Uncategorized

YAU DA GOBE 31&32

Bayan ta idar ta feshe ko Ina air frishner…zarah ta taimaka Mata sukayi Sallah.

      Kafin suzo su zauna suna fira!”

Sumayya ta tashi ta zubo musu abinci” saidai ita dg kwance take ciki”abin yabawa zarah mamaki”wani tausayinta takeji”tasan akwai wani Abu “kawai k’ila sirrinsune shiyasa Bata matsaba akan abinda ke damunta”suna Shan ruwa Dr safana ya shigo”yyi sallama can k’asan makoshi…

       K’warewa sumayya tayi”sbd fad’uwar gaban dataji”gaba d’aya dabaya gdn taji dad’i”Amma gashi yadawo zai Fara Mata uk’ubarsa”jikinta sai kirma yakeyi”zarah namata sannu” kafin ta dubi gogan dake cika Yana batsewa fuskarsa amatukar daure”tace Yaya sannu da zuwa!batare daya kalletaba yace yauwa”sumayya kuwa ganinsa ma batasan yi”kanta na k’asa”yyinda beko kalletaba,yawuce up stairs”zuwa d’akinsa.

Zarah tace anty sumayya bara naje tunda Yaya yadawo”fuskar sumayya tamkar zatayi kuka tace Dan Allah karki tafi ,kibari saiyatafi…

      Zarah tace ah ah kinsan halinsa wlh..shiru tayi sbd wayarta dake ringing”dubawa tayi ta tab’e baki had’e da d’agawa… ahankali yace baby barka da Rana!hmmm broth ainazata ka goge number ta”nina Isa nayi hakan! goge number ki ai daidai yake da rashin lafiyar jikina”sbd in bbu ke bazan…kaga ko?zaka Fara?”tafad’a tana kashe wayar…adedenan Dr safana ya fito Afusace Yana kallon sumayya”hakan yasa Sumayyar jin tamkar tazura aguje”

    Ke zomuje zansaki aiki”yafad’a Yana kallon sumayyar”Yaya kasani aikin naga bata lafiya ko Zama bata iya…get out.. yafad’a atsawace!Yana harararta…da sauri zarah ta fice hartana tuntub’e”sumayya kuwa kanta aduk’e tace kayi hakuri Dan Allah banajin dad’i ne, shiyasa ban gyara d’akin ba”Amma nayi girkin…tsaki yaja had’e da barin Gurin yakoma inda yafito..



*****************


Zarah nazuwa part d’insu ta zauna kusada ummi”fuskarta cike da hawaye”

      Ummi tace ke lfy?”zarah tace wlh abinda Yaya yakeyi baya kyautawa ummi”yatakurawa anty sumayya”fad’a bak’ar mgn ya yaba Mata”yanzun batada lfy wlh ummi ko Zama bata iyayi”natambayeta meke damun ta , tak’i sanarmun..


    Idanunta har sun kunbura da alama kwana tayi kuka”innalillahi wa inna ilaihir raju’un ummi ta fad’a”fuska bbu wasa tace zarah karfa kimun k’arya”wlh ummi da gaske Kuma duk nafahimci hakan da yanayinta”

Yanzun yadawo yazo yanata Mata tsawar tazo zai sakata aiki”sainace Ni yasani”shine yakoreni.wlh ummi kuraba auren nan ko kud’auki mataki”tunda Yana Mata wulak’anci fisabilillahi”wlh ummi anty sumayya batada wani aibu”bakiga yadda take tsoronsa ba”bewar Allah jikinta har rawa yakeyi daya shigo…ummi tace tabbas biri yyi Kama da mutum.. amma kibarshi dani wlh”tashi ki shiga ciki..bayan tashin zarah ummi tace wane irin taurin Kaine da babana?”tabbas wani abu na auratayya ya shiga atsakanin su amma Zan bincika”zai kuwa da halina…


Bangaren su sumayya kuwa” tana nan azaune yafito yaje yyi lunch…kafin yafice masjid”ita kuwa Sumayya d’akin ta ta koma” toilet ta shiga tana tsugunnawa taga jini” sai asannan ta tuna da yaune period d’in ta zaizo…wanka tayi ta gyara jikinta tazo ta kwanta..bata jimaba taji an murd’o k’ofar”da sauri ta d’ago kanta suka had’a ido”janye idanunta tayi”fuska bbu yabo bbu fallasa yace ke kitashi ki sallameni”ainafada Miki muddin kikamun laifi to hakan shine hukuncinki”shiyasa kikayi laifin sbd amikiko?”

Nikuma bbu yadda na iya dole nabiya Miki buk’atar ki… Allah yakiyaye mun son kasancewa dakai”sumayya ta katsesa cikin k’unar rai sbd ganin zai maida ita sex machine d’insa..inbacin kasan kafini k’arfi tayaya zaka kusanceni badason rainaba”bana sonka bana k’aunar ka”wlh da ace Zan Sami Wanda saikasheni Dana amince kodan sbd narabu dakai….wani wawan mari yad’auke ta dashi Yana huci”yace inhar kincika y’ar halak ki kashe kanki da kanki Mana”sannan dama ai nasanar Miki bana buk’atar kisoni kamar yadda nima bana sonki”sannan ayanzun zanyi yadda nikeso dake inkin isa kihana Mana”bejira cewartaba yafisgota had’e da sab’arta akafad’arsa”tana dafe da kuncinta tana kuka…can takau daddadage ta g’artsa mishi cizo akunne”amma miskilin be nuna razanaba saidai hannunsa yasaka ya bige Mata baki”hakan yyi daidai da isowarsu master bedroom d’insa”sumayya kuwa Bata damuba sbd tasan period takeyi”hawayenta ta share batace komaiba”yacire jallabiyar jikinsa”ta kauda Kai had’e da cewa wlh sai Allah yabimun hakkina”akanme zakazo kakani bbu kunya kana cire Kaya agabana”dg shi sai boxer yahaura kan bed d’in Yana mirginota tadawo kansa..fuska a’daure yace kingama zagin nawa?”banza tamishi”ta rufe idonta sbd har ga Allah wani kwarjini yake Mata ga tsoronsa datakeji”kibude idonki nace Allah!banza ta mishi…hakan yasakashi yacire Mata riga”tuni na shanunta suka bayyana”yakaimusu wata wawar cafka”gaba d’aya cikin mugunta yakeyin komai”yyinda idonta ke rufe tana kuka”tayi Masa jigum tamkar gunki..


   Saida yayi nisa komai nashirin faruwa”yaga pad d jini…wani mugun tsaki yaja????????

    Cikin b’acin Rai yace shine kinsan kina wannan k’azantar baki gayamunba!banza ta mishi “ahankali ta tashi zaune”da sauri ta rufe idonta sbd ganinsa bbu komai ajikinsa”tsaki yaja had’e da mayar da kayansa yawuce toilet… sumayya kuwa dariyar mugunta tayi sbd ganin key ajikin k’ofar toilet da sauri ta rufesa…tana cewa doctor yau za’a yi kwanan toilet saika d’auki sabon topic aciki… tafad’a tana dariya harda k’yal kyatawa”yyinda Dr safana yanajinta saidai besan metake nufiba.

Kayanta ta mayar”kafin tasaka key tarufe k’ofar bedroom d’in.. d’akin ta ta koma tayi kwanciyar ta…har Isha’i bbu Dr safana…



Abangarensa kuwa Yana idar da wankan yakama k’ofa yajita arufe” yasake murd’awa yajita arufe…atake yafahimci me sumayya take nufi… afili yace ni ta rufe tamkar wani yaro?”gaba d’aya ransa yyi mugun b’aci ganin lokaci na tafiya,har ruwan jikinsa ya bushe.. idanunsa sunyi jajir sbd bacin Rai..

     Cikin k’unar rai da zafin xuciya yafara dukan k’ofar”hakan yyi daidai da kwala Kiran magrib….Yana Kuma jin wayarsa na ringing yafi a k’irga…wani karfe da ake goge Yana dashi”Yana jingine”yad’akko sa”yadinda dukan k’ofar”gaba d’aya ya lalata k’yauran”dg karshe yasami yahuda k’ofar yasaka hannunsa ya ciro key d’in sbd jikin k’ofar tabarshi”sannan yasaka ajikin k’ofar dg cikin toilet d’in yabud’e Yana huci”tamkar Zaki”shikansa Yama rasa wane hukunci zai Mata”kusan awa2 Yana toilet arufe”… jallabiya fara yasaka”Yana k’ok’arin bud’e k’ofar itama yajita arufe…wayarsa ya d’auka yaga 5 miss call na Dr Nasir”zarah   yakira yace tashigo parlourn gdn..tahau up stairs akwai keys ajiki ta bud’e mishi bed room d’in sa”to tace…lokacin da zarah tayi knocking hakan yyi daidai da Kiran isha’i”sumayya tazo tana cewa waye?”zarah tace nice zarah”gabanta taji yafad’i”fatanta Allah yasa batasan ta rufe Yaya Aliyu ba”jiki asanyaye ta bud’e Mata k’ofar”kafin tace yayane yasakani aiki bara naje Yana d’akin sa”tafad’a tana tafiya batajira cewar Sumayyar ba.

      Gaba d’aya sumayya ta rude sbd gashi bbu keys ad’akin ta”kawai saita tsaya taga mezai faru?”

Zarah na zuwa kuwa tasami keys jikin k’ofar bed room d’in”budewa tayi..beko saurareta yafito har Yana bangajeta kamar zai tashi sama”yasakko down stairs d’in yanufi babban parlourn gdn inda k’ofar d’akin sumayya take…..

Previous page 1 2 3Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button