Jobs
Sanarwa Daga Hukumar Nitda


Hukumar bunkasa fasahar sadarwa ta zamani (NITDA) karkashin jagorancin malam Kashif inuwa hadejia tana sanar da Yan nigeria cewa an Fara Gudanar da taron GITEX a kasar Dubai daukar larabwa
GITEX Yana nufin Gulf Information Technology Exhibition
Wannan taron an Saba yinsa duk shekara a kasar dubai Kuma taro ne na duniya da ake baje kolin na’urorin Mai kwakwalwa
Kasar Dubai dai itace daular kasuwanci duniya
Prof isah Ali pantami shine jagoran tafiyar a nan nigeria
Muna musu fatan alkhairi