UBAYD MALEEK COMPLETE HAUSA NOVEL

UBAYD MALEEK 50

Karki damu su mum Sarah zasu dauke Miki kewa.

Sake shagwabe fuska tayi tace”

Nima inason zanje gida Nagano su abal da ammyna Zaki tayani tambaya Nima Allah yasa abarni.

Amin Afia tace tana Miqewa suka bar dining din suka nufo palonsa afia ce Agaba sai ita NURUn na gefenta suka shigo cikin sa’a Yana zaune palon Yana amsa waya be Shiga na kurya ba 

Ya Dan waiwayo ya kallesu ya dauke Kai Yana cigaba da amsa wayar kafin ya taqaita ya kashe batareda ya sake kallonsu ba yace”

Unhum????

NURU lafewa tayi tayi shiru sai afia ce ta bude baki tace”

Dad NURU ma tanason zuwa dubo su ammynta sbd zaman kadaici kafin mudawo tare.

Sai alokacin ya Dan waiwayo ya kalli NURUn data sake lafewa ya dawo da kallonsa kan Afia da muryarsa me Dadi da nutsuwa yace”

Wayene yace zatayi zaman kadaicin????

Tsit sukayi musamman NURU dataji wani iri sbd zancen nasa kamar da ma’ana ta sauke Kai daga irin kallon dayake Mata gaban afia din taji kunya na neman kamata ta Kama hannun afia zasu juya afia tace”

Dad Dan Allah ka duba zancen.

Batareda ya kalli afian ba Kai tsaye yace”

Itama mr Omar zai Shirin tafiyarta.

Miqewa yayi ya shige ciki yabarsu tsaye suna farin ciki kafin afia ta fita ta wuce dakinta NURU ma kallon kofar dakinsa tayi tana Jin farin cikin zuwa gida na shigarta ta nufi dakinta tayi sallar ishai ta zauna tana Dan duba chats har zuwa karfe Tara kafin ta aje wayar ta tashi ta nufi toilet ta wanko fuskarta da hannuwanta ta fito ta shafa Dan Mai tasake shafa turaruka ta cire rigarta ta dauko wata fingilalliyar rigar bacci tasaka ta kalli kanta cikin madubi taga bazata iyaba sbd rigar tayi lalata da yawa ta daure gashinta ta dauko wasu riga da wandon baccin masu qaramin guntun wando tafara zame rigar taji anbude kofar dakin tayi saurin juyowa sbd yanayin rigar jikinta Bata fatan ko afia taganta da ita ajiki.

Dan fiddo da fararen idanuwanta tayi ganin Wanda Bata taba tsammani ba ya tsaya daga bakin kofar Yana kallon jikinta ta cikin rigar baisan lokacinda kafafunsa suka kawosa gabanta ba saijin ya jawota jikinsa ahankali tayi 

Ta dago tana kallon fuskarsa data koma kamar ta sabon tashen saurayi sbd tsimuwa acikin soyayya ya lumshe ido Yana sake matseta jikinsa takai hannu ahankali ya zare daurin gashinta 

Gashin ya sake yakai hancinsa ya shaqa qamshin dake fita cikin gashin ya lumshe ido Yana sake zagayeta da hannuwansa.

Sake dagowa tayi ta kallesa ya dage Mata gira daya tareda daukanta gabaki dayanta cak ya fita daga dakin da ita tana sake lafewa jikinsa.

Suna shiga dakinsa ya kwantar da ita kan makeken gadonsa Yana kallon fuskarta zuwa wuyanta kafin ya gangara da idanuwan zuwa kirjinta Yana tuno rigar data saka dazun gurin cin abinci take ya lumshe ido Yana zura hannuwansa cikin rigar baccinda da ita da Babu duk daya ya shafo lafaffen cikinta daya kusa saka numfashinta barin jikinta ta qamqame wuyansa Wanda ya matso dashi ahankali ya kamo bakinta da nashi Yana zura harshensa ciki ahankali Yana qarasa hade kirjinsu Wanda yake mugun kashesa.

Jin irin Nishin dayake fitarwa cikin Jin Dadi da samun nutsuwar abinda yake yasata sake shigewa jikinsa tana goga Masa nata jikin tana qarasa kunnashi gabaki dayansa.

Qarfe tara ta fito zuwa kitchen a matuqar gajiye take ga baccin dabai ishetaba Dole ta girgije tafara aikin breakfast tareda Fana 

Suna cikin Yi afia ta shigo itama suka hau aikin tare 

Suna kammalawa kowaccensu tayi daki Dan yin qanka.

Wanka tayi tareda Yar simple kwalliyarta ta sako doguwar turkian gown me shape daga sama kawai ta fito tana fidda sanyin kamshi ta nufi dakinsa tana shiga Yana Gama shirinsa tsaf cikin black Armani’s kaf ta kallesa shima ita ya kalla ta qarasa gabansa cikin ‘yar yanga da taushin murya tace”

Good morning.

Jawota yayi yayi kissing bakinta da hot red waterproof lipstick dinta ya zaunu ‘daram a bakin ya Kai bakinsa kunnenta ahankali yace”

Wannan kwalliyan nawane right???

Wani lafiyayyan murmushi tasaki Saida haqoranta suka bayyana ta dago ta kallesa murmushin na kashe jikinsa yace”

Unhum right??

Ahankali ta juya tana sake sakin murmushi ta nufi kofa zata fita 

Ya riqota Yana dawo da ita ya rungumeta ta baya Yana cewa”

Ok nagane basai kin fada.

Fitowa sukayi tare hannunta na sarqe cikin nasa suna kawowa hanyar fitowa main Palo ta dakata tareda zare hannunta ahankali tafara wucewa yabiyo bayanta zuwa dining daidai fitowar afia sai farhat data riga kowa fitowa 

Afia ta gaida dad din cikin kulawa da girma afin farhat ta qaraso ta riqe hannunsa tana cewa”

Good morning Daddy.

Morning princess”yace Yana kallon fuskarta.

Basu wani jimaba gurin cin abincin maleek din yagama ya fice tareda Mr Omar zuwa office.

Shirye shiryen tafiya sukai ranar 

NURU ma qaramin akwati daya ta hada sai handbag data saka su id cards dinta da sauran abubuwan buqatan.

Sai dare maleek ya dawo sbd tarin ayyukansu dasuka taru Dan haka tea kawai yasha baya buqatar abinci suka kwanta.

Washe gari da yamma su afia suka wuce suka barta da tsananin kewarsu musamman farhat ma daqyar ta yadda tabi afia din da tace ita NURU zatabi delah Amma NURU tayi Mata dubara da ‘yan nasihu akan mum dinsu kafin ta amince tabi afia suka tafi.

Sai washe gari nata jirgin ya tashi saidai tareda maleek zasuyi tafiyar ta cikin ticket dinta taga inda sukai ba delah ba wato _Maui Hawaii_ 

Murmushi kawai tasake tareda Dan dagowa ta kallesa kafin ta kwantarda kanta jikinsa tana lumshe ido.

Sai cikin dare suka Isa Kai tsaye driver yazo daukansu ya nufi masaukinsu dasu Wanda mamaken 5star hotel din yake kusada ruwa Wanda yaqara gurin ni’ima da nutsuwa ga tight security dake kewaye dako Ina gurin Sam gurin ba hayaniya akwai tsaro sbd gurin manyane kawai aciki.

A gajiyen datake sallah kawai tasamu tayi daqyar ta bayan tayi wanka da ruwan zafi Sosai ta saka kayan bacci ta haye gado ta shige bargo take bacci yayi gaba da ita me Dadi ko abinci Bata tsaya nemaba.

Saida yagama komai shima ciki hadda waya da Mr Omar kafin ya hawo gadon ya kwanta tana shigewa jikinsa 

Shima baccin yayi me nutsuwa.

Sai qarfe bakwai na washe gari suka tashi har sunyi lattin sallah 

Sukai sallar sai alokacin yunwa ta taso Mata 

Yayi Mata odar abinci lafiyayye baa dauki mintuna da yawaba aka kawo ta tashi taje kan table tafara ci yazo ya zauna kusada ita suna ci tare duk da Bai saka hannuba da hannunta sukeci.

Bayan sungama wanka sukai suka sake komawa bacci sai Rana sosai suka tashi sukai sallah suka Kara cin abinci 

Gabaki daya ranar dai a kwance suka yini sallah da cin abinci kawai ke tadasu ko washe gari ma Haka Saida sukai kwana biyu kafin suka fara fita da qafa yawon Shan iska cikin qananun Kaya Wanda ta mutu da mamakin duniyanci da iya zallar soyayyar da maleek din ya iya musamman dayake yazaba Nan dinne sbd Ana rayuwane anan ta couples sbd yawanci Yan honeymoon ne.

Kwanaki sukai suna fita wani irin shaquwa da sabuwar soyayya me qarfin gaske tasake shiga tsakaninsu musamman da yariga yagama busar Mata da idanu akan soyayyarsa ko Ina Babu ruwansu kissing juna sukeyi musamman shi ko magana take Masa wani lokacin Haka zaibi bakin Yana kissing sbd komai nata kashesa yakeyi.

Yau ba awani gajiye suka dawoba Dan Haka suna dawowa yaqarasa gajiyar dasu akan gadansu aikuwa taqarasa gajiyar gaske kafin sukai wanka suka kwanta bacci.

Previous page 1 2 3Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button