YAU DA GOBE 27&28

*Bayan kwana2*
Yau yakama Friday!kwana 3 kenan da faruwar hakan atsakanin su”Kuma har yau sumayya bata sake sakashi a idoba”inhar Yana gidan bata fitowa sai yafita”tukum tagyara parlour, kitchen bed room d’in ta da toilet”tayi girki Mai sauri ta wuce d’akin ta”tadanna key”Kuma shi bata ajiye mishi girkin ko gyaran d’akin sa..duk ta daina…fitowa yyi da misalin karfe8:45 am cikin shirinshi na zuwa office”satar kallon dining table yyi yaga wayam”aransa yace waime yarinyar nan take nufine Wai?”bazai yuyuba wlh naciyar da ita”bazan amfana da itaba”yafad’a azuciyar sa…yasan dai yanzun ta warke. inma akan wannan k’addarar data afka musune yasaka Yin hakan bazai lamuntaba wlh… murmushi yasaki sbd yatuna gobe week end ummi tace suje gdn Abba…fita yyi ,saidai be rufe k’ofar sosaiba”yadai sayata…yatsaya awaje kusan 10 minit”kafin ahankali yabud’e yashiga ciki.. sumayya kuwa duk taji motsin fitarsa”hakan yasa ta fito hankali kwance ta nufi kitchen sbd tasamarwa kanta abin break fast”sanye take da rigar bacci doguwa iya gwiwa.
Kanta bbu d’an kwali tayi parking gashinta atsakkiyar kanta…gas ta kunna ta zuba Mai kan fripan , kafin ta aza.. daidai nan Dr safana ya shigo kitchen d’in inda yaji motsinta”tsaye yyi Yana k’are Mata kallo , kasancewar ta juya bayanta”wannan ne karon farko daya tsaya yakalleta arayuwarsa… ajikinta taji kallonta akeyi.gakuma k’amshin turaren sa da taji…atsorace ta juyo…idanunta tsab cikin nashi…wata uwar harara yasakar Mata”itama ramawa tayi”gabanta na fad’uwa”tayi saurin kashe gas din sbd ganin yatako zuwa ciki..adaburce take waige waige sbd neman hanyar guduwa…kingama guje gujen?” dagamun mgn son ranki rannan..nace kingama?”yafad’a fuska a’daure”murgud’a Baki tayi had’e da cewa malam karabu dani dan ALLAH! duk abinda kamun kaida ubangij.. tafad’a had’e da zurawa aguje…tayi d’akinta… murmushin mugunta yasaki sbd yacire keys d’in d’akinta da toilet d’in ta”fitowa yyi dg kitchen d’in yabi bayan ta zuwa d’akin ta!
Tana shiga tabanko k’yaure!amma Kuma bbu key”afurgice ta d’ago kanta tana kallon tsakar dak’in tana cewa nashiga ukku da mugun can Ina key d’in nan yashige?”gashi ahannuna, yafad’a Yana banko k’ofar”zare ido tayi jikinta na kirma cike da tsoro tace ,nidai kaficemun dg d’aki…Ida shigowa d’akin yyi…hakan yasa tasake k’ok’arin guduwa…wata muguwar fincika yyimata”saigata tafad’o ajikinsa!turesa tahau k’ok’arin yi…wlh koki nutsu kiji abinda Zan fad’a Miki kokuwa nabaki mamaki”ko ancemiki inason tab’a k’azamin jikinki ne?”yafad’a Yana sakinta…tayi saurin matsawa gun abun sallarta ta rarimi hijab ta rufe jikinta…tsaki yaja had’e da cewa dg yau karki koma sakamun attached acikin gd”
Allah yakiyaye nasaka attached wlh”sannan kafadi ko meye kayi tafiyarka”kace k’azamin jiki ko?”to nagode ma Allah ahaka k’azamin jikin yamaka Rana..kingama ? yafad’a bayan yaga tayi shiru..as from to day ko ance kigayan mgn bazaki sake gayanba”abinda Zan fad’a Miki gobe zamuje gdn Abba”ko ince gdnsu Sadiq saurayinki”wlh kika sake kika had’ani da Abba nidake ne”sannan dole kicigaba da mun girki,gyaran d’aki, had’a ruwan wanka..sbd bazan rik’a cidakiba”bazan morekiba “keys duk’a nacire inkuma guduwa zakiyi dg gdn duk hakan zaifimun sauk’i”sannan kizo muje ki karb’i hukuncinki…gaba d’aya zancen cewa zasuje gd gobe yasakata k’in jin haushin maganganunsa…ilah kawai kawai abinda yatsaya Mata arai keys daya amshe saikuma hukunci…wane hukunci Kuma?”meye haka ?”tafad’a azabure sbd ganin Yana k’ok’arin d’ukawa k’asa inda take zaune kan abun sallarta…banza yyi Mata,kafin ta mik’e yarik’eta gam”yafincike hijab d’in jikinta”Dan ALLAH kayi hakuri wlh bazan komaba”tafad’a tana kallonshi tana hawaye… fuskarsa tamkar hadarin gabas yace zakiga k’aryar rashin kunya… yafad’a Yana sunkutarta”k’ara tasaki tana zizzillewa”ahaka yafita da ita dg cikin bed room d’in ta…
Happy week end????
Mu hade Monday kunsan bana post week end”amma sbd wata bewar Allah kunsamu ayau…
Share
By mmn fareesa ????️