YAU DA GOBE 19-20

Zaune yake a compound d’in gdnsu sbd marece yyi Yana Shan iska”sanye yake da Fara k’ar d’in t shart da dark blue din jeans..kansa da sajensa yasha gyara sai shek’i yakeyi”idonsa alumshe Yana tuna irin rigimar da rukky tagama masa d’azun akan wannan k’addarar bikin nasu..Horn yaji”hakan yasa yakalli bakin get yaga motar Dr Nasir ce…tsaki yaja Yana shafa k’atuwar sallayarsa dake tsakkiyar goshinsa take k’ara Masa kyau…da ido kawai yaketa kallon Dr Nasir dake waya Yana cewa eh anty ganinan nazo ,yanama nan..ok yafad’a Yana kashe wayar had’e da yiwa dr sallama Yana Zama kusa dashi…ango ango!! irin wannan kyau haka?”inaga sumynka ta shigo hannunka ai….pls inkasan maganarta zaka cigaba damun pls katafi kawai…uhummm aikuwa saidai kayi hakuri sbd wlh akantane”yacigaba da cewa anty tasameni d’azun a office byn katafi”akan me da me za’a yi event na biki?”tsaki Dr safana yyi had’e da saikace Mata me?”tab’e baki Dr Nasir yyi had’e da cewa nafad’a Mata ra’ayinka”tace in nazo innasameka na kirata”naku ma kiratan…kaga saitazo tunda ita ta Isa dakai saika bi umarninta…Dr safana yace kaga mlm baza kuzo ku had’amun zafi biyuba…shiru yyi sbd hango anty zainab da yyi….byn ta iso taja kujera ta zauna suka gaida ita…kafin fuska bbu wasa tace”Aliyu nasan Nasir yasanar maka dalilin zuwana”shin meyaza zaciyarka bata tank’waruwa ne?”to bari kaji”Koda ba’a yi bidi’a ba ,dole kayi invitation card kabata tarabawa k’awayenta…ni Ina neman alfarma kabari ayi WA’AZI MOTHER’S EVENT DA KAMU….shiru yyi kafin yace za’a yi anty! amma banda kamu…inhar bandashi duka afasa”cewar anty zainab cikin fushi… yyinda Dr Nasir yyi shiru ga dariya nacinsa… ahankali yace to shikenan za’a yi duka anty”yauwa my son ko kaifa”insha ALLAH YAU DA GOBE saikayi alfahari da auren sumayya.kallon Dr Nasir tayi had’e da cewa Dan ALLAH kuyi mgn da Wanda zai buga katin. ko zuwa gobe agama sai kokaine ka kaimata”tunda yau saura19 days…sunfara gayya d wuri….Dr Nasir yace insha Allah dama zanje naga k’awayenta muji abinda za’a Basu”hakan nada kyau Nasir “bana shiga ciki”tafad’a tana barin wurin…Dr safana ya harari Dr Nasir had’e da cewa inzakaje karma kasanarmun sbd bazan jeba”cikin tsokana Dr nasir yace bbu komai saika jira aka maka ita”ranar nasan saikayi 1month baka fitaba”wani punch Dr safana yakaimasa yyi saurin kaucewa Yana dariya…
€€€€€€€€€€€
Kamar yadda Dr Nasir ya tsara hakan takasance”byn yabata invitation card”yabukaci ganin k’awayen”hakan yasa ta hadashi da Samira..duk abinda yadace yabasu…
Hidima akeyi bbu Kama hannun yaro”yyinda sumayya ke cikin damuwa da tashin hankali daurewa kawai takeyi sbd bbu yadda zatayi…batun Kaya kuwa Abba yacewa mama baya buk’atar komai tayi…Amma dukda hakan kudin da dangin uban sumayya suka kawo 100K da abinda ke gareta Dana gudun muwar y’an uwa da abokan arziki ,tayiwa sumayya kayan kicin nagani na fad’a…
Masha Allah anyi wa’azi jiya”yau Kuma akeyin kamu gobe daurin aure akuma ranar ake mother’s event…
Ajiya musty yasauka garin”yyinda Sadiq yau Yana hanya…
Da misalin karfe 4:25pm….
Share
By mmn fareesa ????️