YAU DA GOBE 21&22

*Washe gari*
Alk’awarin Allah yacika “da misalin karfe 11:pm d’aruruwan jamaa suka shaida auren ALIYU UMAR SAFANA da SUMAYYA AHMED BATSARI…tunda sumayya taji bud’a gabanta yatsananta fad’uwa” addua kawai takeyi azuciyar ta…Masha Allah tay kyau cikin pink din lace sai k’amshi ketashi ajinta”dangin babanta dana mama duk sunzo “sai mak’ota da k’awayen ta…
B’angaren ango kuwa “bisa tursasawar Dr Nasir yaje sbd ganin Dr Nasir d’in yyi fushi ,dole yashirya cikin wani lallausan yadi”suka nufi Gurin d’aurin auren”
Bayan angama Abba da wasu danginsu suka mishi nasiha akan zamantaker sure”jinsu kawai yakeyi har suka idar”yabi bayan abokansa zuwa gdn Nasir suyi receptions acan…acikin gidn ummi kuwa “musty na dawowa dg d’aurin auren Dr safana ya wuce d’akin ummi yamata Allah yasa alkhairi…nan dangi akayita cewa sauran nashi…ai tuni bakinsa yak’i rufuwa…zarah kuwa tab’e baki tayi had’e da barin wurin…gaba d’aya kowa kagani Yana cikin frin ciki agdnsu Dr safana”ummi kasa hakuri tayi akan kin shigowar d Dr safana yak’iyi “wayar goggo larai ta ara” ta takirashi sbd tasan Inyaga number inta k’ila yak’i d’agawa…cikin fushi tace maza maza yashigo ga dangi da y’an uwa nason suyi Masa Allah yasa alkhairi”wasu suyi photo…bbu yadda ya iya sbd besan b’acin ran iyayensa”yaja Dr Nasir yarakosa ya shigo…ihun murna zarah tayi had’e da makalk’alesa sbd ganin irin kyawun dayyi yau nadaban ne… k’ok’arin tureta yakeyi”amma ta makale Masa tana dariya da zuzuta kyawun da yyi…Dr Nasir nata shak’ar dariya abinsa..anan aka cigaba da photo”musty bbu kunya yadafa kafad’ar zarah aka musu photo “Wanda bak’aramin kyawu sukayiba…
Acikin gdnsu sumayya kuwa…Gurin la’asar duk Wacce kagani da ankon mother’s event ajikinta”yyinda duk hidimar da akeyi bbu hjy jamilah da y’ayan ta..sumayya kuwa sau4 tana chanza Kaya…gaba d’aya tunda taga magrib ta gabato hankalinta yatashi”sbd Abba yace byn Sallar isha’i zai mik’ata dak’in ta da kansa ,bayason wani taro..kallo d’aya zaka mata kasan atsorace take….
****************
Da misalin karfe 10:15 pm.sumayya ce zaune abakin gadonta”fuskarta arufe tanata shashshekar kuka”gaba d’aya kewar mamanta da k’annanta twins ke damunta .dukda ba wani jimawa tayi da yaranba amma sunshiga ranta , kasancewar ta me masifar son yara sbd ta tashi bbu k’ani ko k’anwa agun mama….kefe guda Kuma na zuciyar ta fargabace!akan shin wane kalar zama zatayi da wannan me girman kan?”nasihar da ummanta dasu anty zainab suka Mata ta fad’o Mata arai”wasu sabbin hawaye suka sake wanke Mata fuska”ga tsoron anbarta ita d’aya.. sbd dg abba sai anty zainab kawai suka kawota , yyinda anty zainab ta wuce part d’insu ummi”bayan tafiyar Abba”ak’asan ranta Kuma tayi mamakin irin dukiyar da Abba yazuba Mata agdn aurenta”dukda ita gani take auren bana dindin bane… k’amshin turaren Dr safana datajine yasakata fad’uwar gabanta sake tsanantawa….Keeeee!bakyaji ana sallama ne?”kinwani dunkume da mayafi”Zaki ciresa ko kuwa?”gulma da kilbibi yasaka ki rufe fiska”ke kinsan ba kamar ko wace amarya bace!sbd haka ki bud’e kunnenki kiji abinda Zan fad’a Miki.. ni Aliyu nafi k’arfin nasoki har abada!wasu hawayen b’akin cikin “Sumayyar ta share had’e da janye mayafin data rufe fuskarta dashi”aranta tana tuna maganganun anty zainab”karki rik’a maida Masa mgn bak’a my son yanada zuciya sumayya… sannan bayason musu ko gaddama”kiyi hakuri da biyayya insha Allah ke kike da riba wata Rana…zanje d’akina”nayi shafa’i da wuturi”kafin na idar kin wankemun toilet kin had’amun ruwan wanka”kafin na fito kin gyaran bed room d’ina,kinkuma fitomun da kayan bacci”dg jibi Zaki faramun girki bayan naga yanayin tsabtarki”banason cusa Kai da shishshigi”bauta kikazo kimun ba mik’e k’afaba sbd haka saiki tashi”dan bazanyi asaran kudina dana aureki ba”inlokacin da muradina yarage ta shigo yyi “kekuma zakiyi waje bayan shigowarta”tunfarkon ganina dake naji natsaneki bana sonki…nazan tab’a sonki na!kibasa wawiyar zuciyar ki shawara kada ta yarda tasoni sbd namata nisa… innalillahi wa inna ilaihir raju’un”sumayya ke maimaita tawa azuciyar ta”me mutumin nan yake tak’ama dashi ne Wai?”lallai tayi wautar shigowa gdnsa..cikin tsantsar bacin Rai”batare data kallesaba sbd kanta haryanxun aduk’e yake.tace kayi kuskure da cika bakin furta wad’annan maganganun…. inhar kasaka azuciyar ka ni sumayya zanso mitum irinka to k’ila sai bayan bana numfashi…maganar tsana Kuma ni bazan firtaba sbd inzakaso mutum kasoshi Dan ALLAH! haka inzaka k’isa… maganar bauta dakace ita nazo yimka”kayi kuskuren fad’a.Allah shine kawai nike bautamawa “nasandai ana bautar aure ,sai biyayy…mitss ke kin Isa Ina fad’a kina fad’a?”me kika sani ne?duk ranar Dana sake mgn kika mayarmun da amsa zanbaki mamaki”inkin gadama kibiyoni d’akina”inkika wuce 5 minit Baki zoba…hmmmm kawai yafad’a Yana bud’e k’ofar yabugata da k’arfi… sumayya ta goge hawayenta”afili tace ko a Shirin firm bantab’a ganin anyiwa amarya haka ba ni sumayya!gashi yafaru akaina”wane irin mutum ne wannan mutum?”saidai yakasheni bazanjeba”tafad’a had’e da tashi tasaka wa k’ofar key…
Share
By mmn fareesa