Uncategorized

YAU DA GOBE 17-18

d’age kafad’arsa yyi ,irin ko ajikinsa d’in nan yyi tafiyarsa zuwa gd…



????????????????????????


Tun d’azun yashigo office d’in Dr Nasir kasancewar yanzun yafito dg tearter”yyi zaune yak’i mgn”tun Dr Nasir na tunanin gajiyace har dai yagaji  yace Wai safana lfy ne?”

     gajeran tsaki yaja had’e da cewa wlh ni ana mugun takurani wlh…yanzun Wai Abba dole yau bayan juma’a naje gurin wannan k’azamar yarinyar…hhhhhhhhh yo ai abokina ni hakan yamun dad’i wlh !cewar Dr nasir..tsaki Dr safana yaja had’e da cewa kaga mlm banisan iskanci miye abin dariya anan?

kafi kowa sanin halina kada muje gunta kanamun haka kaja yarinya ta rainani..wlh na tattakata bbu ruwana da naje gidansu…Dr Nasir yace me yyi zafi abokina” abin bana tada jijiyar wuya bane”Allah yakaimu anjiman “sannan Dan Allah karage zuciyar nan taka”d’azun ma haka “ka mari wani saurayi sbd yarako budursa ganin likita harka fitar Masa da jini”tab’e baki Dr safana yyi had’e da naga mahaukaci ne shiyasa nakoya Masa hankali”inbacin hauka ko aure bbu atsakanin sa da ita miye abun Ina dubata yashigomun office”nace yafita sbd shi bagidaje ne yak’iya”meye laifina dan nakoya Masa hankali…kayi daidai my man”hararar sa Dr safana yyi had’e da ficewa…



***************

Musty ne parlour Yana lunch had’e da kallon wani amerikan firm a MBC (2)”bayan yadawo dg masjeed”Dr safana da Dr Nasir suka shigo”ko wane da manyan Kaya ajikinsa.

Cikin girmamawa musty yagaidasu”Dr safana yace autan ummi saukar yaushe?”wlh d’azun da safe Yaya…kaganka Masha Allah kamar wani ango…dr nasir yakarbe zancen da cewa ai yakusa angwancewar…akule Dr ke kallonsu Yana k’ok’arin yin mgn yaji ance ah ah Nasiru Kaine agdn?”cewar ummi dake shigowa parlourn..cikin girmamawa Dr Nasir yagaida ita”kafin ummi tace suje suyi lunch “Dr safana yace ak’oshe suke”musty yace Yaya naji batun saka rana’gsky naji dad’i sosai d….kaga mlm kacigaba da cin abincinka Kar ka k’ware gurin yin mgn… murmushi kawai musty yyi bece komai ba”sukayiwa ummi sallama suka fito”parking space suka nufa “Dr Nasir yabude motar yazauna driver sit”yyinda uban gayyar yazauna gun me zamn banza suka nufi gdn Abba…



Bangaren sumayya kuwa”akan tursasawar ummi ta gyara parlourn bak’i tayi wanka ta shirya cikin doguwar riga ta maroon lace…amma fuskarta bbu kwalliya”kallo d’aya zaka Mata kasan tana cikin damuwa”tayi tagumi ,zunbule liyar  hijab d’in ta nakusa da ita “tana jiran ace tazo tasaka”sbd ta k’udurta aranta bazata tab’a saka gyale ko yin make up ba sbd shi….ke inkin gadama kije gasu can aparlourn bak’i!saura kiyi wani abinda bedace ba kiga yadda zanyi dake…cewar mama cikin kakkausar murya…wani mugun fad’uwa gaban sumayya yyi .haka tayita furta addua aranta “ta Mike tasaka hijab ta fice…mama ta girgiza kanta cike da tausayin  y’ar tata..harga Allah tana tausayawa sumayya akan auren musammun datasan mazan wannan zamanin sai addua kawai dukda tasan Aliyu mutum ne nagari beda makusa”to amma tasan shima bashi yace Yana soba ,bashi akayi”saidai kawai tayita Mata addua kawai..da wannan tunanin mama Takoma d’akin ta sbd dama abba yakirata yace ta turo sumayya gasu Aliyu sunzo…

Previous page 1 2

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button