YANCIN KI Page 1 to 10

k’arar bude kofar ta jiyo ne ya katseta ,dan tasan kowaye, yana gama sanyo kai taga malik abokinsa yashigo, mikewa tayi tana gaidashi cike da farincikinta ,shima ya amsa yana tambayarta me jiki “jiki da sauki gata nan sai rigima.
yayi murmushi yana zama kusa da NASREEN shima fu’ad guri yasa ya zauna yana shafa kanta,ita kuma me’ad tashege kitchen cikin kankani lokaci ta shake musu Center table da abun motsa baki dan tasan sai tara yake cin abinci, sannan ta nufi d’akinta gabatar da sallah ..
hira suke atsakaninsu wanda duk akan rashin lfyr NASREEN ne, sukaji sautin muryarta “dady momy said you are going to stay at home with me?
ya juyo ahankali yana duban fuskar kyakkwar diyarsa batare da yace mata komai ba, gbdy yarasa me ma zai ce wa yarinyarsa ,domin yasan idan yace mata bashi zai zauna tare daita ba , zata ji babu dad’i shi kuma bayason damuwarta, dan haka ya tsinci kanshi da ce mata “yes I m going to stay with you my baby.. fara’ar dayaga ta bayyana a saman kyakyawar fusakarta yayi matukar bashi mamaki ..”thank you my dad that’s why i love you more..
“i love you dady….. “i love more baby ya fad’a tare da shafa kanta .
malik yace ” ni fa baki sona ko babanki kawai kike so?
tayi murmushi wanda ke fidda kamaninta da mahaifinta sannan tace “ina sonka amman sai kabani labaru mamana da babana ….ya kwashe da dry “kaji yarinya da wayo suna zaune me’ad ta sake dawo “honey dining ya kammala “okay kawai yace mata ataikace saboda bayason jan magana ” uncle malik kana nan sauraren shirme NASREEN ko?
yayi murmushi “babu wani shirmen datake, hirarku muke daita, kuje kuci aninci larku biye mata dan ita taci .
kukan shagwaba NASREEN ta saki “dady kana jin momy ko?
“karki damu daita itace ke shirme bake ba.. me’ad ta juya ta sake komawa d’aki ,fu’ad ya mike shima “kaje kaci abinci malik. kai fa ?
“bana jin yunwa koma ina banji zan iya sakawa cikin komai..”dan Allah fu’ad ka cire damuwar nan hk..
“bazan iya ba, duk randa kaga na cire damuwar nan na rabu da me’ad ne yakarasa mgnr yana barin gurin jikin malik yayi sanyi sosai kmr zai zubar da hawaye haka ma NASREEN “uncle malik meyasa dady’na zai rabu da momy?
“basuna son junansu sukayi aure ba?
“dan Allah uncle malik kabani labarin.. ina son jin labarin iyayena… ..
runtse idanunsa yayi sosai ya kasa cewa komai kafin daga baya yasoma magana ahankali
mmn sudais ce
Share this
[ad_2]