SULTHANA COMPLETE HAUSA NOVEL

SULTHANA COMPLETE HAUSA NOVEL

Tho tace ta tashi tabar wajan ita kuma ta k’ara shigewa jikin Mamanta. Dadaddare tana kwance akan cinyar Masroor suna k’allo yace

“Beauty ya jamb din yayi sauki koh”

Murnushi tayi

“Sosai mah”

Ya janyota ya k’ara matseta jikinshi yana shakar kamshinta

“Anya baza’a bar karatun nan bah sai shekara mai xuwa? Dan ni k’ani nakeso aima Mimina”

Mikewa Sulthana tayi dasauri tana turo baki

“Gaskiya my pearl bah yanzu bah, haihuwa fa da zafi.”

Yayi dariya ya kama hannunta cikeda xolaya yace

“Tho shiknan yanzu ni sai kimin cikin ni na haihu kinga sai a rinka rabawa koh”

Kyalkyalewa da dariya tayi ta mik’e tabar wajan ta biyota tana ganin ya nufo dakinta ta tura kofan ta rufe tareda sa key tace

“Gaskiya My pearl yau ka barni na huta na gaji kullum abu d’aya”

Kwafa yayi yace

“Zan kamaki neh xaki sani”

Bai jira mai zatace bah ya shige Dakinshi yana cizon Yatsa..

A nan zance Allah ya baku Zaman lapia mai d’orewa ya k’ara muku k’aunar juna Ameen..

ALHAMDULILLAH

A nan na kawo k'arshen littafina mai suna Sulthana.. Allah ya bamu ikon Anfani da darusan dake ciki. Kurakuren danayi Allah ya yafeni Ameen 

Ina godiya ga Masoyana na nesa dana kusa. Ina alfahari daku dan da bazarku nake rawa Masoyana

Bazan Manta daku bah

Ayoush yusuf
Ummyn yusrah(my ruhi)
Jannart lameed’o (my zuciya)
Sumaiya d’an fulotiee (Allah yasa na fadi sunan daidai)
Members na pure moment of life writerd
Hajiya Fateema
Aisha zagi
Fati azland
Deejatou
Meela adeel
Nafeesah hasheer
Zeenaseer
Hafsatbm
Ummiey
Fatima adamu
Nana khadeejah
Maman zakiya
Wai kumin Afuwa kunada yawa. Kuma wadanda ban anbata bah kunsan kanku ina Alfahari daku ina mik’a gaisuwata gareku

Sadaukarwa

Na sadaukar da wannan littafi ga late Rabiatu s suleiman (mrs usman kademi) Admin House of novels Allah ya gafarta miki yasa Aljannatul firdaussi ya zama makoma a gareki yasa kina a kyayyawan Makoma Ameen..

Kyautarwa ga

Mahaifiyata Allah yaja kwana Mama..

Jinjina

Ga Members na dabazarmu Writers Association. Kunyi neh Allah ya barmu tare..

Godiya ta musamman

Sulthana novel fans
Dabazarmu writers association
Musan kanmu Marubuta
Musan juna o.h.w
Deejatou novels
House of novels
Itace kaddarata fans grp
Preety queen novels
B u hamzert novels grp
Feedoh online novels
Marubuta
Marzah hausa novels
Sweerys novels fans
Duniyar novel
Mukaru da juna
Mata rahamane
Jannart lameed’os novels grp
Jinin Sarauta fans
Tamamancy novels
Facebook surbajo fans
M.kaoje novels
Fareedat novels grp
Hausa novels by surbajo
Ummyn yusrah novels
Ko ajikinmu
Maryam salisu maidala
Da duk sauran grps daban anbata bah. Ina jinjina a gareku na gode sosai.. Ummy Abduol na sanku.

Sai kunjini a sabon littafina nan bada dad'ewa bah

Taku har kullum

Ummy Abduol✍????

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36

Leave a Reply

Back to top button