YAI DA GOBE 23&24

????YAU DA GOBE ????
????????????????????????????????????????
Story & writing by mmn fareesa
????️23&24
Yana fita dg bangaren sumayya,yanufi bed room d’in sa”bath room ya wuce yyi alwallah..Koda yafito yasha mamakin ganin bata zoba”wata zuciyar tace k’ila batasan d’akinka bane…wannan tunanin yasaka shi sake komawa dak’in ta”Yana murd’awa yajita arufe”murmushi yasaki had’e da zaro keys ya bud’e dak’in… sumayya kuwa tana toilet sbd zatayi alwalla. itama zatayi shafa’i da wuturi kafin ta kwanta”
Ahankali yajingina jikin bangon d’akin Yana pasing toilet d’in”tana murd’o k’ofar taga mutum…zaro ido tayi sbd ta tsorata da sauri tace A’uzubillahi!tana k’ok’arin komawa toilet d’in…wlh kika koma saikinyi nadama! yafad’a in a serious tone…kafin ya yatsina fuska yace kekin isa na bata time d’ina Ina Miki mgn sannan ki rufe k’ofa..Bari kiji muddin kika sake rufe k’ofa sbd ni”Zan saka ab’alle k’ofar d’akin yazauna bbu k’ofar…angayamiki banida wani key din?”uffan sumayya batace Masa ba”har yagama masifarsa”ta Ida fitowa dg toilet d’in”cikin Isa yace wuce muje”hawaye na zuba afuskarta tabi bayan sa….Koda suka iso dak’in”Tasha mamakin ganin ko Ina k’al very neat”amma sbd yanason k’untata Mata zaice saita gyara acikin dare Kuma…kallon furniture din d’akin takeyi”tamkar d’akin mace sbd tsabta komai ad’akin farine.hakama parlourn sa…tsakin daya Jane yasata daidaita nutsuwarta… prayer mat ya shimfid’a yatada Sallah…
Sumayya ta tab’e baki had’e da shigewa bathroom d’in bayan tayi addua”acanma komai k’al,amma Saida ta wanke kafin tacika bath tub da ruwa tasaka turaren wanka tukum ta “fito tasameshi Yana waya da rukky… k’ok’arin fita takeyi yadakatar ita Gurin cewa”Keeeee!wait”tsayawa tayi Amma bata juyoba”wazai fito Miki da kayan bacci na”?sannan ki gyara bed room d’in nan kafin na fito”to tafad’a tana juyowa taga ajiye wayar yanufi bathroom d’in.tabe baki tayi had’e da nufar bed din ta karkad’e ta gyara zuciyar ta acunkushe”kafin ta hango broms ta share d’akin sama “sbd tsabar bak’inci Saida sumayya tayi kuka sbd tasan yanzun 11 pm tayi”ace Wai first day din aurenta yakasance ahaka….wata zuciyar tace bbu komai YAU DA GOBE in ance yyi hakan bazaiyiba..byn ta idar ta nufi wardrobe d’insa ta tsakkiyar”agd na 2 tahango tulin sleeping dress d’insa”wasu riga da wando light blue ta fito ta aza kan bed, azuciyar ta tana gulmarsa yak’i fitowa saikace zai canza fata…wayarsa tayi ringing, tunanin sumayya ya katse da sauri ta nufi Gurin wayar.. friend!tagani arubuce kan screen d’in wayar”afili tace Yaya Nasir ne kenan..motsin zai fito yasakata jin fad’uwar gaba”tayi saurin juya ma k’ofar toilet d’in baya”fitowa yyi daure da towel iya k’ugu ga wani rataye awuyansa”tsaki yaja ganinta tsaye”Keeeee mekike jirane?”juyowa tayi…da sauri ta janye idanunta sbd ganinsa hakan”duk saitaji ta rude”sbd arba datayi da jikinsa”musammun faffad’an kirjinsa dake cike da gashi…jikinsa amurd’e da alama Yana exercise!ko bakya jine?”kinsan Zan fito sbd gulma Zaki tsaya ,wato ki kalleni ko…hmmm baka canka daidai ba “mezan kallah ajikinka?”what?”yafad’a Yana nufota”da sauri ta bud’e k’ofar ta fice”yaja tsaki had’e da cewa aida kin tsaya wlh…wayarsa tasake yin ringing”yaduba,wani tsakin yakoma ja sbd ganin Dr Nasir ne”be d’agaba sai akira na3″ak’ule yace Wai mlm lfy?” zaka takurawa rayuwata ne”acikin dare haka Kona ci maka bashine?”dariya Dr Nasir yyi had’e da cewa maida wuk’ar”Yaya family?”banza yamasa”Dr Nasir yace hmmm bazakace komaiba kenan?”yanzun Kuna tare kunci kaza da drinks d’in Dana baka d’azun??”cikin k’osawa Dr safana yace wace Zan amsa acikinsu?”Dr Nasir yace bansaniba”dukdan sbd sumayya nike hakan ainima kasan iyanzun lokacin meena neko?”ok hakan bedameni ba”saika nemi number in ita wacce kakeyi dominta sai kuyi mgn…sassauta murya Dr Nasir yyi”hakan yasa Dr safana bayan ya gama izzarsa yace tana d’akinta Kuma shi be bata wata kaza ba,bazai Kuma bataba.bejira cewar Nasir d’in ba yadatse Kiran.. agaggauce ya shirya “ganin 12 saura”parlourn sa yakoma inda ya ajiye ledar kaza”bud’awa yyi ya curo holandia ya tsiyaya acup yasha, yasake cikawa yasha”kafin ya had’e duka harda kazar yasaka afrige…yaje yyi addua ya kwanta…saidai me?”befi 10 minit ba da kwanciya”wani mugun feeling natashin hankali yataso maishi…Wanda rabon dayaji makaman cinsa tun last 4 yrs” sbd wasu k’wayoyi dayake sha ,suna Kuma da kyau sosai”hakan yasa becika jin feeling da yawaba “gashi matsalar suna a office nasa yabaro a asibiti…juyawa yyi ya koma rub da ciki yadafe mararsa Yana rintse idonsa….
*Sumayya*
Tana komawa dak’in ta,tayi shafa’i da wuturi da addu o inta “kafin ta kwanta ranta fal da tunanin irin zaman dazasuyi da Dr safana”ahaka bacci yyi nassarar kwasheta…
Washe gari, kasancewar tasaka alarm awayarta”shiya tayar da ita tayi Sallar asuba”bayan ta idar tayi azkhar da karatun alk’ur’ani Mai girma”kafin ta fito waiting parlour. tana cikin gyarawa aka murd’o k’ofa”da sauri ta d’ago Kai suka had’a ido”wata uwar harara yasakar Mata”can k’asan makoshi yyi sallama “da alama dg masjid yake” cikin daburcewa tace Ina kwana?”banza yyi Mata be amsa ba…harya wuce yajuyo yanufota…jin takunsa yasaka saurin juyowa suka sake had’a ido”janye idanunta tayi tana mamakin meyasa idanunsa sukayi jajir haka”kingyaramun dak’ina ko Baki gyaraba?”yafad’a Yana tunkarota…da sauri tayi baya,jikinta na kirma tace yanzun zan gyara Dan ALLAH kayi hakuri”as from to day “kafin nadawo masjeed ki tabbatar kin gyaran d’aki”ahankali tace to”bece komai ba yajuya yanufi bed room d’in sa”kwanciya yyi kan bed”dukda yau beyi niyar zuwa asibiti ba. amma dole yaje,yabinciki kansa”ko jiya inbacin maganin bacci dayasha da besan Yaya zaiyiba “da feeling d’in dake taso Masa”gashi yanzun ma wani sabon feeling d’in yakeji”Yana nan kwance sumayya ta shigo da hijab iya gwiwa ajikinta ta nufi bathroom d’insa….ta jima ta fito”batare data kallesa ba tace ga ruwan wankan can…beyi mgn ba yatashi”Yana k’ok’arin cire jallabiyar jikinsa”ita kuwa parlour ta koma Saida taji k’arar rufe k’ofa tukum ta shigo ta gyara d’akin Takoma parlour ta gyara”kafin ta wuce d’akin ta “ta cire kayanta ta d’aura sabon towel”ta wuce bathroom tayi wanka…byn ta fito ta shirya cikin riga da zani na atamfa super exclusive”fad’in kyawun datayi bata lokacine.
Wayarta tajawo tahau online”da messages d’in Samira taci karo”akan anjima zatazo gidanta”tayi murmushi had’e da cewa Allah yasa da gske kikeyi”nima insha Allah Abba yace byn 10 days Zan koma skul…ta jima a online”k’arar door bell datajj yasakata sauka ta ajiye wayar ta fice”waye ta tambaya?zarah da musty suka had’a baki Gurin cewa k’annan kine! murmushi tayi had’e da bud’e k’ofar ta rabe gefe suka shigo ,hannu wansu dauke da basket dake shak’e da kayan breakfast.. cikin sakin fuska sumayya ta tarbesu suka zauna suka gaida ita”kafin musty yace antynmu ga break fast inji ummi Kuma tana gaidake”murmushi sumayya tayi had’e da cewa mungode sosai “Ina amsawa”nan musty da zarah keta janta da fira tun bata sakeba harta dan sake…. murd’o k’ofar akayi “hakan yasa gaban sumayya fad’uwa sbd tasan Yaya Aliyu ne!ai musty da zarah har rige rigen tashi sukeyi”sumayya ta bata fuska had’e da cewa badai tafiya?”zarah dake satar kallon Yaya Aliyu dake nufar d’akinsa”tace anjima ni Zan dawo antynmu karki damu…musty yace zamudai dawo tare”duk inda tasaka k’afa Ina biye dukda gobe Zan koma inda na fito… murmushi kawai sumayya tayi sbd tasan musty causing d’insu ne”zarah kuwa harararsa tayi had’e da cewa fadi baa tambayeka ba”baby nikike harara?”batace komaiba ta dubi sumayya tace ga yayanmu yadawo kije kikula dashi… tafad’a cikin tsokana…suna ficewa”y’ar dariya kawai sumayya tayi..