YANCIN KI 1-END

YANCIN KI Page 1 to 10

“ma’aruf yace wannan tsarin yayi sosai gsky ni zanbaka had’in kai sosai duk abinda zakayi kayi ni zanbaka hadin kai ta ????ta yadda zamu kai ga ci .

“ku tsaya kubani minti goma ina da abinda zan fad’a “if it eventually happen ls, i might be asked replace her post saboda shine abinda nafi bukata.. kar daga baya, bayan komai ya kankama kuzo kuna min bakinckin kar abani ,ni dai idan za’a bani matsayinta nasa hannuna har ma da jikina gbdy gurin aiwatar da abinda za’a yi mata sai dai ni dai bazan biku inda za’a yi aikin ba duk abinda ake ciki kwa sanar min inji cewar tahir yana dryr mugunta, nan dai suka maganar akan mudasir da ma’aruf ne zasu je inda za’a raba me’ad da aikinta …. 

********

kallo daya zakayi masa ka tabbatar da cewa ba cikin natsuwa da walwala da kwanciyar hankali yake ba, tunda ya yashigo asibitin bayan kiran daya samu na gaugauwa daga doctor.

  idanuwansa kawai ya tsurawa tilon diyarsa yana kallonta kirjinsa na tsananta bugawa da karfi “me ke shirin samun diyarsa dhaka ,da har ta fice cikin haiyacinta bata gane kowa? 

“yana son yasan kan matsalar yarinyarsa da dalilin kamuwa da wannan ciwon domin yasan ta inda zai shawo kan abun. “babban abinda ya d’aga masa hankali shine bai wuce har zuwa wannan lokacin me’ada batakaraso hospilata din ba, ya jima zaune akan dayan gadon yana fuskarta yadda diyarsa ke kwance iskar oxygen na taimakawa numfashinta, yaji an banko kofar da karfi an shigo, a sukwane ya dago tsumammun idanunsa ya watsa mata ita kuwa ko kallon inda yake zaune batayi ba, takarasa gadon da diyarta ke kwance …..

mmn sudais ce

????????????????????????

       ‘YAN CINKI

      ????????????????

????????????????????????

             ~NA~

 *AYSHA A BAGUDO*

~DEDICATED TO~

      MRS ADAM

( YAR MUTAN KAGARA)

page 11 to 15

…”wayyohlly Allah yarinyata ! wayyo tillon diyata farincikina ” me yasa me ki kuma? 

“NASREEN dina ki bud’e idanukin ga momy’nki tazo, dan Allah karki min haka “what’s it’s? 

” please NASREEN talk to mummy .

“mummy is here now, please open ur eyes and look at me .. gabadaya ta rud’e had’e da gigicewa ,cikin haka wata nurse tashigo d’akin sanye da kayan aikinsu na likitoci takaraso bakin gadon ta tsaya tana duba yanayin lafiyar yarinyar. 

“madam please don’t disturb her she need rest .

 tsam me’ad ta mike tsaye ,jiki a sanyaye tana duban inda fu’ad ke zaune yana dubanta , tasoma takowa ahankali ta iso har in dayake, “honey what did doctor say?

shi dai fu’ad zaune kawai yake a gurin tare da tsura mata tsumammun idanunsa yana kallonta cike da matsanancin takaicinta acikin zuciyarsa, har ta iso gareshi ta samu guri kusa dashi ta zauna tamkar kazar da kwai ya fashewa a ciki tana sake tambayarsa abinda likita yace. 

ya kalleta a kaskance a wulakance sannan yace “what did doctor say fa kike tambayata ?

ta kad’a masa kai tana tsareshi da kyawawan idanunta batare da tace masa komai ba. 

a matukar harzuke yace “ke ..ina kike tun safe da’ake ta faman kiranki a waya baki d’auka ba? 

tayi sororo tana dubansa kirjinta na wani irin mahaukacin bugu.. 

“ko zaki ce ba’a kira wayarki bane da kike kallona kmr wace akayiwa karya ? 

“wai ke wace irin uwar banza ce ke , da bakinsa ciwon kanki dana yarinyarki ba? 

“nace wace irin uwar banza ce ke..? 

ta ware idanunta a waje saboda jin furucinsa gareta, dan bata taba jin yayi mata irin haka ba a tun iya zamasu tare . duk da furucinsa yayi mugun ta’ba zuciyarta amman haka ta danne ta rarrashi zuciyata domin batason su nuna hali agaban nurse gashi yarinyarsu na bukatar natsuwa , ahankali muryarta gurin cewa. 

“please honey don’t say that to me ,you should know there must be a reason for me not to have picked my calls ,i was in a meeting ..

“meeting …..ya fad’i hkn a fusace kana yashiga girgiza kansa cike da matsanancin takaicinta, sannan yacigaba “so the meeting was important that you couldn’t see the call from ur daughter’s school and call them back. 

“banzar kwalkwaluwarki bata gaya miki abinda ya dace kiyi ba ,bayan kin ga kira daga teacher din yarinyarki, “meyasa bakiyi tunanin ki kira wayar daga baya ba kiji meye matsalar , alhalin kinsa yarinyarmu na tare da lalura wanda at anytime za’a iya kiranmu a waya ?

zaune tayi aguri daya tamkar wace aka dasa tsabar tashin hankali datake ciki. 

“wallahi kwata kwata me’ad baki da hankali ballantana abinda ake cewa t… 

a matukar tsawa ce ta daga masa hannu ta hanyar tadakar dashi “please stop stop doing that fu’ad “don’t dare to do that to me “me kake nufi da nuna kanka da kakeyi kana min magana irin haka kmr kai da wata yarinyar cikinka duk ma me akayi daka d’auki zafi hk? 

“gaskiya bana son irin haka kad’ai na min domin yana maseefar ‘bata min rai har naji brain dina ya fara craking ka daina dan bana bukata … 

“even if you want to chastise me, not not in the presence of a woman .. 

“you are a disappointment woman to me me’ad, “wallahi nayi danasani aurenki arayuwata kwata kwata baki cancaci zama uwa arayuwarki…..

rai ‘bace nurse tak’ara gyarawa NASREEN kwanciya tare da lullu’be mata rabin jikinta ,sannan tasoma kokarin karasowa inda suke zaune “madam wai me ya faru haka kuke hayaniya.. ..?

“ihunku na dustub din yarinyar nan ,gsky bama bukatar yadda kuke kokarin hana yarinyar samun natsuwar datake bukata,dan haka kuje doctor nasan ganinku …

me’ad ta juyo ta kalli nurse tana yatsin fuska sannan tace “kiyi hkr ba yin kaina bane tunzira zuciyata akayi.

  ta juyo ahankali gefen da fuad yake zaune “honey kaje doctor nasan ganinka..

bud’e bakinsa yayi cike da matsanancin mamakinta km at the same time yana dubanta.. 

“ya ka bud’e baki kana kallona ko bakaji abinda nurse ta fad’a mana bane cewar doctor nasan ganinka.. 

“what ?

“idan ni naje gurin doctor ke fa ,zaman me zakiyi ?

a matukar tsorace itama ta bud’e baki tana dubansa domin bata tsamacin jin haka daga garesa ba.. 

“i have been here since morning you go and see the doctor …

“honey what do you mean by you go.. you go ? 

tayi mgnr a fusace tana zabga masa uwar harara,

” yanzu idan muje gurin doctor yace za’a siyawa yarinyarmu magani ni kake expecting zanje ko me ?

 “da kake wani cewa you go , kai zaman me zakayi idan ni naje?

“,karka manta wannan bangaren hakinka ne tunda NASREEN ba shegiya bace kaine kayi silar zuwanta duniya..

“can you imagine what you are saying? 

“kai kai wallahi kwata kwata ba laifinki bane.. laifina ne da banzabawa yarinyata uwa ta Gari abin alfaharinah va, jifa abinda yake fitowa daga bakinki.. “ke yanzu baki ji kunyar abinda kike fad’a min ba? 

“dan Allah dan annabi ya issheni hk … kacika min kunne da maganganunka marasa dadi i think bani kad’ai na haifi NASREEN ba tunda karigada karigani xuwa ,karigani kenan .. 

Ya tsurawa karamin bakinta idanunsa yana kallonta cike da matsanancin takaicinta Yana girgiza kai.. 

nurse dake tsaye tazama tamkar picture agabansu tana dubansu ta d’an waiga taga har lokacin NASREEN bacci take, ta juyo ta fuskancesu sosai kana tace “kunga ku daina jayayya akan wannan matsalar gabadayanku doctor yace yana son gani dan kuje office din doctor yana jiranku. 

ransu a’bace suka mike atare batare da kowanensu ya dubi d’an uwansa ba, domin kuwa cike suke da tsantsar jin haushin juna ,ita me’ad najin haushin fa’ud akan insult dinta dayayi agaban nurse ,yayinda shima zuciyarsa ke tattare da bakinciki abinda tayi masa na yana fad’a tana fad’a kuma agaban nurse, bugu da kari rasa tilon diyarsa dayaso yi adalilin sakacinta na rashin d’aukar wayarta,” yanzu da wani abu yasamu yarinyar su “me zatace masa? 

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button