ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

ABU MALEEK COMPLETE

ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVEL

1

     *ABU_MALEEK*


   NIMCYLUV

BOOK 1
PAGE 5-6

Robar ta fa蓷i 茩asa, cikin sauri kuma ta 蓷auka tare da mayarwa saman fuskarta tana sauke ajjiyar zuciya.
A hankali kuma cikin son tunanin abinda zai faru gaba shiga yawo cikin kwanyar kanta.
Tabbas rashin lafiyar King Tunde tai matu茩ar faranta ranta sosai fiye da sosai ma.
Kawo lokacin harshashen kasancewar ta Sarauniyar Kanzaf take.
Cike da farin ciki da kuma jin da蓷in,
Sabuwar nasarar dake shirin tunkaro ta, ta tsirawa mirror’n idanu tana hango zallar kyau da kuma tarin haibar dake saman fuskarta,
Lallai Tabbas Hadima Zubaida tana da amana da kuma ri茩o da gaskiya wannan dalilin ya sanya ta zama Amintacciyar Hadimar King Tunde.
Baya tayi ka蓷an tana watsa hannayenta sama cikin dakakkiyar murya ta mai cike da isa da kuma gadara tace.

“Easy! Easy! Wannan lokacin tunani ne bawai shirme ba, wanne dalili ya sanya Oumuu-Ayman da Mai Babban 蓷aki suke son 蓳oye MALEEK? Har suke la茩aba masa kalmar mutuwa kalmar da ita a rayuwa ma mancewa take da ita, idan har ba gani tayi wani ya fa蓷i ya mutu ba”
Shiru tayi da zan can,
Ta shiga kewaye cikin ma dai-dai cin Parlon nata,
Murmushi tayi kana ta 蓷ura hannayenta duk biyun ta bugi tsakiyar kanta tace.
“Perfect idea, dole Tabbas ya kamata MALEEK yayi mutuwar gaskiya, domin shi ka蓷ai zai hanani zama sarauniyar Kanzaf”
Ta fa蓷i hakan tana mai fa蓷awa saman kujera 3seater tare da sauke gwauron numfashi.

Misalin 11:30 na safe Salimerh ta fito sanye da wani tattausan farin voyal na mata.
Wanda yake 蓷auke da red torches, masu kyau da kuma walwali suna 蓷aukan idanu,
A 茩alla voyal 蓷in Jikinta zai kai adadin ku蓷i kimanin 1500k (dubu 蓷ari da hamsin).
Sai milk 蓷in Al茩yabba data sanya a saman voyal 蓷in,
Wanda ta haddasa fitowar a salin kyanta kuma ta 茩ara shaidawa jama’a Tabbas, ita 蓷in jinin Alaafi ce,
Salimerh tana da sanyayyan kyau bata sa jiki sosai sai tsayi da take da shi,
Ga kuma fara’a da kyautatawa, amma tana son nuna cewa iya 蓷in da gaske jinin sarauta ce,
Wanda ko da ace bata nuna ba to zallar jin kanta da kuma isarta ha蓷i da Izzarta ka 蓷ai zai shaidawa mutane cewa ita 蓷in jinin King Tunde Muhammad Jalal ce.
Hannunta ri茩e da wayarta mai 茩irar Iphone 12pro max,
Kanta a 茩asa take taka Fararan sahunta wanda suke sanye cikin wani takalmin fata,
Mai tsananin kyau ga wani gashi gashi dake a jikinsa,
Daga bayanta kuma Hadimanta ne suke ri茩e da school bag 蓷inta da kuma Iphone system 蓷inta,
Duk inda ta gilma bayi ne ke zubewa suna gaida ta, duk da cewa abinda take dubawa yana da matu茩ar muhimmanci amma haka take daurewa tana 蓷aga masu hannu,
Sabida wula茩anci bana ta bane, infact ma bata iya sa ba.

Wani babban dogari ne ya 茩ara su da sauri ya bu蓷e mata back seat na motar mai 茩irar Mahindra XUV7000 ash color!
Da sauri ta fa蓷a mota tana mai gyara zaman farin iphone bluetooth 蓷in ta,
Driver na 茩o茩arin jan motar, taji an bu蓷e 茩ofar left hand side 蓷in ta an shigo,
A hankali ta saki numfashi tana mai 蓷an taune la蓳蓳anta, tuni 茩amshin perfume 蓷insa ya shaida mata ko wanene,
Ba tare kuma da tayi magana ba taci gaba da searching 蓷in dake na Criminology
Kasancewar yau ne First time da zata halarci Dean Of Law (University of Benin) a hankali kuma ta shiga typing 蓷in 鈥淒efine Criminology驴鈥�

Cikin abinda bazai wuce wasu da茩i茩o ba goggle 蓷in suka watso mata amsar.

Criminology is a multidisciplinary science that studies a diverse set of information related to criminal activities such as individual and group criminal activities, perpetrator psychology and effective means of rehabilitation. Criminology degrees examine social reaction to crime, methods and procedures to prevent and combat crime and social protection from crime. Criminology combines theories from other disciplines like psychology, sociology and law

Anya zata iya wannan karatun mai wahalar gaske da kuma tarin hatsari,
Wata zuciyar ta bata amsa da.
“Dole za kiyi, kada ki mata wannan karatun shi ne hope 蓷in ki, kuma shine abinda kike so kiyi Achieving a rayuwa, kuma yin wannan karatun shi ne zai baki damar tsare jama’ar Alaafi da kuma al’ummar Kanzaf,
Wannan karatun shine zai baki damar fahimtar mugwaye kuma azzaluman da suka jima suna zuluntar 蓷an uwanki, wanda har kawo yazo babu wanda yasan ko suwane bare yasan plan 蓷insu na gaba”

Fesar da iska tayi a hankali kuma ta juya ta kalli wanda yake kusa da ita.
Tattausan Murmushi ya sakar mata, a hankali kuma yace.
“Ina kiranki baki picked mene dalili my princess?”
Kauda kai tayi dan sam ko sau 蓷aya bata jure kallon sa,
Domin yana da cikar haiba 茩warai da gaske, jan numfashi tayi dai-dai kuma lokacin,
Da driver yaywa motar key suka fara tafiya tace.
“Bro! Nayi busy sosai ne”


Ta fa蓷a tana yin baya tare da kwanciya a jikin kujerar motar.
A lokacin ne kuma drivern ya cilla motar saman titin masarautar ya nufi babban gate.
Junaid ya fidda wani emotional sound mai 蓷auke da manufofi da dama,
Kana ya shigayiwa Salimerh wani kallo wanda yake nuni da zallar so da kuma 茩auna kafin ya numfasa cike da jarumta da nuna cewa shima 蓷in jinin sarauta ne, domin Junaid 蓷ane a wajan Otun (Galadima) yace.
“Nawa Abba magana akan abinda yake tsakanin mu, seriously bana son wani long time, please my princess help me”
Idanunta a lumshe sam a wannan lokacin bawai tunanin Junaid 蓷in take ba,
Gaba 蓷aya tunaninta ya tafi akan brother nata, wanda yake 蓷aukan damuwar ta a matsayin tasa,
Amma yay mata nisa mai yawa yaya za’ai ta dawo dashi Nigeria zuwa Kanzaf, domin ya ziyarci bikin ODUN EGUN na wannan shekarar?
Ganin tai nisa sosai cikin tunaninta yasa Junaid mi茩a hannu a taushashe ya kama nata hannun yace.
“Look! My princess love me or hate me is not my problem, amma dan Allah ki aminci da auran mu please dear”
Cikin rashin sanin abinyi kawai da jinjina masa kanta,
Cike da farin ciki ya zame hannunsa a nata yana fa蓷in.
“Ohh Wow! Junaid you’re the best thank you My princess”
Murmushi kawai tayi tana ci gaba da duba courses 蓷in da zata karanta onder criminology justice kamar su.

Introduction to Criminology.
Theories of Crime Causation.
Human Behavior and Victimology.
Professional Conduct and Ethical Standards.
Juvenile Delinquency and the Juvenile Justice System.
Dispute Resolution and Incidents Management.
Criminological Research.

  *馃嚜馃嚫SPAIN/ MADRID*

Only you hotel atocha!
Babban hotel ne, wanda kana ganinsa kan cewa bana 拼an zauni gari banza bane.

Musamman yadda tun farkon titin da zai sadaka da hotel 蓷in yake 蓷auke da manyan jami’an tsaro (Securitie’s).
Haka kuma cikin hotel 蓷in tun kafin ka shiga sai na’ura ta cajeka tsaf ta tabbatar babu abin cutarwa jikinka sannan za’a baka damar shiga.

Tun a reception na fara ganin manyan 拼an wasan Madrid sanye da farar riga wacce a gaban rigar aka sanya (Emirates fly).
Kowa na 蓷auke da small bag a bayansa sai gorar ruwa mai sanyi.
Sai fitowa suke daga cikin room 蓷in su gasu nan irin su ALABA, LUNIN, MARCELO, KROOS, ISCO.

BENZEMA ne ya 蓷an ja Sirrin tsaki yana mai juyar da kansa gefe cikin harshen turanci yace.
“What the fuck”
Ya fa蓷a yana fesar da iska,
Sarai sauran sun fahimci dalilin daya sanya Benzema yace haka, amma no one’s talk dole su jira domin umarnin coach.

A can cikin room 212 kowa baka jin komai sai 茩arar gudun A.C da kuma 茩arar gudan ruwan dake zuba daga cikin shower, alamar dai wani ke wanka a ciki.

1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button