsaye ya nufa da ita ya duqar da ita gaban wash basin Yana buga bayanta ahankali yace tayi kokari tayi amai.

Kasawa Tai duk yanda taso yin Aman saima sake tokale maqoshinta da qayar keyi jini nasake Dan digowa dan Haka saita qarasa rikicewa gabaki daya.

Ganin hakan saiya Kuma janyo hannunta ya nufi cikin jacuzzi da ita ya sakar Mata shower akanta
Take tasake rikicewa Dan bata wanka a qarqashin shower a tub take wanka sbd tanada tsoron ruwa,,,, qanqame hannunsa Dake riqe da nata Tai tana fizgar Numfashi da qarfi cikin ficewa hayyaci tana kokarin fita showern tayi jikinsa wani irin wahalallen amai na kufto Mata ba shiri….

amai takeyi sosai tana riqe ajikinsa tsawon mintuna saidata galabaita sosai kafin aman ya tsaya sai alokacin ta dago fuskarta da jikinta dake jiqe duka ta kallesa da idanuwanta dasukai laushi taga ita yake kalla cikin yanayi na Kamar tausayawane ko mamakin jiqasa datai da ruwan jikinta Dan gabaki daya qirjinta akan jikinsa yake.

Sauke idanuwanta qasa tayi Ahankali tareda saurin saurin sakin hannunsa cikin tana matsawa baya a hankali
Idanuwanta Kan kayan jikinta dasuka Gama jikewa suka lafe jikinta sosai tareda bayyanarda kalar bra dinta Dake ciki
Tai saurin juyawa jikinta na Dan rawa har batasan lokacinda ya bar gurinba sai Jin rufe kofar toilet din taji.

Yana barin dakin sama ya nufa ya shige Bai tsaya koinaba sai bedroom dinsa gaban maganinsa Dake cikin bedside ya dauka yasha tareda zaunawa Kan sofa ya jinginar da bayansa jikin kujera Yana rufe ido Dan maganin ya fada Masa da wuri yai Masa aiki.

Daga lokacinda yasani yakuma tabbatarda shi din ba lafiyayye bane Bai taba sanin ya tudu ko yanayin kirjin mace yakeba a jikinsa sai yau da hakan ta faru.

Kawar da tunanin abin yayi a kansa gabaki daya tareda sake daukan maganinsa ya qara akan Wanda yasha Amma bayajin daidai Dan Haka Kai tsaye wayarsa ya dauka ya Nemo Numbern DR Allen Sbd wani irin erotism Dake taso Masa Dan dama Dr ya basa umarnin kaucewa body contact da mace Kota Yaya sai yagama Shan sabon maganinsa sbd kaucewa matsalar irresistible desire dazata iya zuwar Masa ta sex da Bai taba having ba.
Ba shiri Dr Allen ya turawa A Abdul sunan maganin dazaije ya siyowa Turakin yakai Masa before things get out of their control.

Previous page 1 2

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button