WATA TAFIYAR COMPLETE HAUSA NOVEL

WATA TAFIYAR 6

” Kamar zuwa nan da wata ɗaya ”

“Ba tare da tunanin komai ba yace” To shi kenan Allah ya kai mu lokaci asha biki”daganan sallama suka musu suka wuce,suna masu dariyar wannan Ahlin,lallai da sun san wani abu da basuyi irin tunanin da suke yi ba. 

Daukar dauri daya yayi ya saka a aljihun shi,ya mika ma Baba sani dauri daya Baba Auwalu ɗauri daya,ko wanne su da murna suka bar falon wanda ko kallon Baba Mudansir basuyi ba,wanda ya bi su da kallon mamakin yanda suka raba kudin yarinya haka,amma idan ya tuna ko su waye ba abin mamaki bane hakan. Tashi yayi domin ya je ya sanar da Nanne halin da ake ciki..

[ad_2]

Previous page 1 2

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button