YANCIN KI Page 1 to 10

cikin sauri ya fito daga d’akinsa batare da ya tsaya tunanin sanyawa cikinsa wani abu ba , daf da zai karasa bakin kofar fita daga parlour’n .
me’ad dake tsaye a kitchen tana kokarin had’a musu breakfast ta kwaso a guje tana haki ta sha gabansa ” kai kai ina zaka tun da sanyi safiyar nan hk?
takarasa mgnr
tana me daidaita tsayuwarta a bakin kofar tana jijiga ilahirin jikinta tana dubansa kasa da sama a matukar wulakacin “you can go anywhere fu’ad..we must settle this matter on ground before you go out .
wata uwar hararar ya banka mata sannan yace “wata magana kenan zamuyi settle?
“maganar Monday mana.
“yazamuyi ranar monday waye zai zauna agida ya kula da yarinyamu ?
“you know I cannot afford not to go work ..
saboda rashin zuwana zai haifar da mummunar damuwa, idan baka manta ba, kasan abinda ke faruwa a campany’nmu a yanzu ,amman idan ka manta bari na tuna maka” duk kuskuren dayasa mutun yayi wasan fashin zuwa gurin aiki daidai da rana daya, baza’a kar’bi any excuse ko complaining daga garesa ba, the next thing korarsa za’a yi ….
“an so what? ya furta a matukar fusace
“ina ruwana da korar mutanen da’ake, wannan aikin naki fa kin gadamar yinsa ne ,if not zan iya d’aukar lalurarki batare da kinje koina ba..dan haka karkiyi tunanin ni fu’ad zan kasance daya daga cikin mazajen da suke kasancewa hajiya ba, sannan ni ba bawanki bane da zauna a gida tare da yarinya alhalin gaki a raye baki mutu ba ,dan hk in your dity life don’t expecting me to be baby sitting .
kina mugu mugun bani mamaki me’ad da har kike kokarin na amshi abinda yazama *’YAN CINKI* hakika kin kusan haukacewa akan wannan iskanci da kike kokarin bijirowa dashi dan har abada bazaki ta’ba samun damar meidani mijin haji.
“dakata ka saurareni.
fu’ad! fu’ad!! sau nawa nakiraka?
“dan Allah malam kiyi mgnrki kina ‘bata min lokaci .
tasoma karairaya tana jujuya masa jiki sannan tace “but you have oready know your nature job ,and you know you have the chance to stay at home with our only daughter.
“fu’ad ..takira sunansa cikin sanyayiyar muryarta me shiga jiki “i cannot afford it.. “i cant, i don’t have the opportunity, luxury and chance that you have got with your job..
“short up there i don’t have either “i need to be punctual! yayi maganar a tsawa yana mata mazurai.
sororo tayi tana dubansa tare da cewa “why did you say that ?
“ok kina bukatar kisan dalili ba?
tace “eh.
“ok yanzu lokacin da zan samu karin matsayi a office dinmu ya kusantoni ,”once I am punctual and hardwarking i will be among the people that will be promoted , kin fahimci abinda nake nufi anan ,karin albashi zan samu ata dalilin haka, dan haka bazan yarda sanadin son zuciyarki ,na zauna gida d’aukar duty’n dayazama naki ba .
tunda yasoma magana ta zuba masa idanunta kawai tana kallonsa a matukar wulakance tana jin wani irin zallar ‘bacin rai, na ratsata akan banzayen zantuttukansa .. .
a wulakance ta gyara tsayuwarta tana kwa’be fuska sannan tace “by how much zaka samu Karin albashin da kake bud’e makoshi akansa ?
“qarin dubu hamsi ne kacal akan 100k, making 150,000 a mon…..
ai bai karasa maganar ba ta d’aukeshi da wani gigitaccen mari dauuuuu kake ji.
“what? ya furta a matukar firgice tare da dafe kuncinsa da hannunsa daya, yana dubanta cike da matsanancin mamakinta ..
“fu’ad you are most useless man in this world … “i said you are a useless man fu’ad ,ta sake furtawa da karfi tare da tsareshi da manyan idanunta ” yanzu akan wad’an kananan kud’ad’en har ka iya bud’e bakinka kake fad’ar wannan banzar maganar dadddd… 150,000 thousand ..” yanzu fu’ad bakaji kunyar abinda ka fad’a ba?
“i can afford to pay you that salary times three from my salary of 550,000 idan ka amince zaka zauna a gida .
“you slapped me me’ad?
“idan ka sake furta irin banzar maganar dakayi yanzu , i will slap you again, “zan mareka saboda bakasan darajar kanka dana iyalinka ba.
“kika mareni me’ad? tare da tsura mata kyawawan idanunsa yana kallonta cike da matsanancin takaicinta da mamaki.
yadda yake kallonta yasa tayi shiru ta kasa ce masa komai, sai zuciyarta dake wani irin dokawa ,gabadaya jikinta yayi mugun sanyi, ba jikinta ba hatta zuciyarta rawa take dauriya kawai take a tsayen datake a gabansa..
“kiyi magana mana me’ad kina kallona zuciyarki na nadamar abinda kika aikata min ko.
“kodaye ai nasan bazaki iya magana ba a daidai wannan lokacin da zuciyarki ta kaiki karshen nadama ..
gabadaya ilahirin jikinta ya sake yin sanyi, tayi saurin had’iye busashen yawun daya tsaya mata amakoshi tana zare idanu tare da tsotsa tsakiyar kanta “uhmmm ammm.. ta kasa mgn.
“ai bazaki iya magana ba me’ad, be…because you know I am making sense ,you expect me to leave my job with increment of 50k na zauna gida kula da abinda yazama *’YAN CINKI*
“kinga kema yanxu kin kasa furta kalmar da hankali zata iya d’auka yakarasa mgnr yana pointing daidai saitin kwalkwaluwarsa da yatsan hannusa ,abinda yasan tafi tsana arayuwarta kenan ,yacigaba da mgn.
“it’s just common sense me’ad akan dakikancinki …
“ahankali ta runtse idanunwata kad’an hannuta dafe da habarta sannan ta bud’e su fesss bisa fuskarsa yana kallonta kmr zai cinyeta, ahankali ta matso kusa dashi sosai ta yadda har suna iya jiyo numfashin juna, ta rike kwalar rigarsa tana sake gyara masa “I am sorry my husband , masoyina abin kaunata abin alfaharinah ,dan Allah kayi hakuri ,kayi hkr akan abinda na aikata ma a yanzu, am really sorry honey “ok yanzu kwakwalwarki ta dawo aikin dayakamata tayi a tun farko fu’ad ya fad’i hkn yana hararta ..
me’ad ta sake lumshe idanunta na 2 second sannan ta bud’e ahankali “you know akwai maslaha akan dukkanin wata matsala dazata kunno kai tsakanin ma’aurata , yanzu musan wani mataki yakamata mu nemo domin magance matsalar datake kokarin kunno kai cikin rayuwarmu data tilon diyarmu da Allah ya bamu.
ta sake matsoshi sosai tamkr zata shige cikin jikinsa “kana jina ko in dai akan karin albashin dazaka samu ne na 150 000 thousand naira ,Allah ya karigada ya kawo mana maslaha yanzu yanzu acikin gidan nan ,matsawar zaka fuskanceni takarasa mgnr tana murmushin jin dadi “abinda nake bukata daga gareka bai wuce ,you stay at home.
ya bud’e bakinsa kenan cike da matsanancin mamakinta zai yi mgn ta dakatar dashi ta hanyar cewa “listen ! listen !!to me first don’t argue with me kaji abinda zance tukun.
“ka zauna a gida okay, ni kuma zan cire 150k acikin salary dina nabaka batare da ‘bata lokaci ba dan kasan gurin aikinka basu biyan salary akan lokaci, kallonta yacigaba dayi cike da mamakin rashin hankali da tunani irin nata yana murmushin dayafi kuka ciwo yana girgiza kai, tsaye kawai yake agabanta amman ji yake kmr ya shake mata wuya da kofar har sai ta daina numfashi …
ta kai hannuwanta duka ta dafa kafad’arsa tana goga masa brest dinta a kirjinsa domin sake d’aukar hankalinsa wanda batasan hkn datayi kara cusa masa haushi da takaicinta tayi, domin kuwa bai ji komai ajikinsa ba illar zallar kiyayyarta data meye gurbin soyayyar dayayi mata abaya.
muryarta a sanyaye tace”ka fahimceni honey zan baka kudin, sannan bazaka sanyawa motarka fuel acikin kudin ba domin zuwa gurin aiki , bazaka tashi very early to rush up to work ba, bazaka kashe kudi akan siyan kayan abinci ba, bazaka kasance daya daga cikin wad’an da trafic zai tsare a hanya ba , da daidai sauran abubuwan da suka danganci matsalolin rayu….