SAMEEHA N

Kuka sosai Sameeha keyi ta ƙanƙame jikinta tana furta””””
“””Wayyo Allah,wayyo cikina,sarkin hatsabibai ya kece da mahaukaciyar dariya momy ma ta ɗauka kamar sababbun kuma suka ɓace daga ɗakin gaba ɗaya suna mai ɓaɓɓaka dariya????????…………
******Da sauri sauri Abba ya yagama kintsawa ko karyawa bai tsaya yiba yace da Umma.
“Ni na kammala zan wuce ɗaurin auran kin san da wuri za’a ɗaura bana son yin latti.
Amma daka tsaya ka karya kagafa har na tuƙa tuwon miyar kaɗai ta rage mun.
bazan iya jira ba idan na dawo naci ki zuba min afilas kar yayi sanyi idan mona ta tashi kice ta kira ƴar uwarta taji ya jikin Sameer ɗin yake inyaso da yamma sai muje mu duboshi.
insha Allah zan faɗa mata Abba da sauran lokaci kaga daka jira ka karya tunda ka dage sai tuwo zaka ci.
Kin sani sarai bana son latti akan abu idan na tsaya cin tuwon nan bazan samu ɗaurin auran ba,af ɗan ban turaran nan na ɗan fesa baka fita kashiga cikin jama’a babu ƙamshi ba,Umma ta ɗauki turaran ta miƙawa Abba ya karɓa ya buɗe yana fesawa har bayansa ya bawa Umma ta ajiye a inda ta ɗauko shi,sallama Abba yayiwa Umma yasaka ta kalminsa ya ɗaura hularsa a kai yayi waje Umma ta bishi da Addu’ar adawo lafiya ta miƙe ta shiga kicin dan duba miyar ta.
Ko titi Abba bai ƙarasa ba ya soma tari kaɗan kaɗan tari yana gaba har ya ƙarasa titi ya kuma kwarewa dayasa shi tsugunawa babu shiri jama’a sukayo kansa ko magana bai iya yiba aka ɗaukoshi aka yo gida dashi kafin a shiga cikin gidan ta Allah ta kasance a take a gun Abba yayi sallama da duniya.????
Inna lillahi wa inna ilaihir raju’un,gaba ɗaya Umma ta fita hayyacinta sai mai maita”lafiyarsa ƙalau yake,take tana jijigashi da hayaniya da kukan umma suka tada mona daga bacci tayo waje da sauri taga jama’a fall a tsakar gidannasu ga Abba akwance akan tabarma kamar me yin bacci????????????????????????????????????
_*By*_
_*Maman Dr*_