SALON SO BOOK 1 PAGE 29-30
???????????????????????????????????????? ???? SALON SO ????
????????????????????????????????????????
BOOK ONE ????
Story & written by
Mommyn fareesa
????️29&30
bayan isowarsu a police station d’in” mr Aliyu yaja yasmeeen tamasu duk wani bayani gameda d’ahara da sanusi”kafin afito da sanusi”idanuwansa jajir yaci duka”yana ganin yasmeen yafara b’ata hak’uri”dan girman Allah yasmeen kisaka afitar dani”wlh d’ahara har gida tazo tasanar mana nida baba”wai baki kwana gida” kinacan keda oganki agunsa kike kwana…..sosai mr Aliyu yakafe sanusi da manyan
idanuwansa yanajin tsananin k’insa da tsanarsa “da wacce ta musu irin wannan sharrin”officer kumayar dashi ciki”aje ataho da ita gudar munafukar”cewar commissioner of police”cike da girmama wa suka amsa”mr Aliyu bece komaiba suka wuce office d’in commissioner”bayan yacewa yasmeen tajirashi amota”sbd yalura mazan gurin sai kallonta sukeyi…..yajima a office d’in commissioner”bayan yasaka asaki guy d’in jiya yamasa sallama da nufin da safe zaidawo akqn case d’in sanusi da d’ahara”
yana k’ok’arin nufar motarsa police d’in suka shigo da motarsu”d’ahara na gidan baya tare da police mata suna rik’e da ita tanata ihu….tsaki mr Aliyu yaja yabud’e motar yashiga ciki”yasmeen tace”.sannu yaya Aliyu! nagode k’warai akan kulawarka akaina da abinda yashafeni”Allah yajikan mommy d’inku…..wani sanyi yaji aransa da wannan addua tata”Ameen yasmeen yafad’a ahankali yana tada motar”
batare daya kalletaba yace”.ina zamuje yanzun to?”nidai muje gida na rarrashi imaan”kayi wanka ka huta”tunda yau Friday ko?”
nima abinda zance kenan”amma bazaki yiwa imaan taki tsaraba ba na toshiyar baki?”
murmushi tayi tace”.Uhmm nidai muje gidan kagani zata sakko Allah”bama saina mata tsaraba ba”dukda nama ajiye mata fara soyayya”gata a hand bag nawa zan bata”
yatsina fuska yyi yace”.k’wari kema kikeci kenan?”akwaifa dad’i Allah kozaka ci nabaka?”Allah yakiyayemun…. yafad’a yana galla mata harara”tasaki murmushi har fararen hak’oranta suka bayyana”
yabita da kallo yana k’okarin yin parking”yace”.khaleel ma da yace zai je yagano gidanku yakaita ko yaje yataho dake”
Allah sarki imaan yanzun zataganni ai”tafad’a suna fitowa dg cikin motar”
Ina zakijene?”daba zaki jirani muje ciki atare ba”yafad’a yana rufe motar”yacire malun malun nashi yamik’a mata”
tamkar karta amsa ,tadai daure ta amsa”suka jera tamkar miji da mata suka shige main parlour na gidan…
suna shiga zakiyya na kawowa tasha gayu na d’aukar hankalin mazan banza”yasmeen na k’ok’arin kaucewa ta bangajeta ta wuce….K!you are very stupid”sbd hauka ki bigeta bazaki iya bata hak’uri ba”cewar mr Aliyu cikin tsawa da karaji yana bin zakiyya da kallon k’yama da tsana”juyowa zakiyya tayi tana cika tana batsewa tace”.kiyi hak’uri”bata jira amsar yasmeen ba tayi tafiyarta”yasmeen ta girgiza kanta tana mata addu’ar shiriya aranta”yyinda mr Aliyu yaja tsaki yyi gaba”yasmeen tabisa abaya”anty amarya dake zaune a parlourn ta dinga binsu da wani irin shu’umin kallo”bbu wanda yatankata acikinsu….
musammun dataga babbar rigarsa ahannun yasmeeen”
bayan wucewarsu afili tace”.lokaci yyi dazan tashi bbu zama”idan nazauna zanga zama”karfa Aliyu yafara soyayya da shegiyar mayyar yarinyar nan me aikinsa…
suna k’okarin shiga parlourn mr Aliyu yyi saurin yin baya yana kallon yasmeen yace”.kijira anan mugani tana nan”
yasmeen na murmushi tace”.to shikenan”shiga yyi ciki ahankali”
Imaan na zaune tana latsa waya”k’in amsa sallamar sa tayi ta kauda kanta”
my baby shikenan tunda kin shareni dana kawomiki yasmeen d’in”
Hmmm yaya ai nasan tsokanata kakeyi ne”haka kikace ko?”yanzun to tana ina ne?”yasmeen shigo yafad’a yana murmushi”
imaan tatsare bakin k’ofar da ido tana kallo”yasmeen ta shigo da sallama”
Imaan ta turo baki tace”.nama b’ata dake tunda kin wahalar damu ko yaya?”
Ai yanzun rarrashinki tazo tayi ko?”yafad’a yana kallon yasmeen”
yasmeen na k’ok’arin zama gefen imaan tace”.sorry imaan amun afuwa y’ar gatan yayanta”tafad’a tana kama kunnanta”
Imaan na dariya tace”.na hak’ura”barama nakira yaya khaleel da zaije anguwarku yanzun mukayi waya dashi”
Hmmm!wato kice kinma raina k’ok’arina ko?ah ah yaya ba haka bane”yasmeen na murmushi ta fito da farar ta azawa imaan saman cinyarta”tana mik’ewa tsaye tace” ina zuwa dan Allah”
Imaan tace”. gsky kin iya tsaraba anty yasmeen”
K’ofar sashen mr Aliyu yasmeen ta bud’e ta wuce ta had’a masa ruwan wanka”
tana k’okarin fitowa dg toilet d’in yashigo cikin d’akin”
Ina towels nawa wai guda d’aya nagani jiya??”komawa cikin toilet d’in tayi”ta bud’e wata loka ta fito masa da towels guda 3 wankakku”
Ahankali ta fito dg cikin toilet d’in”yana tsaye gaban mirror dg shi sai dogon wondo da vest fara”kallo d’aya tamasa ta d’auke kanta”gashi yaya Aliyu”juyowa yyi yaga wani guri take kallo bashiba”yatab’e baki yana karb’a”kifitomun da k’ananun kaya”kodai afito maka da yadi marar nauyi”?
suma kayan d’azun nasakane sbd ke”amma bakice sunmin kyauba”kinga kuwa sake saka wasu beda amfani”
Ai alokacin bana cikin nutsuwata kasani kaima”nidai dan Allah nafito maka da yadin yanzun?”tafad’a cikin shagwab’a”
girgiza kansa yyi yana k’okarin cire vest d’in jikinsa….da sauri yasmeen ta bar d’akin”saida ta daidaici yashige toilet d’in”sannan ta shigo ta fito masa da kayansa k’ananu”
Komawa tayi tafara k’ok’arin gyara parlourn”
Tana fesa air frishner yaturo k’ofar yafito dg bed room d’in sa”
tana juyowa suka had’a ido dashi”yana sanye da yadi ash colour”riga da wando”rigar me gajeran hannu ,tsawonta iya gwiwa”kansa bbu hula yanata zuba k’amshi”
atake tasaki fuskarta tana dariya”wow kaga yadda kayi kyau yaya Aliyu?”
Uhmmm abinda ke ko make up d’in nan ma da mata keyi bakyamun”
bantab’a ganinki da make up ba”ko lalle da akeyi duk bakyayi meyasa??”
sosai kalamansa suka bata mamaki”amma saita kauda mamakin tace”.ayanzun banida ishashshen lokaci nayin lalle”make up shima inayi ba sosaiba”ina tsoron nayi kace nadena shiyasa”amma zandinga yimaka tunda kanaso”
muje muci abinci sai muje nasiya miki kayan kwalliya”sai muje amiki gyaran gashi”
nifa yaya Aliyu ban tab’a zuwa wankin kaiba”agida nake wankewa kaina nada taushi da sulbi”
Kice ashe ke bak’auyace?”tana murmushi tace”.Eh naji bbu komai”
Tafad’a suna zama kan kujera”ta zuba musu abincin”kad’an tazuba nata”
Ahankali tace”.banajin yunwa zandaici kad’an karnayi laifi agunka”
dakin kyauta idan kina gudun b’acin raina da yimun biyayya akan umarnina”
Insha Allah indai umarnin naka bai sab’awa addiniba ai zan maka biyayya”
To mayar da kayan dana fito maka dasu kayine?”
Eh namayar nafito da wa’annan”nasan akan ban canza kayan nan ba”kintamun fushi kenan”
hakane yaya Aliyu”wlh sun maka kyau sosai”amma yanxun idan munfita dg can gida zan wuce ko?”
Eh “amma yanzun zanje nayi sallar la’asar”yafad’a yana bisimillah yafara cin abincin sa”
basu jimaba da fara cin abincin khaleel yashigo parlourn”
Kallo d’aya yamusu aransa yace”.abokina kagama dilmiyawa acikin kogin love wlh”saura kawai kagane ka kamu ko kuwa?”yafad’a cikin zuciyarsa yana k’arasowa”
dama kaine kaje kataho mana da yasmeen naje bata gida?”