Uncategorized

TUBALI Page 11 to 20

*GARKUWAR taku ce dai MA’AURATA, da masu shirin aure, da masu jego, da yan gayu masu son k’amshi kece raini, da gyaran da zaike maimaita muku dararen forkon kuruciya*

Ko kunsan Jikinmu na da sinadaran hormones da suke taimakawa dan’adam akan komai musamman lokacin da mace take mu’amalar aure da mijinta. Mafi akasari wannan hormones din ne ke samun matsala ko su yi sanyi koma su daina aiki kwata-kwata shi ne dalilin da zai sa mace tace bata jin sha’awa ko bata san dadin aure ba. Albishirinku ina da kayan da ke taimakawa wannan sinadaran du dawo aiki tukuru don karkato miki da kimarki wajan mai gida sannan su taimakawa wannan sinadaran hormones dinki su dinka secreting din ni’ima wadatacciya da zata taimaka miki ki gamsu mijinki ya gamsu fiye da tunaninki. Note: Kayana ba sa tsinka ruwan ni’ima suna dai taimakawa hormones dinki ne su tsattsafo da ni’imar musamman wacca cutar sanyi ko dattin mahaifa ya dankarar da su ya hana su yin aikinsu yanda ya kamata. Haka zalika idan kina da kyau ki kara da wanka. Zaki iya amfani da magani na na gargajiya wanda zai gyara miki sex hormones din kullum ki kasance cikin humidify wato cikin damshi mai albarka kamar yanda ake son mace. Yana gyara miki mara. 

Sai kamshi. Hajiyata daure ki fara amfani da turarena ki ji irin salon kamshin sa salo ne da zai daidaita ki da mijinki ya kankaro miki da kimarki a wajansa. Siyan na gari mayar da kudi gida.

Ga masu buƙata ga number’ wayata wanda nake whatsApp dashi 09097853276 kimin mgn ta whatsApp in har kin tabbatar kin shirya saya mu dai-dai ta, kayana ba ƙanana bane, shiyasa bana harkan karanta, muddin kinsan baki shirya sayaba Please kada kiyi min mgn ki bari sai kin shirya kuɗinki a hannu, ba ina nufin kayana bana talaka bane, no akwai ƙananan set na masu karamin karfi, banson aimin mgn a ɓatamin lokacin aiyukana a shirme baki shiryaba. Shine karantan da bana so.

0005388578 Jaiz bank AISHA GARKUWA ALIYU. In kin shirya ga number ta ga kuma account number ta wanda in mun gama mgn zaki turo kudin ki, kana insa miki kaya a mota, duk ƙasar da kike kayana zaije gareki, amman fa in kinada dalilin zuwan nasune????????sayan na gari meda kudi gida.

  GARKUWAR MA’AURATA

“Jibi”. Ya bata amsa a taƙaice yana mai kallon Kyakkyawar fuskarta. 

Ita kuwa gyara zamanta tayi tare dasa hannu ta amshi cup ɗin ruwan sanyin, da Hajia Rabi’ah ke miƙa mata-ta ajiye shi bisa Stoll din baƙin glass dake gabanta.

“Nagode”. Ta faɗi cikin nitsuwa, sannan ta kalli Mahmoud dake bin fuskarta da ido.

Cikin yanayinta na nutsuwa da kuma bayyana zallan ajinta na y’a Mace tace.

“Akwai tabbacin jibi zai dawo? Sannan ta Abuja ko Lagos zasu sauƙa?”.

Wayarshi ya zaro a al’jihun rigarsa yana mai lallatsata kana yace.

“In sha Allah jibi zasu dawo.

Dan last night muna tare da Deen ƙanin Usman PA’nshi. 

Yayi magana da yayan nashi kan jikin mamansu ya tashi, yaushe zasu dawo.

Toh nan Usman ɗin ke cewa jibi zasu dawo.

Iya abinda na sani kenan, sauran bayani kuma sai dai in tuntuɓi Deen ɗin”.

Ya ƙare maganar yana sa wayar a amsakuwa yadda duk zasuji.

“Hello Deen ya Gida”.

Cewar Mahmoud.

Deen dake zaune gaban mamansu wanda yanzu ya gama magana da Usman ne yace.

“Lfy lau Alhamdulillah Mahmoud”.

“Yah jikin Mama”.

“Alhamdulillah jiki da sauƙi”.

Ya bashi amsa yana miƙa mata maganin.

Gyara zamanshi yayi tare da cewa.

“Yah Usman ɗin yana dawowa ko?”.

Ɗan gajeren tsaki yaja tare da cewa.

“Eh to, zasu dawo, amman sai jibi fa kuma nan ma wata ƙil in sun iso su kwana a Abuja wata ƙil suda nan sai ranar jumma’a”.

ya ƙare mgnar da sanyi.

“Ayyah ba komai ai in dai jikin da sauƙi, jumma’a kamar yaune Allah dai ya dawo dashi lfy. Ka gaida min Mama da jiki Allah ƙara ƙarfin jiki”.

“Amin Amin”. yace kana sukayi sallama.

Katse kiran yayi tare da juyowa ya kalleta.

Numfashi suka sauƙe ita da Hajia Rabi’ah.

Sai kuma tace.

“Alhamdulillah, toh Mahmoud ko zaka bani number Deen”.

Da sauri yace.

“A a in fa yasan me kike bincika bazai saurareki ba”.

Hajia Rabi’ah ne ta amshi zancen da cewa.

“Kada ki damu Jannart in sha Allah komai zai tafi dai-dai.

Shi Mahmoud ɗin shi zai rinƙa samo mana bayani.

Tunda kuna da number’n juna zaike miki bayani, ba sai kin fito kinzo nan ba, tunda fitar naki aikine mai zaman kanshi.”

Cikin gamsuwa da hakan tace.

“Toh shike nan My Aunty, Ngd Matuƙa Allah ya saka da al’khairi”.

“Amin Amin.” tace

Tana mai gudun kada aikin ya bar hannun yarinyar tunda kowa ya ganta dai yasan bawai tana yin aikin dan neman kuɗi ko suna bane, tana yine dan ra’ayin tane gashi du-du watanni huɗu tayi da fara aikin kuma suna jin daɗin mu’amala da ita, so dama sanyin da shirin yayi shiyasa aka canza wanda ke yinsa a baya.

Kuma da alamun tana matuƙar jin daɗin aikin.

Kiran Salman ne ya shigo wayarta.

Da sauri ta amsa tare da karawa a kunne.

“Assalamu alaikum”.

Tace cikin sassayan sautin ta.

Daga b’angarensa kuwa murmushi yayi tare da cewa.

“Wa alaikissalam, Jannart kinbi diddigin Rayyern d’in? Kuma wane lbri kika samo mana a kanshi? ”

Cikin yarda da kai tace.

“Duk motsinshi na cikin tafin hannuna!”.

Dariya mai sauti Salman yayi.

Hakama Hajia Rabi’ah da Mahmoud.

“Karsashi’nki da ƙarfin guiwarki akan aiki yana burgeni Jannart”.

Cewar Salman.

Cikin sauƙe numfashi tace.

“Toh ba doleba Salman, tunda naji ana shirin korata, ai sai inda ƙarfina da hikimata suka ƙare”.

Cikin wasa yace.

“Ke har wani ƙarfi a garreki da dai kin tsaya a hikimar na yarda”.

Murmushin daya sanya beauty point ɗin ta lotsawa tayi. 

Haka dai suka ɗan tattauna batun bayan ta mishi bayanin abinda ta ji kan dawowarshi.

Saida tayi sallan azahar ne kuma ta fito suka nufi gida.

A kan hanyarsu ta komawa ne, Baba Ado driver’nta ya ɗan juyo ya kalleta cikin kulawa yace.

“Jannart yanzu dai ciwonki da sauƙi ko?”.

Numfashin ta ɗan fidda kana a hankali tace.

“Alhamdulillah da sauƙi dai zance, amman yana yawan motsa min a kwanan nan kamar yana son tashi.”

Cikin tausayawa yace.

“Toh amman har yanzu babu wani maganin da ake baki sai allurar da akeyi duk watan ne?”.

Kai ta gyaɗa mishi tare da cewa.

“Eh”.

Numfashi ya ɗan fesar kana yace.

“Allah ya sauƙaƙa yasa zakkan jikine al’farmar Annabi da al’ƙur’ani”.

Cikin jin daɗi tace.

“Amin Baba Ado nagode!”.

A can Ethiopia birnin Addis Ababa, kuwa.

Riyyam-nsra ne tsaye gaban wayarsa daya tsaida.

Rawa yakeyi da murmushi a fuskarsa.

Sai kuma ya kalli gefensa.

Wata kyakkyawar budurwa wacce a ƙalla suyi sa’anni.

Murmushi yakeyi cikin harshen Hausa yake cewa.

“Jibi iwar haka ina hanyar Nigeria, su Zayton kuma sai dai ayi ta aikin zumbura baki.

Fan’s ku gani, wai kishi takeyi dani”.

Da sauri ta kai mushi bugu tare da matso ƙwallar idanunta, tana faɗin 

“Mammy! Mammy!!”.

Wata kyakkyawar matace mai Kekkyawar sura da jiki da shiga ta kamala, wacce kyan surarta ya iya boye ainihin shekarunta, ta fito daga cikin wata ƙofar da fuskantar inda ya kafa wayar tashi.

Ɗan gudu-gudu da tsalle-tsalle yake yana zagaya parlon Zayton na biye dashi a baya.

Da sauri yayi tsalle tare da ɗan sakin ƙara yace.

“Ohh Mommy”.

Jin ta ɗan sa hannu ta bugi ƙeyarshi.

Tura baki yayi tare dasa hannunshi ya shafa ƙeyar yana mai zazzarewa Zayton ido.

Abin gwanin ban dariya da ka gani kasan akwai Kekkyawar shaƙuwa, ƙauna, tausayi, da son juna.

1 2 3 4 5 6 7 8Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button