NOVELSYAYANA MIJINA

YAYANA MIJINA 16-20

????YAYANA MIJINA 16????

Yana shiga yaga first aid box nashi, dauka yayi ya nufi daki dashi,.

To tama Ya akaii Ya shigo mun part dina har xai dauka min laptop dina kuma ni inasan nayi amfani da kaya Na mtswwwww, aa to why not naje na dauko kaya na kawai zaizu ya dauki kayaan mutane, to amma kika San me xaiyi da ittta haka kawai bazai daukarr miki a bu ki bashi lokaci mana, duk a zuciya take wannan maganar, bari kawai in barshi yanzu innaje Ma saifa yace wani Abun nake nema, ammma gaskiya inbai kawo min ba kafin inyi bacci ba gaskiya da matsala, haka taii ta surutanta itta one,.

Shikuwa bayan Ya gama abin da zaiyi Ya kashe laptop din tare da fadin anjima xai kaiii mata, .
9:00 Ya nufi part din mom dinshi dan yiwa dad sannu da dawowa, a parlour Ya tadda suuu amma sarah bata nan .

Dad sannu da dawowa,yauwa son Ya iyali? Murmushi yaii tare da fadin lafiya qlau to yabaku tahuu tare Ba? Eh na barta tana abune, Ya zaai kabar ta itta kadai je ka tahu da itta sannan kuma gobe ina San zamuyi magana da kaii ,OK Dad,. Haba alhaji sai kace yarinya kace anbarta itta kadai itta bata San hanya bane kawai ka dinga takurawa yaro na, kallanta yayi Lallai luba kisa a ranki haka yayanki xasu dingawa mujinsu magana ba biyayya sannan kuma a gaban kowa,allah luba ki canxa hali halinki bamai kyau bane nasan inda yaranki akakai can da bazaa musu haka ba Amman ke kina abu kamar mara tunani, ganin xancen na manya ne yasa su minal tashi, haka yaii tai mata fada bata kara cewa komaiii ba ,.

Shikuwa ashrim part dinshi Ya nufa Ya dauko laptop din sannan ya shiga part dinta,dakinta Ya wuce direct, ba kowa sai karan ruwa dayake jii,ajjiye laptop din yayi yana kalle kalle ganin Ya dade bata fito ba yasa Ya rubuta mata short note,.

hiii dad yana San ganinki inyace ina nake kice nayi bako bye

Ajjiyewa yayi Ya fice abun shi,fitar shi da muntuna ta fito daga toilet din, ganin laptop din tayi akan gado da letter,dauka tayi ta karanta, mtswww wai hii bama sallama ba, gaskiya wannan mutumin da gyara sosai kuwa,.

By

????hajara Mami natty girl ????
[10/9, 9:34 PM] ????Hajara Mami natty ????: ????????????????????????????
✨✨✨✨✨✨
????????????????????
✨✨✨✨
????????

????YAYANA MIJINA 18????

Bayan ta gama shirinta ta fito ta nufi part nasu mom din, yaga fitowar ta dama so yake ga ko tagaa sakon shi,.

Da sallam ta shiga, ina wuni Dad ina wuni mom, da Fara, a Ya amsa itta kuwa mom ko kallo bata ishe taba, sarah ina fatan komai lafiya kina samun kulawa agun mijinki ko? Eh Dad ba komai muna zaune lafiya to Allah yai muku albarka,ameen Dad, sannan kuma ki sake hakuri kinga har yanzu baku koma gidanku anzu an ajjiye ki a gidan surukaii, karki damu daya gama xaku tare zan mishi Ma magana, laaaa dad Ba komai ni zaman dan dinma Ya fi mun, aa gara daii ace mutun yana gidan shi,shikenan zaka iya tafiya,ok saida safen ku,.

washe gari
Suna dining Sun gama breakfast, lokacin wajen 10:00 sarah ta tafi skull,. Abubakar wato ina ma zanceb gidan ka kaki jina ko nace ka karasa gidan ka ka tare kaki ko, Wlh Dad Na kusa nan bada dadewa ba zan gama komai sai mu tare, nidai Na baka nan da wata daya Allah inbaka karaasa ba zaka fuskanci bacin raina, insha allahu dad,.

Ni zan wuce gun aiki, adowa lafiya ameen,.

Lecture suke sosai kuwa yayi shiru yana fuskantar lecture din wanda lecturer kabeer ke musu close friend na ashrim ne,.sai 12:00 suka fito,.

Har office na ashrim Kabeer yaje, wato aboki kaya dani ko? A nina isa, gashi kuwa to ya gida dan saidai ince Ya gida saboda kaki yin aure, murmushi ashrim yayi kawaii, gida qlau ai aure kuma Na kusa yin sa insha Allah to, Allah Ya kaimy ameen,haka sukai ta firan duniya,.

By????Hajara Mami natty girl ????
[12/27/2016, 4:50 PM] Queen Hakeey: [10/10, 10:29 AM] ????Hajara Mami natty ????: ????????????????????????????
✨✨✨✨✨✨
????????????????
✨✨
????
????YAYANA MIJINA 19????
Su sarah ne zaune suna hutawa before a shiga wata lecture din, hanifa ke magana,sarah wai Ya kuka yi jiya da wannan malamin? Uhmm rashin mutunci yamun sannan yaja mun kunne wai dan zan tafi ban bashi hakuri ba shine wai yace nataba yin ciwon hauka kuma bani da tarbiya, zaro ido haanifa tayi Allah ki kiyayi wannan mutumin, insha Allah bazan kara bari wani abun Ya hada mu ba waccan dinma tsautdayine, Hakeey dake zauna tana chatting sai yanzu tai magana ,Sarah kin san matsalar ki kina da girman kaii kamata yayi da kika maii laifi ki bashi hakuri saboda duk rashin mutuncin mutun kikace yi hakuri kobai hakura ba sai ladaf,amma fa ke ba haka kike ba, kuma a matsayin Na malaminki bai dace kimai haka ba, murmushi taii insha allahu zan gyara kuma zanje in bashi hakuri, amma Wlh ni bawai girman kaii bane, murmushi kawai Hakeey tayi taji sosai data dauki shawarar ta,.

Haka suka zauna har suka shiga lecture ta gaba, sai wajen 3:00suka koma Gida,.
Direct part dinta ta wuce ta watsa ruwa, sannan ta yi jellop Na shinkafa saboda itta take San ci yauu,. Bayan ta huta ta nufi part din mom,.

Da gudu minal ta rungumeta Aunty waec dinmu Ya fito, woww da gani anyi dace sosai Ma kuwa,duk A1 woww Allah yai mata albarka, Xama tayi Tana gaida mom,yau da sakin fuska ta amsa, haka sukai ta dan fira daga baya ta mike ta fice,.

Mom ce da ashrim a daki, son magana zamuyi, OK mom inajinki, son nifa inasan ganin jikokina, murnushi yaii to yanzu mom me kike San ayi,? Aure nake San kayi son, aure Mom shikenan kar ki damu, kafin in gama gidana zan yi aure na baki dama ki nemomin wacca zan Aura, murnushin jin ddi tayi shikenan akwai yar wata kawata zan mata magana, mikewa yayi tare da fadin as you wish mom,.

By????Hajara Mami natty girl ????
[10/10, 10:44 AM] ????Hajara Mami natty ????: ????????????????????????????
✨✨✨✨✨✨
????????????????????
✨✨✨✨
????????????
✨✨
????
????YAYANA MIJINA 20????

Yau satin biyu da Fara zuwa skull kaii Ya dauki zafi, inda ashrim ki yin rashin mutincin sa,.

Yau laraba sauri take zata tafi lecture, ashrim ne zai musu lecture kuma inka makara Baya bari a shiga,. Lokacin da ta fito shi kuma har Ya kama hanya, shaf shaf taiwa su mom sallama,gudu take a mota, amma me tana zuwa bakin titi wata katuwar mota ce ta fadi a hanya, kamar taii kuma haka ta koma, wayi wajen 50 m sannan aka samu aka matsar da motar,.

Shikuwa ashrin ganin bata zuwa yace test kuma da exam zai hada, hankalin su hanifa Ya tashi sosai, sai leke suke wayar ta kuma a kashe,.

Question Ya rubuta Mai sauki sosai, suna cikin yi ta karaso bakin hall din tsayawa tayi, shikuwa ko kallanta bai yibama, haka tai tsaye har aka gama test din akai submitting, ganin haka hankalinta Ya tashi, ta gefenta Ya wuce abinshi, da sauri su Hakeey suka zu inda take, sarah lafiyakika makara? Nan ta fada musu,.

Kwalla duk ta cika mata ido tasan dole ta sami carry over a nashi subject din, Hakeey ce tai magana sarah kije ki bashi hakuri in kinyi saa Ya hakura ki tashi, noo Hakeey xan fanshe a exam , what waike meyake damunki kije ki gwada, da kyar ta yarda ta nufi office dinshi,.

Sallama taii ta shiga, ko kallanta bai ba, sir dama zuwa nayi in baka hakuri akan abin namaka a baya am sorry sir, tabe baki yayi, no prob, amma yau nayi test and you lose saboda haka kinsan dole ki sami carry over a subject dina, murnushi taii no sir zan fanshe a exam, da sauri Ya dago Lallai yarinyar nan bata San question dinshi bane har take fada Witt full confidence zata fanshe a exam, murnushi yaii OK let see, thanks you sir tana fadanhaka ta fice,.

1 2Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button