YANCIN KI 1-END

YANCIN KI Page 1 to 10

cike da matsanancin mamaki tahir yace” what ? ” zakayi resign ko me ma kace? 

“yes of course ma’aruf ya bashi amsa zanyi resign . 

” abokina zakayi resingn fa kace? me kake fad’a haka kamar wani mara tunani, kar na maka karya kaga duk decumeent din dake kan table din MD na masu neman aikiyi ne kana saurarana ko?

   

” ba sai na tsaya gaya maka ba kai kanka kasan duk yawan takardun cv din dake kan table dinta na masu neman aiki ne, wand’a madam take neman wad’an da zata kora aiki a company, ta d’auki wasu sabbi ta maye gurbin wanda ta kora, yanxu idan kace zaka ajiye aikinka ko neman promotion letter what ever sha dakace, kasan wannan matar mara imani zatayi sack dinka ne fa, kuma wallahi kar na maka karya, idan takoreka ni banida wani abinda zan iya maka ,bawai kazo daga baya kana min knowking kullun cewar na taimaka nabaka kudin zaka ci abinci. 

“kaga wannan makirar matar da kake gani babu abinda zata zarta acikin wannan company yaki yiwu ba, duk abinda ta zarta yazama final…. ka fahimceni ko? 

“duk mutumin datace a ayi sucked dinsa, will definitely be fired… 

beside , you know both of you are not in gud terms kanajina ai, ” so I will advise you to be calm, if you like take heed else, it’s you own peril. 

“ni abinda zan sake ce maka kayi a hankali, sannan kabi matar nan ahankali domin tsira da aikinka,” kai tsaya ma when exactly did you employed work ,that you are seeking promotion letter or whatever ?

“dan haka ka natsu ka dawo cikin natsuwarka da hankalinka ,sannan ka duba lamarin tunda mudansir yasanar min da komai ,kaga idan aiki ya bar hannuta, hannumu zai dawo daga sai kayi abinda kagadama …

“amman idan kuma kasan kasamu aikin poultry ne kamar yadda obasonjo yakeyi ,daman gaku nan tsawonku daya dashi wajen gajarta , kake wani cika baki, babu damuwa ,kai zaka fara kiwon kaji fine , idan kuma kai kanka kake son zuwa neman aiki company’nsa zaka dinga aikin kwashe musu kashin kaji ,ko bawa kaji abinci, ko yawon siyar da kwai kaji company zuwa company ya rage hannuka, amman bawai bakasamu wani aikin dayafi wanda ke hannunka ba, kake bukatar ayi sackd dinka da aikin dake hannuka a halin yanzu, it will definitely be difficult…

“kai kai kwata kwata ma wannan bazan tunaninka baiyi ba… ina gbdy ma baka da hankali. 

ma’aruf ya bud’e idanunsa dake runtse sannan yasoma mgn “ummm you know I have been planing to go on leave from next week. 

“eh wannan tsarin dai yayi ,amman idan Allah ya kaimu next week din nan ka amshi leave kasan dasani babu ruwana ,sannan ka sanyawa zuciyarka cewa katafi kenan bazaka sake dawowa wannan company da sunan aiki ba, bazaka sake dawowa ba, ka tafi ka tafi kenna har abadin abada ,babu wanda ya isa yasanya baki a dawo da kai matukar bamu ne agidin abun ba, “ba dai ina gaya maka gaskiya ba kanawa mutane taurin kai ba, “fine, next week you will leave ba ?

“badamuwa ka tafi kawai, watakilla tafiyarka ta, zamemin alkhairi ,ni na samu double promoted, kasan kuma daman wani lokacin sai matsla ta afkawa wani aguri sannan wani yake samun cigaba arayuwarsa, ka fahimceni “may be you should quickly go for your leave i have say my own sha …. “if anything happens, don’t blame me for not advising you. 

“saboda ku mutane bakwason gasky arayuwarku, kullun kunfi son ana yaudararku kodayake daman karya,daci ne dashi ajikin dan adam.

” da yanzu yadda kayi magana nan na baka goyon baya akan abinda zuciyarka ke ingizaka nason barin aikinka ,”nace maka kayi sauri ka aikata hkn ,jeka rubuta letter barin aiki, da yanzu kana nan kana jin dadi, “domin zaka d’auka shawarar arziki naba alhalin gaba kuka zakazo kayi dani ,”dan gashi ina baka shawarar arxiki ta yadda zaka inganta rayuwarka amman sai wani cika kake kana batsewa, kana wani fad’in iska da dagawar banza, akan abinda baka dashi ,sannan babu a house dinku ..

“tsaya ma na tambayeka ,yanzu idan kavar aiki nan mezakayi,? 

“ko zaka tare da wadancan banzayen yammatan naka guda biyu da, kafarsu bata daidaita guri daya ba , daya ta kalli badan daya ta kalli ilorin , su zakaje ka zauna tare dasu agida idan ka amshi leave ba ?

“you are supposed to be thankful to have a good job that is good enough for you , you are provide your self and your parent “shine zakace zaka bar aiki, zakasan baka da wayo sai ka bar aikin nan ,dan ina tabbatar maka sai kaga kudi kace kashi ne.. 

“uhmmmmm ma’aruf ya sauke naunauyen ajiyar zuciya batare da ya kalli inda tahir yake ba yace “friend ,it seems you were listening to song before you can continue to play it plz,”saboda gabadaya maganganunka babu na d’auka aciki.. 

“ok haka ma zakace? 

“ma’aruf yayi masa banza tamkar bada shi yake ba. 

“uhm daman haka gsky take, but shekaran jiya dana dinga zigaka dadi kaji, amman dayake yau gsky na fad’a maka kaji haushina, daman gsky d’aci gareta .

“na dai ji kabar ni dai haka da banzaye magangunka masu kokarin tarwatsa min zuciya inji cewar ma’aruf. 

“ok do whatever you like “idan kaga dama karewar leave kabar duniyar gbdy yakarasa mgnr yana kure volume din radio motar….

mmn sudais ce

????????????????????????

       ‘YAN CINKI

      ????????????????

????????????????????????

             ~NA~

 *AYSHA A BAGUDO*

~DEDICATED TO~

      MRS ADAM

( YAR MUTAN KAGARA)

page 21 to 25

……..kwance yake akan makeken gadonsa kiran italy yana sharar baccinsa hankali kwance lullu’be cikin bargo me taushi da kamshi ,yaji sautin ringing din wayarsa ta karad’e ilahirin d’akin. 

a natse ya farka daga bacin dayake batare daya bud’e idanunsa ba, yasoma lulubar inda ya ajiye wayar ,sannan ya bud’e idanunsa da kyar, saboda baccin dake cikinsu, dan sam jiya damuwa bai barsa ya samu ishashen bacci ba sai bayan da aka idar da sallar asuba tukun yasamu bacci ya d’aukeshi . 

sunan wanda yaga yana yawo ajikin screen din wayar ne, yasanshi mikewa da sauri yana yaye bargon daya lullu’ba dashi kana yasoma kokarin amsa wayar cike da muryar bacci “hello sir. 

daga can bangaren me gidansa ne ya amsa da hello fu’ad bacci kake na tasheka .

“no karka damu sir gud morning ya fad’i hkn atare yana runtse idanunsa tare shafa sumar kansa. 

 “okay ya lafiyar jikin NASREEN hope she’s getting better? 

“taji sauki sosai sir nagode da kulawa sir .

“karkadamu ammm…, ina bukatar ganinka ogently yanzu idan baka komai. 

“babu abinda nakeyi sir ganin nan zuwa yanzu just give me 10 to 15 minti sir . 

“alright sai naganka me gidansa yakatse kiran .

shi kuma ya sauko daga saman gadon yana mika had’e da yin salati sannan ya nufi bayi yayi yayi burushi tare da yin wanka shap shap ya fito daure da madaidaicin towel iya cinyarsa wani towel din na rike a hannunsa yana goge sansar jikinsa .

 yagama ya tsaya gaban mirrow yasoma shafawa jikinsa lotion tare da bin ilahirin jikinsa da turare me dadin kamshi ,yayi corm din sumar kanshi, ya matsa inda wardrobe dinsa yake ya fidda wasu kaya riga da wando sai farar riga me dagon hannu daga ciki ya d’aure wuyansa da jan kyalle wato tie ya karasa inda jerin takalmansa suke ya d’auki shoe baki wanda zai sanyawa kafafunsa, yakoma ya zauna bakin gadon yasaka ya Mike tsaye cikin hanzari ya d’auki karamar wayarsa ya zira cikin aljihun suit dinsa ta ciki , sai agogonsa na fata daya d’auka yana kokarin d’aurawa atsintsiyar hannunsa at the same time kuma yana ya kokarin bud’e kofar d’akinsa .

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button