SUDESS COMPLETE HAUSA NOVEL

SUDESS COMPLETE HAUSA NOVEL

SUDESS COMPLETE HAUSA NOVEL

( Allah ya kara tsaremana zukatanmu,Masu yi Allah Ubangiji ya shirya su,Ku yi hakuri labarin ne ya zo a haka,saboda inaso mu fahimci illar dake cikin aikata haka).

Kada ku manta wannan Book ɗin na kuɗi ne, ???? sannan free page ya kusan karewa,bana yin masu yawa,bakin page 10 na gama free dan haka Manyan Hajiyoyi a garzayo a biya,kar ki jira sai an fito dana sata ????,ki biya dan ki krnt hankalin ki kwance Madam.

              *By*


   *AUTAR AREWA*..



        ✍️✍️✍️✍️.

???????? SUDESS????????

         *Written story*


                  *By*



       *AUTAR AREWA*

Paid Book ne akan farashi mai sauki 500 kacal za ki sha krt cikin kwanciyar hankali ta wnn Account Nomber 3125654602 Rukayya Idris first Bank, ki turo shaidar biyan ki ta wnn Nomber 08162385196,ko hoton katin MTN pls banda VTU ????.Idan baki shirya ba kada mu ɓata time.

Bismallahi Rahamir Rahim.

Free page 8️⃣

   ????..................Suna cikin wannan iskancin Meema ta ji karan wayar ta da sauri ta zame jikinta daga na Hibbah ta mika hannu tana kokarin ɗaukar wayar.Cikin zafin nama Hibbah ta rigata ɗauka ganin sunan dake yawo kan screen ɗin wayar yasa ta watsawa Meema wani irin kallo mai cike da ma'ana daban-daban wanda ya saka jin Meema jikinta ya ɗau tsima.Haka yasa suma sauran ƴammatan suka dakata suna kallan abinda ke faruwa,cikin muryar zakuwa ɗayar ta ce "Kai dalla ku juya mu ci gaba,saida kuka bari na hau network za ku wani dakata" Cikin jin haushi Hibbah ta jefamata harara tana jan tsaki,cikin jin haushi ta ce "Dalla ku tashi ku bani waje,da uban waye ya ce ku shigo mana harka,ko kunga ina haɗa Wife da kowa"sumi-sumi suka tashi kowacce ta wawuri kayanta ta saka,suka ɗauki hand bag ɗin su suka fita daga gidan suna kara jin haushin Hibbah,sun san halin masifarta sarai,ta iya bala'i sun ɗan jima bakin titi kafin suka samu Napep suka shiga  ya wuce da su unguwar su.

Da sauri Hibbah ta katse call ɗin kafin ta saka wayar a play mode ta ja rigarta ta wuce bedroom rike da waya, da sauri tana jin wani raɗaɗi a ranta.Wato haka Meema zata yimata bazata rabu da wannan banzan Mus’ab ɗin ba ko?.
Sororo Meema ta yi tana binta da wani mayen kallo mai cike da tsantsar sha’awa da tsoro,tabbas tasan ta yi kuskure tunda ta bari Mus’ab ya shigo cikin rayuwarta,dukda ba shi take so ba Ya’yan shi take so,tana amfani da shi ne domin cikar burinta.Ganin da gaske Hibbah ta shige bedroom yasa itama ta ɗauki yar yaloluwar rigarta ta bita baya.

A fannin gidan su SUDESS kuwa daya fito daga part ɗin Momy direct part ɗin Goggo ya nufa.Tun daga kofar falon yake jiyo hayaniya da karaɗin yara da samarin gidan alamun sun kammala cin abinci ana hayaniyar da suka saba.A hankali ya murɗa handle ɗin kofar da yar siririyar sallama ɗauke a bakin shi.Ba wanda ya ji shi cikin ƴammata da samarin kowar harkar gaban shi yake yi.Tsaye ya yi yana karemasu kallo one by one,ta bayansu yake duk sun juya baya suna fuskantar tv,shiyasa ba wanda ya lura da zuwan shi.Daidai Zaheeda ta fito daga bedroom ɗin Goggo tana cewa “Kai ku saurara ku ji wani new albishir da zan baku,mun kusa samun yancinmu anan gidan,Malam SUDESS ya kusan barinmu,na jiyo gulmar ance auren dole za’a yimai tunda yaki fito da matar aure”ta ida maganar tana saka wata mahaukaciyar dariya mai nuna tsabar mugunta tana tafi da shewa.
Gaba ɗayan ƴammata da samarin suka saka shewa kusan su shida ne wasu na tsallan murna. AUTAH ce ta yi saurin kai dubanta bakin kofa tana cewa “Ke a tunanin ki…………………..” Sauran maganar ce ta makale a bakinta sakamakon ganin SUDESS da ta yi a tsaye ya harɗe hannuwan shi a kirji sai narkakkun eyes ɗin shi da ya zubamasu kamar zasu faɗo kasa saboda tsabar ɓacin rai.

Da gudu AUTAH ta ruga ɗakin Goggo ba tare da ta ce komai ba.Ganin haka yasa suma suka yi saurin duban bakin kofar.Nan take kowa ya fara neman hanyar guduwa dan ceton ranshi.Wasu ɗakin Goggo suka shiga,ganin su haka a guje yasa Goggo take tambayar su “Kai meye haka wai,lafiyar ku kuwa,kuda waye haka a guje”Sudai ba wanda ya bi ta kanta sai faman neman wurin ɓoyewa suke yi. SUDESS ya yi kusan 10 minutes a tsaye wurin yana tunanin irin hukuncin da zai ɗauka akan su ,kafin ya juya da sauri yana jin yadda kanshi ya yi wani ɗin nauyi kamar anɗoramai dutse.

Part ɗin shi ya wuce ya haye saman bed yana jin yadda zuciyar shi take tafasa,wato ya fahimci yaran nan sun raina shi amma Allah ya kaimu gobe da safe zasu gane kuran su,zasu bayar da labarin azabar da zai ganamasu.
Ya Jabbar ne suna cin abincin dare Hindatu ta dubeshi tana cewa “Dadyn yara na manta na sanar maka ɗazu bakuwa muka yi”.

“Bakuwa kuma daga ina take”Cewar Ya Jabbar yana kai lomar soyayyar shinkafa bakin shi.

“Au ni nayi tunanin Kanina ya faɗamaka,ko baku haɗu a masallaci ba?”.

“Mun haɗu da shi,amma muna cikin gaisawa ya hango Uncle Hasan ya yi saurin tafiya,kinsan halinshi bayasan maganar aure ko kaɗan,na rasa me yake damunshi”.Cewar Jabbar yana kallan matar ta shi alamar yana neman shawarar yadda zai yi.

“Ka kyale shi zan yi magana da shi,kasan baya ɓoyemin komai insha Allah zamu tattauna dan gano inda matsalar take”. Cewar Hindatu tana goge bakinta da tishue.

Tambayar ta ya yi da “Wace bakuwa ce ta zo?”.

“Shi ya zo da ita yarinyar to ni tunda ya ce gata nan na kula da ita zai zo,ban kara ganin shi ba haryanzu”ta karasa maganar tana duban agogon dake like jikin bango,ganin goma ta gota ta kara cewa “Ga dare ya yi,tunda yakai wannan lokacin bai zo ba,to nasan may be ya yi bacci”.
Cikin mamaki Ya Jabbar ya ce “Shida kanshi SUDESS ɗin ya shigo da mace nan gidan,kuma bada saninmu ba,yasan chakwakiyar da muke ciki fa,amma zai kara kawo wata damuwar, yanzu bisa tsautsayi su Uncle suga ya zo da ita,zasu gaskata zarginsu na yana neman masa” Ya ida maganar tamkar zai yi kuka.
Lallashin shi Hindatu ta fara yi tana nuna mai abi abun a sannu komai zai warware insha Allah.
Wayar shi da ke saman dinning ya ɗauka ya fara kiran Nomber SUDESS kusan kira biyar ya yi mai bai ɗaga ba,dole tasa ya hakura badan ya so ba,yasan zasu haɗu wurin sallar asuba,zai tsare shi ya ji daga inda ya samo yarinyar.
Daga haka suka ci gaba da tattaunawa da Hindatu akan problems ɗin, cikin dabara ta samu ya saki ranshi kafin ta kaishi bedroom ta dawo ta leka ɗakin Jemima dan ganin yadda take.Can kuryar bed ta hangota ta kudindi ne tana bacci,jamata kofar ta yi itama ta koma ɗakin mai gidan nata,a lokacin kusan karfe sha ɗaya saura.

Mus’ab kuwa tunda ya ji Meema ta katse call ɗin,bai gaji ba ya kara danna kira kawai ya ji wayar switch of,abin ya bashi mamaki,wato Meema ta raina shi ko?dan taga yana bibiyarta shiyasa take yimai abinda taga dama, ƴammata nawa suke so ya yi mumamula ta sex da su amma ya ki kulasu sai ita,shiyasa take rainamai wayo.Kallan shi ya mayar kan gaban shi yana kara dubawa ganin yadda ya tashi tsaye kikam ga wani kunburi da ta yi sai halbin iska take yi alamar tana so ta jita tana iyo,ajiyar zuciya ya sauke yana shafota haɗi da jijjigawa dukdan ya ɗan ji sauki,amma abin haushi ji yake kamar yana kara mata karfi ne.
Cikin kakkarwar jiki ya kira wata Nomber,ana yin picking na ji wata zazzakar murya ta ce “Hello madara ta yau kai ne ka kira ni haka,hala yau kana bukata ta ko?”tayi tambayar cikin muryar felling.

A takaice y ce “Alish kina ina,ki zo gidana yanzu dake layin Shagari,kada ki ɓataman time”Yana idar da maganar ya katse call ɗin yana ci gaba da mulmula abar shi da taki kwanciya saboda tsabar jaraba.
Tsalle Alish ta buga tana cema kawarta “kawata yau burina zai cika,zan ɗandana zumar Mus’ab,yau zan ji irin salon gayen nna,na daɗe ina bibiyar shi amma sai yau na samu shiga”.
Cike da jin haushi kawarta ta tace “Ni kina bani mamaki meye abin birgewa dan kin bi maza,da sun ɗuramaki ciki zasu kyale ki kiyi ta fama,amma yarinya idan kina so ki more kawai ki bi tawagar mu baki da wata fargaba na zaki ɗauki ciki”.Matashiyar budurwa ta ida maganar tana kallan bresat ɗin Alish da take kokarin saka kaya.
“Mtssssss Allah ya sauwake me zan yi da mace,to abinda take da shi nima ina da akwai ,wane daɗi zata jiyar da ni banda ta tadoman da sha’awa”.daga haka ta yi shiru tare da ci gaba da saka kayanta.Cikin sauri ta kammala ta suri hand bag ɗinta tana cewa “Ni dai na wuce sai gobe zan dawo”daga haka ta fita.Da harara ta bita tana jin haushin yadda Alish taki yarda ta shigo tawagarsu ta yan less.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10Next page

Leave a Reply

Back to top button