WATA TAFIYAR COMPLETE HAUSA NOVEL
WATA TAFIYAR 9

Cikin gida kuwa,gaba ɗaya gida ya hautsine da hayaniya Asma’u ta auri mutacce,sosai Inna Balki ke dariya”to fa yanzun za a fara tafiyar,dan haka muna jira muga yanda wannan hargitsatsiyar tafiyar za ta kasance ”
Ko da wannan labarin na ɗaurin Auren ya iske Nanne da Asma’u…..
This is just the beginning of the journey,(WATA TAFIYAR).
To jama’a anan na kawo ƙarshen Free page,dan haka duk mai buƙatar cigaban wannan littafin sai ya turo kuɗin shi, domin ayi tafiyar tare da shi,dan gannin yanda wannan Tafiyar za ta Tafi.
[ad_2]