YANCIN KI 1-END

YANCIN KI Page 1 to 10

shi kuwa direba yacigaba da tsayuwa agurin har ya daina hangota yana cike da mamaki “a’a wasu irin mugayen mutane ne wad’an nan mutane da suka haifi yarinyar kamar macijiya “ita kuma wannan stupid din tsamaninta nayita tsayuwa ne akan macijiyar nan har sai tasamu lafiya ko me ? yayiwa kansa tmbyr yana kwa’be baki. 

a daidai corido chioma suka had’u da doctor wanda kad’an yarage bataci karo da dashi ba tayi saurin ja da baya tana kuka tace “doctor.

doctor yace “am ya’akayi ne yana duba agogon dake daure a tsintsiyar hannunsa “kinsamu mahaifiyarta a waya kuwa? 

“uhmmmmm ita naje kira a kasa amman wayarta tayi ring sau ba adadi bata d’auka ba .

“ok dad dinta fa? inj cewar likita. 

“mom dinta muke da kusanci banida number dad dinta. 

“okay I will call thorough to her father duk abinda ake ciki i will let you know. 

“nagode doctor. 

ya wuce ita kuma takarasa zuwa d’akin da’aka kwantar da NASREEN .

********

mahaifin NASREEN zaune a makeken office din me gidansa suna tautaunawa akan lamaran daya shafi yau da kullun akan aikinsu. me gidansa sir malik yace “wad’an abubuwan suna da matukar mahimaci amman abinda nake son kamin shine ka meida hankalinka sosai akan lamarin aikinka sannan ka sake meida himma ta haka ne zaka samu cigaban dakake bukata arayuwa.

“nagode sosai sir duk abinda ka fad’a na fahimata ,zanyi kamar yadda kace zan meida hankalina kuma Inshaallahu zaka sameni kamar yadda kake so ,ni dai burina ka taimakeni nasamu wannan karin girman. 

sir malik yace “karka damu fu’ad ,kaima ai mutum ne me kwazo sosai kuma gashi kana da matukar mutunci da girma acikin idanuna dan hk baxa kata’ba neman alfarma agurona na hanaka ba, ka kwantar da hankalinka i wil know what i am supposed to do for you. 

“akwai abubuwa na musamman danake son namaka bayan karin girma ni dai burina ka kwantar da hankalinka zuwa wani lokaci.. kirane yashigo wayarsa yayi sauri ciro wayarsa cikin aljihun wandonsa yana dubawa tare da cewa “excuse me sir zan daga kira. 

“karka damu fu’ad ka amsa wayarka kawai

 “hello .

daga can bangaren doctor ” yace hello kana yasoma yiwa fu’ad bayani abinda ke faruwa da yarinyarsa, a matukar razane fu’ad yace “what? 

“yarinta daga school meyasameta?  

yayi masa tmbyr ajere cike da matsanancin tashin hankali “kaga ganin nan zuwa yanzu ya katse kiran me gidansa dake dubansa tun fara wayarsa yace”meke faruwa fu’ad ? 

“kira nasamu daga hospitar wai anyi rushed din yarinyarta daga school zuwa hostopital “ok maza maza ka tashi kaje yanxu “ya mike tsaye cike da girmanawa yana me d’an rankwafawa “nagode sir. 

*******

bayan sun kammala da meeting ,tahir da ma’aruf har ma da matakin me’ad suna tsaye abakin get din company kowanensu fuskarsa a dagule ala’mun ‘bacin rai tahir ne yasoma magana cike da matsanancin ‘bacin “wai ku meyasa wani lokacin kuke behave wani iri haka ?

” koda yaushe Ina kokarin nusar daku amman kamar masu kwalkwaluwar kifi bakwa fahimta, kwata kwata bakwa d’aukar shawarar da nake baku da mahimmanci akan yar rainin hankali matar nan ,abinda nake fad’a maku kenan kullun amman bakwaji 

 muna cikin meeting wayarka tayi kara ka d’auka kayi magana kuma ,taganka lokacin daka d’auki wayar , fine tarigada takamaka red-handed sai kuma tace maka kabata wayarka kuma ka mika mata saboda kai dolo ne “common woman.. common woman for that matter dayake kaima dakikin ne kmr yadda tace shine kabata wayar bayan tagama wulakantaka sai kabata wallahi idan nine bazan bata ba komai za’ayi sai dai tayi amman wallahi kaji na rantse bazan bayar ba “abin mamaki ma sai lokacin da kake mika Mata wayar kamar wani dolo “wai so.. sorry ma…” a common woman for that matter tahir yakarasa mgnr cike da matsanancin fushi yana furzar da iska ta bakinsa .. 

ma’aruf yace” wani irin banzar magana kenan kake kokarin fad’a min hka ,da yake maka dadi abakinka? 

“misali lokacin da madam ta 

umarceni nabata wayar ban bata ba mekake tunanin zai faru dani? 

“babu wani abinda zai faru da kai malam dan nasan babu abinda zata iya yi.. 

“tahir babu abinda zai faru kace ? inji cewar ma’aruf. 

“wallahi bazata iya aikata komai ba duk cika baki ne kawai irin na mata. 

“really? inji cewar ma’aruf 

tahir yace “yes. 

“tahir kace babu abinda zai faru ko,? “amman bari nagaya maka wata mgn dabakasani ba,shekara da shekaru ina zaune zaman banza batare da nasamu aiki yi ba ni kadai nasan halin tashin hankali dana ciki a dalilin rashin samun aikin yi dakake kokarin ganin na aikata abinda zai sa wannan bazar matar takoreni a aiki . 

tahir yace ” sai akayi idan takoreka ?

“baka da hankali na zauna tsawon lokacin ina zaman jobless daga baya naxo nasamu aiki sai nayi focub akan aikina it’s possible “nasan ka fahimci inda na dosa “yadda kake magana kamar wani d’an me arkizi alhalin ubanka ba kowa bane a kasar nan, bai ma da aikin a hanunsa ballanatana kace “a’a oo bari kayi masa magana yasamammin aikin Akarkashinsa dakake kokarin zagina , haka kawai na kwabsawa kaina a koreni abanza bazai yiwu ba wallahi gara dana bata na huta .

 mataimakin me’ad ne ya kwashe da wata mahaukaciyar dry har da buga kafasar daya a kasa .

ma’aruf ya dube tahir yace “karamim dan iska ina fatan ka gamsu da maganata? 

tahir had’e rai tare da cewa ” jima mana Karka nemi raina min hankali ta hanyar zagar min uba “babana yanabawa mutane maching din haya domin su dinga yi aiki suna kawo masa deliver, idan kabar aikin nan ,zan masa magana ya siya maka kaje katayin aikinka cikin kwanciyar hankali babu tsamgwama balle wulakaci…i wil ask my dad to buy you a motorcycle on an installment plan yakarasa mgnr yana hararar, ma’aruf ya 

had’e rai kamar zai fashe , zuciya taxo masa iya wuya mudarsir ya sake kwashewa da wata dry yana dafa kafad’ar ma’aruf “kayi hakuri ma’aruf nasan abinda tahir ya fad’a bai kai har cikin zuciyarsa ba ,kar kabari wannan maganar ta sake dagula maka lisafi ,how could his dad give you a job?

 “wani irin magana kake fada kenan mudansir? inji cewar tahir 

“wallahi ni har cikin zuciyata na fad’a masa haka, “ya daina daukar wulakacin daga wannan matar ,yasa a zuciyarsa ko babu taimakonta zai yi rayuwa .

mudarsir yace “kai kai malam dakata “babanka na bada aiki me daraja meyasa kaxo kake aiki a karkashinta? 

“amman ku natsu kuji abinda zance muku yanzu duk wannan rawar jikin da kuke da zafin rai nifa ban d’aukar lamarin matar da girma ba ballanatana har ya tsaya min arai daga baya yaxo yana damuna “ba dai tamaka take da matsayinta ba,wanda yasa take jujjuya mu tare da gayamana duk abinda yazo bakinta ba? 

“kubarta tayi iskancinta son ranta tagama mu kuma sai musan ta inda zamu bullo mata “zamu ‘bata mata rayuwa ta yadda zuwa gurin aikin ma zai gagareta “listen friend inji cewar tahir “me ya faru ne haka? 

” tun sanina da kai mudarsir banta’bajin ka fad’i maganar arziki ba ko shirya planing yadda mutun zaiyi arziki a duniya ba, sai dai yadda rayuwar mutan zai tagayyara ,yadda mutun zai daidaice da lalacewa ko raba mutun da rayuwarsa da makancinsu kawai ka iya.

“yanzu dai mekake tunani zamuyi yanzu akan wannan matsalar? 

mudasir yace “inada master akan makarci ba “ba dai takamarta rike biro ba? nasan abinda zanyi akan wannan matsalar ta yadda aikin ma zai bar hannunta. 

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button