Uncategorized

SALON SO BOOK 1 PAGE 11-12

          ???? SALON SO ????????????????????????????????????????????

    BOOK ONE ????

Story & written by

Mommyn fareesa

   ????️11&12

sosai yasmeen kebin imaan da kallo”sbd a ganinta” wannan k’atuwar haka da ita zata mak’ale masa ajiki” dukda y’ar uwar sace ita”ta lura suna kama ma da juna…..mr Aliyu bece komaiba yanata smile d’insa yana shafa kan imaan”jikinsa nabasa yasmeen na kallonsu”K!kiwuce kije salim yakaiki kitchen kiyi break fast”yafad’a batare daya kalletaba”yasmeen tayi saurin cewa to”da sauri imaan ta d’ago kanta tana kallon yasmeen suka had’a ido”yasmeen tamata murmushi”itama murmushin tayi kafin tace”.yaya ko itace yasmeen d’in da baba me kuka tace mun zatazo yau?Eh”ya amsa atak’aice ce”yasmeen ta bud’e k’ofar ta fice”

      Imaan tace”.gsky yaya tanada kyau wlh”ga fara’a….canza topic d’in yyi da cewa”baby kinzo kinmun Happy bathday to ina gift nawa??”sai mun koma gida”driver na waje yana jirana”yauma 12 muka tashi nace sainazo naga yayana”kin kyauta my baby”yanzun kije gida anjima zandawo ko?to shikenan amma dan Allah naga kana yiwa anty yasmeen tsawa kadena, kaga tanada kirki”oh yah rabbi!kinsan banason yawan surutu ko?tayaya kikasan kirkinta dg ganinta yanzun?harda su anty”uhmm yaya amma kasan ta girmeni sosai ko?kuma ka koyamun tarbiyyar girmama manya”hakane my lil sis”yafad’a yana janyeta dg jikinsa yazauna”natafi yayana saika dawo”tafad’a tana fita dg office d’in”mr Aliyu ya girgiza kansa yace”.rigimammiya kawai….

yasmeen na fita”salim yatashi tsaye suka fice dg building d’in”

yanata janta da fira bata kulawa”haryagaji yyi shiru”da haka suka iso kitchen”

shashen da ma’aikatan company d’in kecin abinci yakaita”

chips da lemo da snacks aka kawowa yasmeen”

bewar Allah taci ta k’oshi, hankalinta naga y’an gidan su”tasan rabon da suci nama ko k’wai be lissafuwa…

bayan ta idar tasami salim dg waje yana jiranta suka koma atare”

rasa ya zatayi tayi” ta koma office d’in kota tsaya anan?tadinga tambayar kanta”

Office d’in kawai ta wuce sbd tsoron kartayi masa  laifi”

sallama tayi ahankali  tana rufe k’ofar”

yana zaune duk yagaji ,ga wasu bayanai yanaso yyi typing a computer sai yyi copy nasu”yashiga dasu gun meeting”

rissinawa tayi agaban table d’in”ahankali tace”. y’allabai ko akwai wani aikin dazanyi?konajira awaje?

yad’auki kusan second 15″tama cire ran yyi mgn”kafin yace”.wane mataki kika tsaya akaratun boko?”

 NCE!ina result d’in ki?”yana gida”

kin iya typing a computer?nayi miki diptesion kina rubutawa”

kanta ak’asa tace”.Eh na iya”

banaso amun k’arya”idan nasa kaki beyiba ko naga spelling mistake ranki zai b’aci….

Eh y’allabai bbu matsala insha Allah na iya”

karki koma cemun wani  y’allabai d’in kilbibi”in bacin wata gulma taki”bakisan sunana bane?

kasa cewa komai yasmeen tayi tana mamakin mezata yiwa mutumin nan ta tsira dg mitarsa.

kitashi kizo ki zauna mana”yafad’a yana nuna mata kujerar dake kallonsa”

Ahankali ta tashi ta zauna gabanta nata fad’uwa”tana addua aranta Allah yasa kar asamu matsala agun typing d’in…

Laptop d’in sa yaturo mata agabansa”yamik’e tsaye yazagayo gefenta”

sosai gaban yasmeen ke bugawa sbd jin hucin numfashin sa da k’amshin turarensa”yaduk’o kansa agefen ta yadafa kujerar datake zaune”

Cikin cool voice yace”.kimaido attention naki anan”

yafad’a yana nuna mata laptop d’in”

kinga anan zaki latsa kiga k’a’idojin rubutu”ga numbers da alfhavet! yafad’a yana nuna mata komai”tanata gyad’a masa kai”kafin yace”.oya maza kiyi ready ina fad’a kina rubutawa…..

batace komaiba tashiga alfhavet”yanata kallon hannayenta data aza asaman laptop d’in”cigaba yyi dafara sanar mata”tana rubutawa da sauri yana tsaye bayanta yana kallo….sosai aransa ya yabawa yarinyar”juyawa yyi ya koma kan kujera ya jingina jikinsa sbd yagaji sosai….idanuwansa alumshe yaci gaba da sanar mata tana rubutawa….. k’arfe 1:17 daidai yasmeen tagama tamasa seving”wanda mr Aliyu yasan cewa idan shine zaiyi typing d’in zaikai kusan 2 : pm”sannan yagama shi..tashi tsaye tayi ta nufi bak’in k’ofar fita sbd taje tayi salla”yajawo laptop d’in da nufin yyi seving”yaga tayi seving d’in”remote d’in CTV camera nasa ya d’auka”

yalatsa ajikin plasma d’in dake jikin bango”atake yasmeen ta bayyana”tafito dg office nashi ta nufi gurin salim”

 tana cewa dan Allah inane masallacin da mata keyin sallah?”

Ai nan bbu masjeed na mata duk namaza ne ai”

sallah zakiyine?salim yafad’a yana kallon ta”kanta kawai ta d’aga mishi ta juya”

Mr Aliyu yaja tsaki yakashe TV d’in”

yalura salim nada shegen son matan tsiya”

Turo k’ofar yasmeen tayi….aikuwa suka had’a ido”saurin yin k’asa tayi da kanta tace”. dama salla zanyi dan Allah!

Asaman kaina zakiyita kenan?banaso ana gayamun labarin daban tambayaba”

dg k’arshe nakoma kamaki kina kallona zaki sani”

yana fad’in hakan yatashi tsaye yana wani shan k’amshi yafice dg office d’in”

girgiza kanta kawai tayi ta k’udurta aranta idan watan yacika zatabar masa aikin kawai”

Toilet nasa tashiga tayi fitsari da alwalah”amma saida ta sharce toilet d’in sbd gudun masifarsa idan yagani.

d’an kwalinta ta shimfid’a ta kalli gabas tagabatar da sallar azahar”

bayan tayi addua”Azkhar nata ta d’anyi”jin motsin zaishigo office d’in yasakata saurin tashi ta zauna akan tayis d’in”ta rik’e d’an kwalin ta”

Can k’asan mak’oshi yyi sallama”da alama salla yaje yyi”

zama yyi gefen kujera yaja loptop d’in sa”yashiga inda tayi seving”yafara k’okarin copy”

sosai yaga yasmeen tayi masa gyara acikin baya nansa”yakumaji haushi ,kawai yabarta idan suka shiga meeting yaga ansamu cigaba zai sakata sosai aharkar”

gajiya tayi da zaman kurame”ahankali tace”. y’allabai bbu wani aikin dazanyi?”

ban hanaki kirana da wannan sunan ba?

kahana!okay raini yasaka kika koma?”ah ah bansan dawane suna zan kiraka ba”

shiru yamata hankalinsa nakan laptop d’in”

Ganin be kulata ba yasaka ta mik’e tsaye da nufin ta fita”

waye yabaki izinin fita ne?”

batace komaiba kanta ak’asa tana wasa da yatsun hannuwanta”

Tsaki yaja yakira mani driver akan yazo yakaita gida”

idan kinje ki had’amun ruwan wanka”kifito mun da kayan dazan saka”

Idan 3:30 pm tayi bandawoba ki kirani zansaka mani driver  yakaiki gida”

kayi hak’uri banida waya”kuma kayan wane kala zanfito”

ban saniba!wlh idan nadawo banga sashena very clear ba zaki sani”

kiwuce yana get yamayar dake gida”

batace komaiba jikinta asanyaye ta murd’a k’ofar ta fice…..

k’arfe 2:15 pm suka iso gidan”kasancewar yasmeen tagane hanyar ko ina”kai tsaye sashen su imaan d’in ta wuce”

Imaan na dining tana jerawa yayanta abincinsa”

Amsa sallamar yasmeen tayi tana murmushi tace”.antyn yasmeen kindawo?

Sosai yasmeen tayi mamakin jin takirata anty”sosai taji imaan ta burgeta tasake shiga ranta”

Fuskarta asake ta k’araso gurinta tace”.nadawo imaan”sannunki da aiki”kece keda sannu”ina fatan bazakiji haushin yayana ba”haka yake acikin mutane da fad’a”kiyi hak’uri dan Allah”

yasmeen na murmushi tace”.lah bbu komai imaan”bara naje ruwan wanka zan had’a masa”

Ok muje na nunamiki yadda zaki zuba turarukan wankan kar kisaka wanda beso”

yasmeen tace”.gsky naji dad’i sosaifa imaan”kinada kirki Allah yajikan mamanku”

Ameen yah Allah anty yasmeen”

1 2Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button