YAU DA GOBE 17-18

????????????????????????????????????
????YAU DA GOBE ????
????????????????????????????????????
Story & writing by mmn faree
????️17&18
……Wani irin mummun fad’uwar gaba taji”had’e da muguwar katsawa da cikinta ya Mata lokaci guda!fatanta Allah yasa ace mafarki takeyi ba gaske ba….HASBINALLAHU WANI’IMAL WAKIL….kalmar data fad’a azuciyar ta kanta duke”tana dafe da k’irjinta sbd bugun dayake Mata tamkar zai fito…. Sumayya!kinyi shiru kobaki amince da Wanda nazab’a miki bane??”
da sauri ta girgiza Kai had’e da cewa nagode Abba Allah yak’ara girma..baki washe abba yace Masha Allah naji dad’i sosai sumayya Allah yyimiki albarka”insha Allah wata rana zaki alfahari da auren Aliyu”munyi mgn dashi d’azun gobe zaizo kugaisa kinji?”sumayya da zufa keta keto mata cikin dakiya had’e da b’oye tashin halin datake ciki “tace to Abba”Abba yace haka nakeson ji”jikinta asanyaye tafice…. straight dak’in ta ta wuce ta fad’a kan katifarta tasaki kuka me cin Rai”me yake Shirin faruwa dani ni sumayya?”tafad’a afili tana shashshekar kuka…da gudu ta wuce toilet sbd cikinta daya juya..ta kusan Kai 10 minit ,tukum ta fito tanata ajiyar zuciya”tayi tagumi”afili tace tabbas wannan auren bbu alkhairi acikinsa!yaushe Zan huta naji dad’i?”natabbata fansa yakeson d’auka akaina”sbd abinda namasa nasan baya sona nima bana sonsa…wlh natsanesa dama ace Yaya Sadiq ne Zan aura “Koda ummansa bataso, ai ba gd d’aya zamu zaunaba… sak’a da warwara kawai takeyi ita d’aya ad’aki…
“Ahankali mamar ke tafiya sbd tsohon cikin dake jikinta”tanata sallama sumayya batajiba”zamatayi gefen Sumayyar had’e da cewa ke lfy?”ajiyar zuciya sumayya tasaki had’e da fashewa da kuka”bazakiyi mgn sai kuka “lafiyarki?mama dan girman Allah kitaimake ni Abba yajanye auren nan akaina .wlh bana sonshi na tsaneshi sbd besan d…ke dakata!Ashe ke butulu ce bansani ba?”dan uwarki nasake jin wa an nan maganganun abakinki ranki zai b’aci”ke yanzun ko mahaukaci alh yazab’a miki bakin karb’a kodan sbd halarcin daya Mana arayuwar mu…kokuwa sokike ki auri muttala d’in?”kigodewa Allah da yabaki miji amatsayin Aliyu”aishima basonkin yakeyi ba”inkin shiga gidansa ,a aikace zakiyi abinda zakija hankalin sa yasoki…matar gdn bata son ganin wannan aure sbd tanason ya auri y’arta jidda”kodan sbd mak’iyan mu bakin nuna kina soba!to wlh kima sake shiri kinji nagaya Miki shashasha kawai…
Mama kiyi hakuri dan Allah”yunk’u rawa mama tayi ta shi.tana dubar sumayya tace inhar kikabi umarninmu to bbu damuwa”akasin hakan kuwa nidake ne…bata jira cewar taba tafice…
Sumayya tasaki kuka had’e da kwanciya tana tunanin Wai ita wannan me girman kan zai aura”gefe guda na zuciyar ta najin haushin meyasa sadda yamata wulak’anci a asibiti bata fad’aba?”da yanzun bashi zata aura…yah Allah gani gareka nasan su mama bazasu tab’a fahimtata ba”tafad’a afili tana ajiyar zuciya…
***************
Zarah ce kwance ad’akinta tana chats da friends d’inta a what’s app.. saidai rabi hankalinta nakan musty datagani a online….tana shiga status taga ya aza wani pic…da sauri ta bud’e…wani fad’uwa taji gabanta yyi ,sbd ganinsa atsakkiyar wasu coppers sanye da kayansu na bautar k’asa”d’aya acikinsu ta dafashi”kasancewar ta ba musulma ba…da sauri tamasa reply da…meye haka broth?”zaka tsaya acikin mata har wata na tab’aka !me hakan ke nufi?”kokuwa kanaso kanuna musu cewa baka damu da addi nin kaba da al’adarka…
Koda musty yagani “murmushi yyi dama sbd ita ya aza yaga zataji haushi..sai yamata reply da cewa”miye aciki baby? “yanayin mu’a mulane Muna tare Koda yaushe Dan anyi pic ba laifi ba ne ko kinga nakama wata acikinsu?”
Koda ta suba saitaja tsaki had’e da cewa ohk hakan yyi kyau dg yanzun nima Zan fara pics da coppers d’in damuke tare tunda abune me kyau ko?”
Yana duba beyi reply ba sai kawai yamata vedio call! tab’e baki tayi had’e da rejecting d’in kiran…can Kuma sai yakira voice call”Saida takusa tsainkewa tukum ta d’aga…ajiyar zuciya yasaki”zarah naji tak’i mgn”ahankali yace baby me yasa kinfi son b’acin Raina ne kullum?”dakata mlm !kanacan ina nan”shine Kuma har namaka laifi”kaida dama kullum cikin maka laifi ake”ina ita Yasmeen d’in taka take ?”wacce ka shareni sbd ita…shine zaka wani hauni da fad’a…ta Ida fad’a cikin masifa… murmushi yasaki”sbd yasan kishine yasata Masa masifa “asalima ada girmamashi takeyi”wato yanzun bakisan mekikayiba ko?”eh sai kafada ai “bacewa kikayiba zakiyi pic da coppers maza bacin kinsan banaso….kaga jira”Ina ruwanka dani? damuwa kayi danine”Kai meyasa kayi da wa’acan k’azaman saini ka hanani ko?”to Kama d”auka namayi pics dasu ,Kuma nacika status d’ina d pics d’in….uhummm baby pls karkiyi ?”sbd me ?sbd inasonki “hmmm Allah ko?”ai wannan tsohuwar mgn ce “inhar kana sona ai bazaka ambaci kuje tare d Yasmeen ba”sbd haka bana sonka kana yaro dakai kace nikakeso..Kuma wlh inhar baka goge pic din ba” gobe sai nayi pics dasu kaji na rantse….dit ta kashe wayar tana Jan tsaki..musty kuwa ba k’amin haushi yajiba “saidai ya kud’urta aransa bazai gogeba sbd bata isa tabashi umarniba saidai shi yabata…Kuma pics bata isa ta d’auka da kowane k’azamin copper ba…sauka online din yyi yafara had’a kayansa sbd gobe moyar 6 zai hau yasan zuwa 10 ya isa kano ,tunda gobe Friday yyi week end dinsa acan..Koda yagama kimtsawa bekira kowaba ,sbd yanason musu bazata….
*Washe gari*
Zarah bata cikin walwalarta sbd jiya musty yabata haushi”musammun sbd taduba status nasa yafi a k’irga amma be goge pic din ba..haka tasami ummi a dining area sukayi break fast tamata sallama ta wuce skul d’in datake d’auka…
Musty kuwa tun 6 ya wuce Tasha…Gurin 10 da wasu mintina Mai acaba ya ajiyeshi bakin get na gidansu… k’ofar yyi knocking”baba Mai gadi yafito sbd son ganin wanene”murmushi yyi yace uban gidana Kaine haka?”musty na murmushi yace eh baba Ina kwana?” Yace lfy qlau alhmdllh….baba zarah ta fita yau?eh ta fita Gurin karfe8 ai…musty yace ohk ga trolley d’ina baba ka kaiwa ummi Dan ALLAH” bara na dawo..to baba Mai gadi yace Yana karb’a..da sauri musty ya wuce bakin titi yatari acaba sbd dama yasan skul d’in…Yana isa skul d’in..kaitsaye office d’in Principle ya wufe yamasa bayani akan yyi meeting da duka y’an bautar k’asar suka yasanar musu zarah matar aurece…beyi wani musu ba “sukayi sallama…ya wuce section d’in junios…hangota yyi ta fito dg wani class…sanye take da kayan bautar k’asar sai farar hijab iya gwiwar hannu..tayi kyau sosai Masha Allah yafad’a Yana sakin murmushi yanufeta…da farko batayi zaton shi bane Saida yakusa isowa kusa da ita tukum”cak ta tsaya sbd mugun mamaki tace broth!my baby! yafad’a Yana dage gira had’e da sakin murmushi”hararar sa tayi had’e da cewa me ruwanka dani dazazo nan?”babu gaisuwa ko ya hanya sai k’orafi to kiyi hakuri ki maida wuk’ar…amma ba yau kazo garin nan bako?”yau nazo Mana!kina mamakine?”tab’e baki tayi had’e da cewa ko d’aya mamakin me zanyi?” tunda bbu runka Dani nima haka”idanunsa k’yam akanta yace nikuwa keda ruwa dake baby”yanzun kizo muje gd” bata fuska tayi tace ni bbu inda Zan tafi sai 12 tayi… Allah ko?”tace eh”yace to bbu damuwa in nagwada d’aukarki ta k’arfi da yaji aidole ki biniko?”had’e rai tayi tana hararar sa”cikin jin haushi tace aisaika saka niya wlh dana mareka kuwa…Dan ALLAH zoki kwatanta.. yafad’a Yana matsowa gab da ita.da sauri tayi baya”fuska ya daure cikin kakkasar murya yace wlh ko kizo muje kokuwa na jaki!ganin bbu wasa afuskarsa yasa tafara bashi hakuri…sake had’a rai yyi had’e da cewa anjima zasuyi meeting duka y’an bautar k’asar su San kematar aurece”nayi mgn da pc sbd haka inkimma karyata bazasu yardaba “aikince zakiyi pics d coppers ko?”to wlh Bismillah!duk shegen da yyi pic dake kashinsa yabushe sbd nasanar da pc ko mgn inba doleba banaso kiyi d maza… sannan inkin k’aryata nasiyeshi da kud’i bazai yardaba…tamkar wata doluwa haka zarah ke kallon musty cike dajin haushinsa “saikawai taja tsaki tayi wucewarta staff room abinta.