Uncategorized

SALON SO 45-46

suna isowa anguwar su yasmeen mr Aliyu yakira imaan akan tafito su wuce gida”

Imaan ta kalli yasmeen wacce ke ankare da wayar dasukeyi da mr Aliyu”tace”.anty yasmeen banga kinsaka mayafiba kuma yayan suna waje”

ah ah imaan ai kinga magrib ta kusa sai gobe insha Allah zanzo”

badan imaan ta gamsu ba tashige d’akin umma ta mata sallama kafin tafito dg gidan”

Ahmed da asma’u kamar suyi kuka sbd imaan zata tafi”itakanta imaan d’in batason rabuwarsu”

Tadaice musu zata dawo su zauna tare”

Mr Aliyu suna a….✍️

[ad_2]

Previous page 1 2

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button