YANCIN KI 1-END

YANCIN KI Page 1 to 10

 gudu gudu sauri sauri suka iso bakin kofar shiga cikin reception ” kin damu mutane da ihu ki matso ki bude min kofa mana .

 da sauri takaraso jikin kofar ta bud’e masa kofar suka shiga nurse naganinsu suka yi hanzarin karasowa garesu ,tare da amsar NASREEN a hannun direba, kai tsaye d’akin babban likita suka nufa daita ,suka kwantar daita akan gadon likita dake zaune yana dudduba wasu file dake gabansa,likita ya mike da sauri yana gyara zaman farin medical glass dinsa, ya isa gadon da NASREEN take kwance yasoma kokarin bata taimakon gaugauwa . 

********

Tsaye take cike da kamewa da natsuwa a tsakiyar maza ,wanda a kalla zasu kai guda goma zagaye daita sai mata guda biyar ,wad’an da ke karkashin ikonta , acikin conference room. kowanensu sanye yake cikin shigar black suit , yayinda ita kuma take sanye cikin wata had’ad’d’iyar doguwar rigar abaya baka har kasa ,wace akayiwa adon da green stone ajikinta tun daga zaren har duwasu, tayi rolling kanta da mayafin abayar wanda ya fidda ainihin sahihin Shep din fuskarta da sirrin kyawunta.

black hill Shoe ne sanye a kafafunta ,yayinda tsintsiyar hannuta yake d’aure da farin agogon diamond me matukar kyau da d’aukar hankali.

 wani irin sihirtaccen kamshi na musamman jikinta ke fitarwa ,wanda ke sanya duk wanda ya shaki kamshin yaji yasamu wata natsuwar ta daban a zuciyarsa. 

“me’ad kenan diya ga alhaji idris takai dake karkashin hukumar jahar kano ,alhaji idris takai hamshakin me kudi ne wanda ya rike mukamai daban daban agidan custom har zuwa yanzu dayake matsayin controller k’asa gabadaya . 

me’ad kyakkyawa ce ajikin farko ta bugawa ajarida ,mace ce first class me tsananin kyau da kyauwun sura wace ta tattara duk wani abinda cikakken d’a nmj me jini ajika yake bukata daga diya mace.

   “fara ce sol ko tabo daya babu ajikinta sannan doguwa ce sosai mara kiba, sai dai takasance irin matan nan ne masu shape din cokacola, wato daga samanta tana da cikar halitta qirji na dukiyar fulanin, yayinda cikinta ke shafe tamkar bata sakawa cikinta komai, daga k’asanta kad’an tana da wani irin Hip’s na ban mamaki me tsayawa arai ,tana da doguwar fuska da hanci kamar yadda tsarin jikinta yake, sannan tana da karamin baki wanda ke zagaye pinky lip’s , itace ta tattara dukkanin wani kyawun mahaifiyarta hjy Khadija da mahaifinta alhaji idris .

me’ad takasance shiru shiru ce ,kasancewar bata fiyye son magana ba, wanda hakan yasa mutane suke mata kallon me shegen girman kan tsiya da miskila ,sai dai fa idan kashiga track dinta zata zage ta shuka maka rashin mutunci ,sam bata d’aukar wulakacin ko rainin hankali, amman idan bakashiga lamarinta ba, zakuyi shekara dubu babu daita babu ruwanta da lamarin mutu . 

 

babu cikakken d’a namji da zai kalli surar me’ad yace bai ga mace me cikar halitta ba, sai dai ya fad’i son ranshi. manage ce a M I K company’s dake cikin ikoyi hotel. 

 ahankali take jujjuya jikinta tana magana a tsanake cikin harshen tsadadden turancinta ” am taking about our new product ,” all of you are a ware of the reason ,why we call this crucial and important meeting ,we are here to discuss about the company’s new product in this market , the importance of this meeting is the product must to do well in the market ,not just do well.

” The product must be the very best in the market “ina fatan gabadayanku kun fahimci inda zancena ya dosa?

suka kad’a kai ala’mun suna sauraronta sannan tacigaba da magana ahankali. 

 ” so the new toothpaste must be the very best in the market so that ….

 kiran wayan daya daga cikin members din dake zagaye daita ne ,ya d’auki kara sauti wanda ya karad’e ilahirin conference room din, har ya katse karshen maganar me’ad wace tayi tsaye sororo tana dubansu daya bayan daya, cike da mamaki da matsanancin ‘bacin rai kafin ahankali idanunta ya tsaya cak akan wanda wayarsa ke kara ,tacigaba da kallonsa tamkar zata cinyesa tsabar bacin rai, domin abinda tafi tsana kenan arayuwarta tana magana me mahimmanci ana damunta da hayaniya mara amfani . 

A matukar tsorace shima ma’aruf yake dubanta kirjinsa na wani irin lugud’en baguwa da karfi, ya kai hannu ya shafa sumar Kansa sannan ya dane fargabansa yasoma kokarin d’aukar wayar ya manna a kunnensa batare da ya sake duban inda take tsaye ba yasoma magana “kana jina ina meeting karka damu kaje cikin dakin ka duba cikin wardrobe dina idan kagani ka d’auka kawai . 

sake ware seyx eye’s dinta tayi dan tabbatarwa kanta abinda ke faruwa “mafarki ne ko gaske ?ma’aruf wayar ya d’auka alhalin tana tsaye agabansa.

 karewar d’aukar wayar ma ,har sautin muryarsa sun soma shiga cikin kunnuwanta suna mata kuwa , cigaba tayi da kallonsa cike da matsanancin mamaki da tashin hankali, “tabbas ma’aruf yana wasa daita tare da wasa da aikinsa , a daidai wannan lokacin, zuciyarta ce taitamata mata sake sake had’e da tsantsar tsanarsa acikin zuciyarta . 

“wannan bashi ne karo na farko dayake mata haka ba, a duk sanda suke taro makamancin haka, akoda yaushe shine mutun na farko dake kokarin break din rule dinta ….

iya hassala tayi domin kuwa zuciyarta har tasoma tafarfasa akan sa, yayinda har lokacin ta kasa d’auke idanunta akansa ,wayarsa yake hankali kwance cike da izza da nuna ita din bakowa bace agabansa .” sai dai duk wannan abinda yake zuciyarsa cike take taf da matsanancin tsoron shugaban tasa…… 

mmn sudais ce

????????????????????????

       ‘YAN CINKI

      ????????????????

????????????????????????

             ~NA~

 *AYSHA A BAGUDO*

~DEDICATED TO~

      MRS ADAM

( YAR MUTAN KAGARA)

page 6 to 10

…..”mr ma’aruf takira sunansa cikin zakakkiyar muryarta me dad’in sauraro da kashe jiki ,”can i please just have that phone of you’s ……?

cike da jin shi ma wani shegen kansa ne “yace am really sorry ma ,tare da meida wayar cikin aljihun wandonsa ya sunkuyar da kanshi kasa yana duban yatsun kafafunsa .

 

“can you give me your phone now? ta sake yin maganar a fusace tana tsare gira. 

“i said am sorry ya fad’a cike da izza ,runtse idanunta tayi ahankali sautin muryarta ta fito atsawa ce “can you give me ur phone? 

ransa a had’e ya ciro wayar daga cikin aljihun wandonsa ya mike mata ta amsa tare da jan dogon tsaki ta d’aura wayar kan table tacigaba da maganar “now this is something I wil like to tell everybody. 

 “if i smash the phone on the floor because of this stupidty…it’s the highest level disrespect for your boss to be talking at a meeting.. 

“idan ma ba rashin hankali da tunani ba ,” ta yaya shugabanku na tsaye tana magana me mahimmanci zaku dinga shigowa da waya, har wani jaki daga cikinku wanda yake ganin shi tsagera ne zai dinga receive Call “let me tell you all ,for the very last time. 

“me nace…? 

gabadaya suka had’a baki gurin cewa for the very last time ma, amman banda ma’aruf da zuciyarsa ta kusan bugawa tsabar takaicinta. 

“a tsawa tace “ina son ku sake had’a baki, ku maimaita abinda nace har kai mrs ma’aruf for the very last time …..

take suka sake maimaitawa ,tayi taku daya zuws biyu ” let it be the very.. last time, that i wil cal a metting or you come to the conference room da zaku shigo da wayoyinku kai bama ring din wayoyinku ba ,hatta vibrating banaso jin , kai gbdy ma “i don’t want to see your phones okay ..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button