HALIN GIRMA 16-20

  • HALIN GIRMA COMPLETE HAUSA NOVEL

    HALIN GIRMA 16-20

    Ad _____   Halin Girma    16 ***************** Yana zaune a daki kiran Aunty Faty ya riske shi, dagawa yayi yana tashi dan yasan dalilin kiran “Mun shirya tafiya kawai zamuyi kana ina ne?” ” Ina cikin gidan bari nazo.” Yace yana cire wayr, takalmin sa ya zura ya fito…

    Read More »
Back to top button