TAKUN SAKA 27

*_Typing????_**_Zafafa biyar na kuɗi ne. Dan girman ALLAH ki saya kafin ki karanta. Muna haɗaki da ALLAH idan kin saya karki fitar mana saboda hakan cutarwa ne a garemu da ke kanki da kika saɓa mana alƙawari ta hanyar zalintarmu da son ruguza mana kasuwancinmu._*
????????????????????????????????????????????????????????????????
*HOHOHO WANI KAYA SAI AMALE, DON JAKI BAZAI ‘DAUKA BA, INA MATA MASU BUK’ATAR ‘DAGA DARAJARSU A WAJAN MAZAJENSU INA MATAN DAKE SHAN WULAK’ANCIN MIJI KO NA KISHIYA ,INA MATAN DAKESON ZAMOWA MOWA AGIDAJEN AURENSU TO ALBISHINRU MAMAN ZARAH YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GABATAR MAKU DA ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI WANDA BASUDA ALGUS ACIKI , AKWAI MAGANI DANAYI BINCIKE AKANSU DAN FARIN CIKIN MA’AURATA NAMU BA IRIN NASU BANE KAYAN MU NA DABAN NE NA ASALIN SAKKWATAWAN SHEHU MASU ABUN MAMAKI* 07034251528
????????????????????????????????????
kayanmu masu inganci ne masu ladaftar da kowane irin namiji????????????????????????????
Kad’an daga cikin abubuwan da muke dasu ????????????????????????????????????????????????????????????????
Ingantaccen maganin nono , Wanda zai gyara maki nononki donmin dawo da martaban nononki acikin kankanin lokaci komai lalacewarshi kuwa sauran bayani sai mun had’u pc +234 703 425 1528
Maganin hips (hips up) Wanda zai ciko maki da hips dinki su cika suyi bul bul ga laushi dasu k’ara suyi dass abun sha’awar kowane namiji ????????
Maganin infection Sha yanzu magani yanzu Yana fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci magani ne na maza da Mata insha Allah kowane irin sanyi gareki kikayi amfani dasu anwuce wajan????????????????
Ingantacce Kuma sahihin maganin k’iba Wanda Zaki ciko acik kankanin lokaci zakiyi kibar ki Yar dai dai misali ki huta Zama da Rama Baki rasa ci ba Baki rasa sha ba amma kullum Ana kallon cewa kinada matsala agidan aurenki saboda wannan ramar , Rama batayi ba Sam Yar uwa????????
Sabulun wanka
Kalolin sabulun tsarki
Turaren tsugunno
Turaren al’ajab
Hatsabibin turare
Da sauransu 07034251528
Kalolin gumba????????????????????????????????????????????????????????
Gumbar Dabino
Gumbar gero
Gumbar madara
Gumbar matsi
Gumbar ukku bala’i
Gumbar tada zaune tsaye
Gumbar sabon budurci
Gumbar sa buzu kuwa
Gumbar aya da kwakwa
Gumbar ridi
Gumbar mazari
Sarauniyar gumba 3in1
Da sauran kalolin da bansamu fadi ba,
Kalolin gari
Garin mallaka
Garin hutar da malaminki
dakan jaraba
Dakan Amare
Dakan Ni’ima
Dakan kishiya in bakiyi bani waje
Garin sa buzu kuwa
Garin buje.sharkaf
Garin Dan la’asar
Yayan hadiya mai suna dan la’asar
Original Dan goshi
Original Dan goshi (sabon salo)
Original man damo
Original man ayu
Kitsen damo
Sirrin tafin kafa
Sirrin farinjini na uwargida da amarya harma da yan mata
Kwallin idonka idona
Muna hada set na sirrin mallaka hajiya ba boka ba Mallam sai tarin sirrika kema kizama kowa agidan surenki????????????????????????
Akwai hadin sabon budurci ga yarinyar data rasa budurcinta ta hanyar fyade ko yaudarar d’a namiji da izinin Allah akayi maki wannan hadin to an wuce wajan sauaran bayani sai mun had’u pc ????????
Kalolin tsumi????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????
Tsumin mallaka
Tsumin jaraba
Tsumin madarar ni’ima
Tsumin tabaje
Tsumin Amare
Tsumin sabon budurci
Tsumin nono raƙumi
Matan gaske
Ruwan jaraba,
Da sauran kalolin da ban fada ba
Kalolin matsi da basuda illa ajikin mace sai dai ma sukara maki lafiyar HQ????????????????????????????????????????????????????????????????????????
Matsin Dan mannau
Matsin mallaka
Dan la’asar
Sabon budurci
Mak’alemata
Mashahurin matsi
Ukku bala’i
Matsin uban budurwa
Akwai gumba ta matsi wadda Shanta akeyi ga matan da basa son yin matsi
Muna hada set ga wadda Allah ya jaranfa da matsalar fyade har yarasa budurcinta , muna hada mata kaya ingantattun don dawo da martabar ta,
Hohohohoho in ana dara fidda uwa ake
*Kyallen al’ajabi* babban sirrin mallaka mai abun al’ajabi mallaki naki don samun damar shiga cikin jerin mata masu fada aji a gidan mazajensu ,
KARKU manta da sunan maman zarah sokoto sayen nagari maida kudi gida????????????????????????????????????????????????????
07034251528 ina maraba daku sayen daya ko sari ina Sokoto sannan ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah????????????????
Ga Wanda suke bukatar ganin kalolin kayana to suyi sarving number na suyimun magana nayi sarving number ku zaku dinga ganin kalolin kayana a status ngd sosai 07034251528
Maman zarah mabera sokoto state????????????????????????
_________________________
*_Chapter Twenty Seven_*
………..Madam Hibbah na shiga ta danna ma ƙofar ɗakin key. Cike da jin daɗi ta daka uban tsalle ta dire da taka ƴar rawa. Kafin ta harari ƙofar ɗakin da yin gwalo. A fili ta ce, “Ɗan tara dangin su Halilu yau dai call zaku kwana. Dan yanzun nan zan dokama Yaya Abubakar kira”.
Ta ƙare maganar da ƙyalƙyale wa da dariya ta je gadon ta haye. Jinta take kamar an mata gafara. “Yaya Abubakar kai ya kamata na fara kira. Sai Ummi, sai Yaya Muhammad. Sai Yaya Umar da Yaya Usman. Yaya Ammar mai kan gwanda ne ƙarshe”. Ta sake ƙyalƙyalewa da dariya ita kaɗai kamar zararra. Dan kaf yayunta babu lambobin wanda bata riƙe akai ba tsaf.
Kamar yanda ta tsara lambar Yaya Abubakar ta fara lodawa. Tanayin dailing Habib na rufe network ɗin gidan. Ɗin! Ɗin! Ɗin!! Wayar ta bada sauti, alamar tambarin mtn ta kona Emergency.
Zumbur Hibbah ta miƙe da bubbuga wayar. Sai kuma ta ɓalle murfin ta cire batir ɗin. Zaman sim ɗin ta gyara a tunaninta gocewa yay. Sanann ta sake maida batir ɗin ta kunna. Still Emergency. Ta ɓata fuska kamar zata fasa kuka tare da sakkowa saman gadon tana bibbiga wayar da ɗagata sama. Sai dai sam babu alamar network ɗin. Wayarta ta ɗakko danta duba, sai taga nanma hakan take.
“Inaga network ne ya ɗauke duka”. Ta faɗa cikin gamsar da kai. Sai kuma ta koma ta zauna bakin gadon zaman jiran dawowar network.
Kamar wasa Hibbah na zaune zaman jiran dawowar network har la’asar. Ta tashi tai salla ta sake komawa ta zauna. Kaɗan-kaɗan saita ɗauka waya ta duba amma wayam. Ahaka ta sake shafe awa guda. Agogon ɗakin ya nuna 5pm. Mamaki ne ya kamata matuƙa, sai kuma tunanin fitowa ta bincika yazo mata a rai. Sai da ta fara leƙo kanta ta ga baya falon sannan ta fito, dan harma kayan abincin da yaci an tattare. Cikin sanɗa tazo har bakin karfen da aka ƙawata upstairs ɗin ta leƙa ƙasa. Babu kowa a falon sai ɗan motsi a kitchen, da alama baba saude ce.
Juyawa tai da nufin sauka ƙasan gab tai karo da abu. Cikin sauri da rawar jiki ta ɗago dan jin mayataccen ƙamshin turarensa ya daki hancinta. Baya taja da sauri ta manne da ƙarfen ta fara karanto addu’a.
Fuska ya sake tsukewa dan tsaf ya fahimci inda ta dosa. Irin dai taga aljanin nan. Sai da ya ɗan kai dubansa a downstairs ɗin ya tabbatar babu kowa sannan ya matsa jikinta sosai, hannayensa duka biyu ya ɗora saman ƙarfen, hakan yasata kasancewa a tsakiya, idan ma kana nesa da su ne sai ka ɗauka rungumarta yayi.
Ƙara manne jikinta tai da ƙarfen jikinta na ɗan rawa saboda yanda take iya jiyo fitar numfashinsa, “Dan ALLAH ka matsa wannan fa iskanci ne wlhy.”