SALON SO BOOK 1 PAGE 29-30
Mr Aliyu yace”.indai kace zaka biyewa rigimar imaan tadinga wahalar dakai kenan”
Yaya khaleel ina wuni?”cewar yasmeen akunyace”lafiya qlau yasmeen”wato anshirya da abokina kenan?to hakan yyi kyau”amma idan kina fushi dashi kidena had’awa da imaan pls”insha Allah zankiyaye”tafad’a akunyace”tama tashi tabar musu parlourn”dukda khaleel yace tadawo shi wucewa zaiyi”
kujera khaleel yaja yazauna yace”.Abokina kana sha’aninka wlh”to tayaya yasmeen d’in tadawo”tab’e baki mr Aliyu yyi yace”.aidaka tambayeta kafin ta fita”
Abinda kawai nasani dole tabi umarnina”Hmmm! kadaibi ahankali kawai”idan zakaci abincin kazuba masjeed zanje idan nagama”
Imaan ce tayi girkin ko anty amarya??”kaima kasan bazan tab’acin abin hannun wannan matarba”baby ce kemun girki konaje restorent”to amma idan imaan d’in tayi aure saikayi yaya kenan??”
ban saniba d’an saka ido”khaleel na dariya yazuba abincin yace”.ai gsky nafad’a”gara kayi k’okarin yin budurwa wlh”
kaime maganar kanada itane?”nasan dai kanada kallon mata”amma baka tayawa”wannan safiyar ma datace tana sonka kwanaki”sainaji kace tayi hak’uri auren gida za’a maka….
Yes auren gida zanyi”inada kuma budurwa y’ar kyakykyawata”amma yanzun bata Ida zama babbar budurwaba”sai nan gaba kad’an tukum”shiyasa na Adana mata kaina”
Tab’e baki mr Aliyu yyi yace kunji dashi dg kai har ita yarinyar”in bacin jawa kai raini meye amfanin soyayya da karamar yarinya?”azo ayi auren yarinyar tak’i yarda dakai ko?gaka sarkin jaraba”
hmmmm!kasaka ido kayi kallo zakaga amfanin haka”
batun jaraba dakake mgn aikasan Inda banida hak’uri bazan zauna 33 yrs bbu aureba”
Mr Aliyu yatab’e baki bece komaiba suka Ida cin abincin”atare suka wuce masjeed”
bayan sun gama sallar”yana bakin get yakira yasmeen ta fito su wuce yamata shopping d’in”
Atare da imaan suka fito”yasmeen na k’ok’arin shiga back sit”mr Aliyu yace”….✍️
[ad_2]