WATA RANA Romantic hausa novels complete

“Anan ta karbi wyar yayan nata ta shiga zuba digit’s din Rukaiyya kusan kira 3 tana mata bata daga wyar ba haka taji ranta ya baci, Hameed ya kalleta lpia ??”
“A kufule tace taki ta daga wyar kanwar nan tasa tana jin kanta
Dama na fada mka ta fada A zuciya gamida ..
” Mika masa wyar cike da shagwaba ni muma juya zuwa gida na fasa.”.
Yarda tayi mganar ta baiwa yayan nata daria sosae ,hkuri zakiyi Asma’u plzzz,dan kara gwada kiran make kafada tayi sae dae kai ko zaka gwada.”
Taja da baya gamida harde hannayenta a kirjinta ta wani bata rae “daria hameed ya tuntsere daita gamida rike ciki abunda ya kular daita kenan.”
“A hnkali ya tsagaita dariar gamida karasowa gurinta.
Kinga bamuda cikakken tym.Ma’u na ya kamata a aje jiji da kan nan na dan wani ,lokaci bata kulasa ba asalima dauke kanta tayi ba yarda ya iya Hameed ya kara gwada layin Rukaiyya sae akayi sa’a ta dauka jin muryarta yyi saurin mika mata.”
Ohkey Ku jirani gani nan fitowa tana fadin hka ta datse wyar.”
“Shi kadae ne a falo da almr wya yakeyi bata kulasa ba tayi hnyar fita daga falon ,lokaci daya yabita da kallo…
Cike da Fara’a Rukaiyya ta tarbesu har tana tsokanar Asmy ” kinyi sa’a kuwa yayan namu na gida itadae Asmy murmushi kurum,tayi anan kuma Hameed ya saka maigadi ya dinga shigo da kayan jinya.” Wandda dae ake zuwa duba marar lpia.
Hka Rukaiyya tamasa jagora zuwa babban falon gida karo na farko da Asmy taji zuciyrta ta tsinke.
Dae-dae kuma AJ ya gama wyar gamida mikewa tsaye ganinta sae da zuciyrsa ta harba zuba mata ido yyi har lokacin da yah hameed ya karaso cikin falon ya mikawa AJ.” Hnnunsa suka ,gaisa duk da ko ya lura gaba dae hnkalin sa na wurin qanwar tasa.”
“Lokaci daya ya Rude da kyar ya tattara natsuwarsa gamida baiwa Hameed din hnnu sukayi musabaha ,sa’annan suka nemi wuri suka zauna Rukaiyya ta nufi cikin dan kiran su hajja kallo daya AJ.yyima Hameed yaga tsantsar kamar da sukeyi da ” Drama Queen dinsa ko ba “A fada masa ba yasan jininta ne.
” Anan yah hameed ya masa ya jiki ya amsa da sauqi cike da jin nauyinsa itakam gimbiyr ko uffan batace ba.” Dae dae kuma lokacin hajja ta iso falon Aunty salma kuma tafita da mijinta cike da girmawa Hameed da Asmy suka xube kasa suna kwasar gaisuwa.
“Cike da Fara’a hajja ta amsa duk da bata shai dasu ba ,Amma har ga Allah taji tana kaunar yaran suna da tarbiyr duk da bata tababa ,akan tarbiyr kanawa.”
“Hajja budurwar Yah AJ ce tazo dubiya da kuma yayan ta.”
A tsorace Asmy ta dago kanta caraf idonta cikin na AJ ..shima duk da ya razana da kalaman Rak! Amma sae taga yyi mata kwarjini sosae saurin dauke idonta tayi akansa.
Cike da Fara’a hajja ke tambayr Asmy yaya sunan Jikar tawa??” Cikin sanyin murya Asmy ke fadin Asma’u!!
“Ayya kice kedin takwarata CE ?? Hajja tarasa inda zata saka Asmy dan farin ciki itakam lokaci daya taji tana qaunar yarinyar.
” Anan AJ yaja yah hameed zuwa falon baki dan shikam tambayoyi ne fa’l aransa.
Anan kuma yah hameed ya dinga walwale masa komae .”
Na yaba da hnkalinka Abdul jabbar !
Nasan zaka rike min kanwata da amana.”
“Karka damu da duk wani shirme nata ,dan munyi mgana ta fada min bata sonka! Amma idan zaka yarda zakuyi (CONTRACT MARRINGE)’’
Na shekara daya ,haka take fadamin kaidae wuyar ta taxo hnnun ka na rokike ko Mae tace kace Mata Ehhhh.” Dan har yau kurciya kedamun kanwar tawa bara na turo maka ita ya kamata yau kaje kaga Daddy.”
Kafin nan ka fara shawara da iyayenka ,shikam baki wangalau AJ.ya saki yana kallon ya Hameed murmushi ,Hameed yyi gamida Dan girgixa kafadar AJ .”karka damu naga soyayyar kanwata “A idanunka.”
“Anan Hameed yasa kai ya fice daga dakin yyinda AJ .ya dinga juya maganganun sa A ransa.”
*********
Sun kusa minti biyr zaune su biyu bbu wandda ke mgana a tsakanin su ,sae can ya fara mgana cikin hadddiyr muryarsa.”
“Ashe dama kinsan soyayyr ki na wahalar dani drama Queen!!
Yyi mganar gamida zuba mata sleeping eyes ,nasa bata iya jure kallon cikinsu sae tayi saurin kawar da kanta .”
Sae kuma kayi Rashin sa’a ni bana sonka!!
Mganar yaji har a zuciyrsa haka tataba sa sae dae yyi saurin basar wa Ae nasani bakya sona “Amma da zaki bani dama ” da zan koya maki yarda zaki soni.”
A zubure ta dago ta kallesa ta hararesa ,karkama sa ran Akwae “Wata Rana !! Da zan soka nima ynxu taimakonka naxo nayi.”
Tana mganar cikin dakewar Zuciya.” Shikam murmushi ya shigayi hka yana jin wani irin farin ciki aransa ,yana son life style nata.”
Ganinsa tayi agaban ta ya zube gwiwowin sa kasa.”
Haka baisa ta kallesa ba dan zuciyarta harbawa takeyi da sauri da sauri… ’’ Dago idonki ki kalleni my drama Queen!!
Yyi mganar cikin kasalalliyr muryarsa itakam muryar guy din nan na tafia da imaninta.”
“Dagowa tayi tana kallon cikin idonsa Amma sae dae meye?? Baxata iya jurewa ba tayi saurin dauke kanta.”
“Wani irin smiling yyi Kin amince ina sonki??” Ko har ynxu baki yarda ba??…
Shaye da Toka take kallonsa ni ka aje xancen so A gefe plzzz,,bana son jin Kalmar.”
Na amince Zan aureka Amma abisa sharadi!!
“Ya Riga da yasan kwanan zancen sae yyi mata murmushi ” ina jinki Husna!!
A tsorace ta daga kai tana kallon sa tasan duk dunia mutum daya ne keyi mata wannan sunan,Daddy sae kuma gaya ynxu mumin ya kirata dashi.
Kawar da kanta tayi duk da zuciyrta na tsananin halbawa ,da abun da xata fada Amma batasan ya xai dauki zancen ba.”
“Zan Aureka!
” Amma contract marriage…. Amma ban saniba ko kana da kudin da zan iya baka sharadi.”
Ta fada tana kallon sa A tsorace sae taga idonsa ka’r akanta ,,fada ina jinki……
Tana mmkin karfin hali irin nasa murmushin mugunta ta saki “zamuyi auren shekara daya dakai ” Amma fa bbu wani Abu da xai shiga tsakanin mu dakae na Auratayya .”
Yana son su hada ido dashi takasa ,dan itama taji kunyar mganar.
Sa’annan kuma zaka sani skull ina son karatu amma daddy ya datsemin lokacin da nake cikin son nayi karatun.
Zaka sayamin mota !
Wannan shine kurum idan kayimin wannan xan aureka Amma fa bayan shekara ,daya zaka sakeni!
“Lallai ya tabbata mahaukaciyr kurciya ke damunta.”To nikuma ya kikeso da Soyayyar ki??
” Ae A hnkali xakaji ka daina sona ne.”musamman idan mukayi auren shekara daya da kai.
Tom.naji my Queen idn muka cika shekara daya na sakeki waxae cigaba da biya maki kudin skull?”
Idan kuma takaasan CE. Bana da kudin siya maki mota da na shiga skull fa??…
“Nan take kuma Asmy hnkalinta ya tashi yaga alamr rudewa tattare daita ,na tabbata kana Aiki A wata nawa kk amsa salarin ka??” Lokaci daya ta jefo masa tambayoyin……….
WATA RANA !
By~Asmy b Aliyu[posted on 2 August “2017]
39
” zuba ma kyawawan labbanta ido yyi yarda ta jero masa tambayr lokaci daya.
“Murmyshin sa mai kyau ya saki wandda sae da dimple dinsa suka lotsa samun kanta tayi dasa yatsan ta a wurin bai hnata ba sae ma ido da ya zuba mata ” yana jin sonta ta koina na huda duk sansan jikinsa.”
“Ko Mae ta tuna sae tayi saurin janye yatsan ta wurin A tsorace cikin zare ido.”
Hka lokaci daya ta dauke kanta cikin sarkewar murya ta shiga fadin ,baka amsa min tambaya na ba.??”
Yanayin yarda tayi mganar ta wani hade rae sai abun yabasa daria.
Niba Dan boko bane !
Hasalima bana aiki “amma karki damu ko dakone xan iyayi indae xan faran ta maki rae ya fada yana kallon yanayinta.”