SULTHANA COMPLETE HAUSA NOVEL

SULTHANA COMPLETE HAUSA NOVEL

*Manage dis*

Ummy Abduol✍????
[28/08, 01:12] Friend Hussaini: ????????????????????????????????
????????????????
SULTHANA
????????????????
????????????????????????????????

By Ummy Abduol

      *Page 71 to 75*

 Alhamdulillah Nw Am One of the *Zamani Writers Association* Members.. Thank uh Once again *Aunty Fauzah*

Dago manyan idanunta tai da suka rund zuwa ja yana ta kalleshi, har ta bude baki zatai magaba wani kuka yaxo mata ta k’ara fashewa da Sabon kuka. Goshinshi ya taba
“Oh God!”
Dakyar Masroor ya k’araso Wajan Cikin Sanyayan Muryanshi yace
“Kiyi Haquri Fada nawane kudinki na Biyaki”
Cikin kuka tace
“Dari Shidda neh”
Hannu Yasa a Aljinu ya Ciro Sababbin Dubu daya Dayawa ya Mik’a mata tareda Fadin
“Pls kiyi haquri kinji”
K’allanshi Kawai Yasir yake da mamaki kaman bashi ya Gama Masifah bah Yanzu.

Zaro ido tai ganin Kudin Daya mik’a mata, ja dabaya tai dasauri tana Girgiza kai. Yasir Yace
“Ki Amsa mana”
K’ara Girgiza kai Tai
“Ni..Ni baxan Amsa bah kudin Yayi yawa, Idan nakai gida Baffa dukana zaiyi”
Tana gama magana taji muryan Hafsatu a Bayanta tana cewa
“Iyeh! Sulthana Dama abinda kikeyi knan koh, Juye ake miki. Ai Wallahi Kamar Baffa Yaji Labarin nan”

Juyawa Sulthana tai Dasauri Tana K’allan Hafsatu Tada Rik’e Kugu itada Ahmad Saurayinta, Jikinta neh ya soma rawa
“Dan Allah Yaya Hafsatu kiyi Hakuri Wallahi bah juye sukemin bah”
Tsaki Hafsatun Tai Tana K’allan Masroor da shima ita yake K’allo Cikeda Mamaki
“Haba Baiwar Allah Kyadai Tsaya ki saurara abinda yake Faruwa koh”cewar Yasir
K’allan Rainin Wayau Hafsatu tabi Yasir Dashi
“Dalla Mallah Rufema Mutane Baki, Nafasanku Mazan Birnin nan irinku ne masu Bata Yaran mutane. Itama Barin koma gidan zataci Ubanta Wallahi”
Zuciya ce ta Ciyo Masroor duk da Shi bah mai San Fada baneh balle Surutu

“Shut up ur Dirty mouth! hu du uh think you are. K’aramar Yarinya dake Kina Fitasara Irin Wannan. Ki maida Hankalinki If not Wally uh will Regret all dis”
Rikeshi Yasir Yayi Ganin Yanda Yake Daga Hannu dan Yasa Masroor da Saurin Hannu
Juyawa Hafsatu tai ta K’alli Ahmad daketa sunne kai
“Haba Habibyna Kanaji Wannan dan Rainin Wayan yana Gayamin Magana san Rai Kah Kasa magana”
Sai Sannan Masroor yakai dubanshi Ga Ahmad
K’allan Sanni Masroor yakemai Anma ya manta a inda ya sanshi. Jan Hannun Hafsatu Ahmad Yayi yana cewa
“Ki Kyale kawai mu tafi inace ai kince zaki gayama Baffan ku”
Janta ya dingayi tana cigaba da zage zage Har suka bar wajan…

Juyowa Masroor yayi anma yaga Wayam bah Sulthana, K’allan Yasir Yayi da Alamar Mamaki
“Ina Yarinyan nan Take”
Yasir ya K’alleshi
“Tah Tafi”
Naushin Iska Masroor yayi
“Oh Shit! Meyasa Zaka bari tah tafi, Ni ban lura bah”
Yasir ya Bata Fuska Tareda juyawa
“Tho ina Ruwanka dah ita, Pls Kazo mu tafi”
A Sanyaye Suka Shiga motan Suka nufi Cikin Garin Sosai
Sunsha Wahala kamin Su gane Gidan Malamin, duk abinda Yasir keh buk’ata ya samu Sun dade a K’auyen Sannan Suka Nufi Gida..

A kofar gida Sulthana taga Mallan Zaune Yana K’arantar da Almajiransa, Hawayen Idonta ta share Tareda Rusunawa ta gaidashi. Bai amsa bah ya kauda kai, Gidan ta shiga tana cigaba da matsar kwalla. Mama ta gani a tsakar gida tana shan Iska, ta K’arasa ta Tsuguna ta gaidata Sannan ta aje Trayn ta koma Zaure ta zauna. Baffa bai Shigo Gidan bah Sai da Akai Sallan Magriba, Kwala mata kira yayi ta fito daga bayi dasauri Gabanta na dukan Uku uku, Dole yau tasan sai tasha dukan tsiya. Tana xuwa ta tsuguna a gabanshi ta fashe da Kuka Hade rai Yayi
“Mai Akai miki da zaki Hau Kuka, Ina Kudin Gyadan”
K’ara Fashewa da kuka tai Daidai nan Hafsatu ta shigo gidan tana Washe Baki da Ledar Kaza a hannunta. Jin Abinda Baffa yake cewa Yasa Tai Saurin K’arasawa wajan
“Wallahi Baffa K’arya take duk abinda ta fadama, Yarinyan nan Ashe Juye ake Mata. Yaudai Allah ya toni Asirinta na gani da idona wani dan Birni na mik’a mata Bugun Abuja dayawa Wallahi”

Hannu Baffa Ya dagama Hafsatu Alamar tai Shiru Sannan ya Kwalama Mama kira, Duk abinda akeyi tanajinsu banza tai dashi ya gaji da kiranshi ya Kyalle. Rannan Dukan tsiya Sulthana Tasha Abin Tausayi duk Baffa Ya Farfasa mata jiki. Zaure ta koma tai Kukanta mai Isarta Sannan Barci ya dauketa ga yunwa dake damunta..

Bayan Isha’i Wani d’an Yaro Almajiran Baffa ya Shigo da Sallama, Tsugunawa Yayi ya Gaida Mama Yace
“Wani neh a Waje yake Sallama da Ameenatu”
Mama tace
“Kaje kace tana zuwa”
Kwalama Ameenatun Kira Tai ta Fito daga Dakinsu Fuskanta bah Annuri jin Abinda ya Faru da Sulthana bayan ta dawo daga Gidansu Habiba. Mama Da Murnushi a Fuskanta Tace
“Maza kije ana Sallama Dak’e”
Tsaki Ameenatu tai
“Mama fah bai wuce Musa mai Kifi, Nidai Gaskiya bana Sanshi”
Hade Rai Mama tai Rai Bace
“Maza ki dau mayafinki Ki Wuce Kafin Raina ya baci. So kike kita zama a gida Muna K’allanki”
Daki Ta shiga tana Gungunai tadau Hijabinta tasa Ta nufi Zaure tana Turo baki, Sulthana ta gani kwance Tana Barci. Hawaye Suka ciko idonta Ta rintse ido Ta fita dasauri..

Tsaye ta Sameshi jikin wata Hadadiyar Benz, Sanye Yake da T shirt Bak’i da Brown Trouser. Hannunshi d’aya Cikin Aljihu D’ayan Yana Latse Latse a Wayarshi K’irar Samsung Galaxy S7.

Ummy Abduol✍????
[28/08, 01:12] Friend Hussaini: ????????????????????????????????
????????????????
SULTHANA
????????????????
????????????????????????????????

By Ummy Abduol

      *Page 76 to 80*

Hannunshi D’aya Cikin Aljihu D’ayan Yana Latse Latse a Wayarshi K’irar Samsung Galaxy S7. K’ara Mutsitsika ido tai Tabbas Dr Fareed ne, K’arasawa tai a sanyaye fuskanta dauke da murmushi, Sallama Tamai Ya dago kai Yana K’allanta Sanna Ya amsa.

Wayan ya saka cikin aljihu tadan sauke kai ta gaidashi ya amsa fuska a sake. Shiru ne ya biyo baya nadan wasu seconds, Yadan K’alleta yana Murmushi
“Ya jikin Kanwarki”
Kanta a K’asa tace Dasauk’i. Jim yayi sannan Yace
“Wel Ameena koh?”
Kai da daga mai Alamar eh. Sannan ya cigaba da cewa
“Dalilin Xuwana Shine Gaskiya ni Naga Sisternki Inaso, and so na Gaskiya nake mata, Bansani bah ko Zaki Taimaka min”
Gaban Ameenatu ne keta faduwa jin Maganganun dake Fitowa daga bakinshi, nan da nan gumi ya feso Mata. Jin Shirun yayi yawa yasa yace
“Kina jina?”
Kai ta gyada mai batareda tace komai bah, Hawaye ne Suk’a gangaro mata tai Saurin Kauda kai Sannan Tace
“Bah Komai ai anma bah mamanmu d’aya bah ita mamanta ta rasu”
Cikeda damuwa yace
“Allah ya Jikanta”
Ameen Tace Zuciyarta na Mata zafi, Ji take Kaman ta Fashe da Kuka a Wajan.

Ganin Shirun Yayi yawa yasa Tace
“Zan Shiga Gida, Saidai kai Hakuri dan Ta riga tayi barci”
Murmushi yayi tareda Sah Hannu a Aljihun Shi
“Babu damuwa Zan dawo gobe”
Kudi ya Ciro dayawa ya mik’ama Ameenatu anma tak’i Karba, Saida Ya hadata da Allah Sannan Ta K’arba Tamai Sallama ta Shiga Gida. Kamar Yanda Tabar Sulthana haka ta dawo ta sameta Kudundune tana Barci, Batace komai bah ta Shiga Cikin gida, Dakinsu ta nufa ta fada Kan Gadonsu ta Fashe da Kuka Mai Ban Tausayi.

Damuwa Masroor ya Shiga Tunanin Sulthana ya Hanashi Sukuni, Tunanin Halinda Take Ciki yake tabbas Yasan yarinyan tana cikin Mawuyacin Hali, Duk dah baisan meke faruwa da ita bah. Koda suka isa gida yana gaida Mami ya wuce dakinshi kai tsaye, wanka yayi tareda sallan la’asar ya fada kan gado, hugging pillow yayi yana tuna abinda ya faru dazu. Mikewa yayi dasauri tareda girgixa kai yana cewa
“No bah santa nake bah, Tausayinta neh Kawai”
Wayanshi ne Yayi K’ara Ganin Sunan dake wayo yasa Ya dauka a Sanyaye
“Hello” yace Sannan Yayi Shiru. Chan Yace
“Gani nan zuwa Mami”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36Next page

Leave a Reply

Back to top button