YAU DA GOBE 25&26

Babu abinda yasauya azaman sumayya da Dr safana saima k’aruwa abinsa keyi… yyinda sumayya Takoma skul”amma nik’ef take sakawa , shiyasa har yanxun hamsahak’i begantaba”yatambayi mutane da yawa sai ace tabar skul d’in”Kuma da yawa sunsan tana skul d’in”amma sbd sunsan mugun halinshi yasaka sukace bata nan…yyinda zarah da sumayya sun shak’u suna Zama na mutunci da girmama juna”duk bayan kwana2 sai sumayya ta shiga ciki ta gaido ummi”zarah kuwa kullum saitaje”sai in safana na nan take k’in zuwa..ko inyadawo takoma part nasu… yyinda sumayya tana yawan waya da mamanta “Amma tunda tazo gidan safana bata tab’a zuwa gidan Abba ba,Kuma itama mamar bata tab’a zuwa gidan Sumayyar ba”anty zainab dai nadan zuwa taji Koda matsala”sumayya zatace bbu komai…
Agajiye yadawo gdn ,cikin wani yanayi”sumayya na kitchen tana wanke wanke , kasancewar dawowar ta kenan dg skul…k’amshin turaren sa taji yadaki hancinta”da sauri ta juyo suka had’a ido”sannu da zuwa tace!ke kizo kihadan ruwan wanka… yafad’a batare daya amsa sannu da zuwan ba…ita kuwa Sumayyar batadamu ba”dama inta aidashi be amsawa haka Masa sannu da zuwa,Kuma hakan besaka ta denaba…ajiye wanke wanken tayi ‘ta fito”har zata koma tasaka hijab saitaga karyyita masifa yace ta bata Masa lokaci.sai kawai ta wuce d’akin sa”jitayi tamkar Takoma sbd ganinsa dg shi sai boxer ajikinsa…gabanta sai fad’uwa yakeyi”adaburce ta ida shigo wa ta wuce toilet d’in…Koda ta fito Yana bakin k’ofar shigowa d’akin yasaka key.. atsorace tace kaje kayi wankan”kallonta yyi…da sauri ta janye hannunta sbd ganin yadda k’wayar iadanunsa ta koma”ahankali yatako gabanta…da sauri tace meye haka Dan ALLAH?”kaje kayi wankan”tafad’a tana ja baya…taku2 yyi yafisgota had’e da makata kan bed… k’ara tasaki tana k’ok’arin turesa iya k’arfinta…shikuwa idonsa ya rufe bayama ahayyacinsa….
Share
By mmn fareesa ????️