UBAYD MALEEK 45

daidai ya bude kofar shima.
Tsayawa tayi cak tareda dagowa tana kallon fuskarsa dake fidda sirrin zallar kyawunsa.
Fararen idanuwansa ya zuba Mata Yana kallon fuskarta Batareda kowannensu ya motsaba.
Wani yawu ta hadiye tana sauke kanta qasa sbd Jin yanda suka matse sosai gashi qamshinsa direct yake shiga hancinta kamar yanda nata ahankali yake tashi
Yana shigarsa.
Motsawa tayi ahankali zata kauce matsa daga kofar ya riqo hannunta ahankali tareda janta zuwa cikin dakin suka koma tareda rufo kofar ya saki hannunta ya
nufi kujerar dake dakin ya zauna tareda daukan wayoyinsa Yana kashewa daya bayan daya batareda ya dagoba ya bude Baki cikin kamewa zaiyi magana ta qaraso
gabansa cikin nutsuwa ahankali ta rigasa da cewa”
I’m sorry.
Dagowa yayi ahankali ya kalleta da fararen idanuwansa batareda yace komaiba ta dauke nata idon daga nashi tareda sake bude Baki zatayi magana ya miqe tsaye
ya tsaya gabanta har suna Jin dumin numfashin juna ahankali can qasan maqoshi yace”
Uhum Ina sauraronki.
Shiru tayi sbd zuwa lokacin bugun zuciyarta yagama sauyawa ta rintse idanuwa ahankali ta bude tana sake motsowa cikinsa take wani yawu ya wuce Masa da sauri
ta maqoshi ya kalleta zaiyi magana ta dago idanuwanta ta kallesa sai ya kasa maganar Ya kalli idanuwanta dake neman cikowa da hawaye ya lumshe ido yanajin
mamakin saurin hawayenta dasuka bashi matsala aduk lokacinda yagansu
Ahankali ya daga hannunsa ya kamo qugunta ya qarasa mannota da jikinsa gabaki daya
Ta lumshe idanuwanta hawayen dasuka cikasu suka gangaro kan kumatunta yabisu da kallo yana zura hannuwansa cikin jallabiyarta ya zage zip din dake gaban
rigar ta zame gabaki daya ta zube aqasa rigar baccinta ta bayyana ya kalli wuyanta zuwa qirjinta dake sama Yana qasa sbd numfashin datake fitarwa na bugun
zuciyarta daya sauya
Kafin ya dago ahankali Ya kalli cikin idonta tasake rufe idanuwan sbd Jin hannuwansa cikin rigarta Yana zamewa
Rigarta na zamewa kasa ta shige jikinsa tareda qanqamesa sbd kunya da mutuwa da jikinta keyi ahankali.
Qanqamesa datayi shiya haifar Masa da tonuwar asirin zuciya da gangar jikinsa ya dago da fuskarta Yana kallonta idanuwanta a rufe taji bakinsa kan kunnenta
Saida ya sakar Mata wani numfashi me dumin dayasa kafafunta sarewa ta zube gabaki daya ajikinsa ya riqeta dakyau Yana sauke numfashin kirjinta dake gugarsa
dakyau can qasan maqoshi da wata irin murya taji yace”
Befik’iri wisit’i nenyi
sumewa takusa Yi ajikinsa lokacinda kalmomin suka shiga kunnuwanta
Dukkanin jikinta ya dauki rawa ta bude fararen idanuwanta dasuka sauya take hawaye suka ciko cikinsu ta dago amatuqar sanyi ta kallesa tana kasa yadda da
abinda yace saiga hawayenta na gangarowa
Ya Dora hannunsa a inda yasata rinte ido da sauri Yana dauke numfashin kafin tajin saukan bakinsa cikin nata tareda dagata sama gabaki dayanta ya Dora kan
gadonsa har lokacin bakinsa na cikin nata wannan karon tun daga Nan tasan yau labarin dabam ne musamman dataji Yana sauyawa bakinsa gurin zuwa nishinsa na
daukan sauti ahankali ahankali.
Karfe bakwai na safe afia ta qaraso sashen NURUn cikin shirinta tsaf duk da bada ita za’a ba ita airport zataje ta jirasu acan zatai bankwana da mum dinta.
Kallon farhat dake bacci ita kadai kan makeken gadon NURUn tayi cikin mamaki kafin ta waiwaya kofar toilet da bataji motsin komaiba ta nufa kofar toilet din
tai knocking tareda budewa tana leqawa da Alama ma toilet din Babu Wanda yashiga Dan babi digon ruwa a kasa
Ta dawo ta zauna bakin gadon ahankali tareda Dan taba farhat tana tada ita ciki kulawa tana cewa”
Baby tashi lokacin sallah yayi kiyi sallah.
Bude idanuwa farhat tayi cikin bacci tana cewa”