???????????????????????????????????? ????YAU DA GOBE ???? ???????????????????????????????????????? Story & writing by mmn fareesa ????️31&32 .......cike da mamaki yake tunanin a Ina tasami keys d'in ko dak'in sa tajeta d'akko??" Ahankali yaje yabud'e k'ofar parlourn"azuciyar sa yace Zaki sani yarinya. Daidai gefen window d'in bed room d'in ta yatsaya.ahankali yabud'e ,yakunna touch light Yana hasko ciki. Kwance take kan bed dg ita sai under ware!tanata baccinta hankali kwance" Kashe touch light d'in yyi"kafin da k'arfi yafara buga window d'in" Atsorace ta tashi tana addua"ke kitashi nine" Bud'e ido tayi had'e da kunna wutar dak'in" Atsorace tace wanene?"dallah ki bud'e k'ofa..yanzun nakoro tsaka dg d'akina ta shigo ta k'asan k'ofar"akid'i me ta tashi dg kan bed d'in tana zare ido had'e da jijjigar k'ofar jikinta na rawa"murmushin samun nassara yasaki"kafin yazaga yo ,yashigo cikin parlourn"adedenan Kuma ta bud'e k'ofar da gudu t fito har tana tuntub'e"dan ALLAH kaje kafitar d ita bazan iya kwana d'akinba"zaro ido yyi Yana cewa subahanallahi gata can... ihu tasaki had'e da fad'awa jikinsa" Wuf yyi da ita ya rik'e ta gam"kafin yace Wana Kama?" bbu wata tsaka"nine nan na had'a hakan sbd ke Kuma sokuwace kika yarda ko?" Da sauri sumayya ta Fara k'ok'arin kwacewa....karma kiyi wahalar banza bazaki iya kwatar kankiba"yafad'a Yana sungumarta"tana zillewa had'e da mishi magiya tana bashi hakuri" Atsakkiyar bed d'in ya ajiyeta...da sauri tayi yunk'urin sakkowa. Fuskarta jage jage da hawaye ga tsoro da nadamar abinda tamasa"fisgota yyi yahaye samanta yasakar Mata nauyinsa duka" Dole ta nutsu tana nishi ga hawaye na zuba afuskarta. Romancing d'in ta yafara azafafe"yyinda tayi Masa tamkar gunki"sbd tagaji akan yunk'urin datayi na kwatar kanta. "Ga haushi da bak'in ciki nazaiyi yadda yakeso da ita "batare da son rantaba sbd yafita k'arfi."idonta arufe tana tsiyayar da hawayen b'akin ciki"Koda taji gashin sajensa na tsikararta afuska da sauri ta bud'e idonta"dukda akwai duhu d'akin amma akwai dum night ai"taga Yana k'ok'arin kissing nata"da sauri ta datse bakinta"dayake ya iya mugunta"saiya matse Mata hanci"adole ta bud'e bakin"yyi saurin kafkar bakin... Romancing d'in ta yakeyi tamkar zai hadiyeta"kafin yarabata da under ware d'in jikinta"yafara karban hakk'insa...duk yadda yakware dason yaburkita tunanin ta akan ta mishi abinda yake Mata ,hakan yafaskara... Sbd kuka duk fuskarta tayi jajir ta kumbura" Yyinda Dr safana ke juyata yadda yakeso son ransa"yajima akanta Yana tafiyar da ita yadda yaga dama"yasami gamsuwa sosai da sosai da ita"kafin yasauka dg kanta Yana maida numfashin gajiya.. sumayya tsabar galabaita ko hannunta bata iya d'agawa"???????? Yatsina fuska yyi had'e da tashi yasaka boxer"Yana kallonta idanunta arufe sai hawayen dake tsiyaya... tab'e baki yyi yafice dg d'akin. Bed room d'in ta yawuce ya d'akko towel d'inta da keys d'in ta" Ayadda yabar ta haka yasameta"cikin ko inkula yace kitashi ki d'aura towel kibarmun d'aki na dg yanzun kisake kin bin umarnina kigani"sannan Kuma keys na d'akko"inhar Zaki burgeni kiyi kukan jini"sannan zansan abun yabaki haushi"ki tashi konasake yi" Bud'e ido tayi batare data kallesa ba"cikin dauriya"ta mik'e zaune....wata K'ara tasaki had'e da komawa ta kwanta sbd yadda taji gabanta namata azabar rad'adi... tab'e baki yyi yatashi ya wuce toilet Yana cewa bayan asuba kima shirya"sbd laifi 2 kikamun ,yanzun na1 na2 sai safe...cikin dauriya ta tashi tana dafe bango ta d'aura towel d'in"da rarrafe tabar dak'in sa"ta wuce nata d'akin"toilet ta wuce ta Tara ruwan zafi ta shiga ciki tana kuka dakomai harta Gama ta tsarkake jikinta ta fito"zuciyar ta cike da k'unci"ga haryanxun bata iya zaman minti2" Kwanciya tayi har bacci barawo yasace ta... Washe gari!Yana dawowa dg masjeed , d'akinta yanufa"tana kwance tana azkhar"idanunta sun kunbura sbd kuka. Gefen bed d'in yazauna kusada ita"uffan bata cemishiba"saidai gabanta nata fad'uwa " Hannunta me cazbahar yakama yazare cazbahar da hijab d'in jikinta. Jikinta yyi saura dg ita sai doguwar riga ta bacci" Rufe idonta tayi wasu sabbin hawaye na zuba"zuciyar ta nasanar Mata ba masoyinki bane"jikinki yakeso"Kuma bashida tausayi" Jallabiya jikinsa yacire yahaye kan bed d'in"yarufe su day bed sheet"kafin komai yacigaba da wakana"saidai yanzun ma hakan shiyayi kid'ansa da rawarsa"ta mishi jigum tamkar gunki harya biya buk'atar sa...kayansa ya mayar"Yana cewa nabaki 30 minit kifito kihad'a mun break fast ko ki karb'i hukuncinki da Rana"bejira cewartaba yafice dg d'akin...Jitake tamkar ra had'iyi zuciya ta mutu" Wace irin rayuwa ce wannan?" Gaba d'aya jikinta ciwo yakeyi ,ga bbu k'arfi ajikin nata"haka ta daure ta wuce bathroom"tagasa kanta sosai da jikinta"kafin ta tsarkake jikinta ta fito "dg tsaye ta shirya sbd Bata iya zama????.. Dg jiya zuwa yau har rama tayi. da'ace hawaye na k'arewa to da tuni nata sun k'are sbd kuka"fuskarta tayi jajir"idanunta sun kunbura" Awahalce tagyara bed room d'in"kafin tasaka doguwar riga ta material d hula ta fito ta nufi kitchen"gaba d'aya taji Tama tsani rayuwar gaba d'aya" Batada wani buri yanzun daya wuce tarabu da safana" ...doya da kwai sai ruwan shayi ta dafa mishi da farfesun kayan ciki "ta dibi nata takai bed room d'in ta"kafin tazo tayi wanke wanke tagoge kitchen d'in"parlourn ma beyi komaiba kasancewar kullum ashare agoge yake Yana k'amshi" Sadda ta fito tahangoshi dining area yyi Shirin office"d'auke kanta tayi had'e da wucewa d'akin ta" Gaba d'aya kasa Zama tayi"sbd azabar da Gurin kemata"ko d'azun da k'yar ta samu tayi tsarki" Kwanciya tayi rub d ciki ta aza pillows akasan cikinta ahaka tayi break fast d'in"kafin Tasha maganin bacci ta kwanta....bata farkaba sai 11:25 am"agaggauce tasakeyin wanka ta shirya" har skul yau tanajin bazata iya zuwaba"tunda bata iya zaman kirki... Tuwon semonvita miyar kubewa bushashshiya tayi da kifi"taje ta ajiye Masa ta kwanta kan kujera tana maida numfashi"har parlourn takeso ta gyara amma jikinta bbu k'arfi" Tafi minti15 anan tanajin anata Kiran Sallar azahar" Door bell taji ana bugawa...da k'yar ta tashi tazo tace waye?" Zarah tace nice! Bud'ewa tayi ta rab'e gefe zarah ta shigo da sallama... Turus tayi tana kallon sumayya dake tsaye"subahanallahi! Meke damun ki naga idanunki d fuskarki haka???" Girgiza Kai sumayya tayi had'e da cewa bbu komai kaina ke ciwo"tafad'a tana k'ok'arin rik'e hawayenta. Gsky wannan yafi karfin ciwon Kai anty sumayya ko yayane yamiki wani abun?"ah ah bbu abinda yamun" Zama zarah tayi badan ta yardaba! tace dama nazo namiki kalbar" Sumayya tace lah komu Bari sai jibi banajin dad'i ko skul ma bazan jeba"ayya sannu Allah yabaki lfy"sumayya tace ameen tana kwanciya kan kujera"zarah tace akwai wani aikin dazan Miki tunda bakyajin dad'i"? Sumayya tace ah ah parlourn nane kawai ban gyaraba zanyi anjima. Murmushi zarah tayi had'e da cewa Kai gsky kinada tsabta wlh "nibanga abinda parlourn yyiba"bara to nagyara Miki"kidawo kan carpet na karkad'e kujerun" Tashi tayi ta zauna kan carpet tana rintse idanunta sbd azabar dataji"lura da hakan yasa zarah tace Wai meke damun ki ne?"shiru kawai sumayya tayi tana kwanci kan carpet d'in"itakuwa zarah tausayinta taji sosai. Bayan ta idar ta feshe ko Ina air frishner...zarah ta taimaka Mata sukayi Sallah. Kafin suzo su zauna suna fira!" Sumayya ta tashi ta zubo musu abinci" saidai ita dg kwance take ciki"abin yabawa zarah mamaki"wani tausayinta takeji"tasan akwai wani Abu "kawai k'ila sirrinsune shiyasa Bata matsaba akan abinda ke damunta"suna Shan ruwa Dr safana ya shigo"yyi sallama can k'asan makoshi... K'warewa sumayya tayi"sbd fad'uwar gaban dataji"gaba d'aya dabaya gdn taji dad'i"Amma gashi yadawo zai Fara Mata uk'ubarsa"jikinta sai kirma yakeyi"zarah namata sannu" kafin ta dubi gogan dake cika Yana batsewa fuskarsa amatukar daure"tace Yaya sannu da zuwa!batare daya kalletaba yace yauwa"sumayya kuwa ganinsa ma batasan yi"kanta na k'asa"yyinda beko kalletaba,yawuce up stairs"zuwa d'akinsa. Zarah tace anty sumayya bara naje tunda Yaya yadawo"fuskar sumayya tamkar zatayi kuka tace Dan Allah karki tafi ,kibari saiyatafi... Zarah tace ah ah kinsan halinsa wlh..shiru tayi sbd wayarta dake ringing"dubawa tayi ta tab'e baki had'e da d'agawa... ahankali yace baby barka da Rana!hmmm broth ainazata ka goge number ta"nina Isa nayi hakan! goge number ki ai daidai yake da rashin lafiyar jikina"sbd in bbu ke bazan...kaga ko?zaka Fara?"tafad'a tana kashe wayar...adedenan Dr safana ya fito Afusace Yana kallon sumayya"hakan yasa Sumayyar jin tamkar tazura aguje" Ke zomuje zansaki aiki"yafad'a Yana kallon sumayyar"Yaya kasani aikin naga bata lafiya ko Zama bata iya...get out.. yafad'a atsawace!Yana harararta...da sauri zarah ta fice hartana tuntub'e"sumayya kuwa kanta aduk'e tace kayi hakuri Dan Allah banajin dad'i ne, shiyasa ban gyara d'akin ba"Amma nayi girkin...tsaki yaja had'e da barin Gurin yakoma inda yafito.. ***************** Zarah nazuwa part d'insu ta zauna kusada ummi"fuskarta cike da hawaye" Ummi tace ke lfy?"zarah tace wlh abinda Yaya yakeyi baya kyautawa ummi"yatakurawa anty sumayya"fad'a bak'ar mgn ya yaba Mata"yanzun batada lfy wlh ummi ko Zama bata iyayi"natambayeta meke damun ta , tak'i sanarmun.. Idanunta har sun kunbura da alama kwana tayi kuka"innalillahi wa inna ilaihir raju'un ummi ta fad'a"fuska bbu wasa tace zarah karfa kimun k'arya"wlh ummi da gaske Kuma duk nafahimci hakan da yanayinta" Yanzun yadawo yazo yanata Mata tsawar tazo zai sakata aiki"sainace Ni yasani"shine yakoreni.wlh ummi kuraba auren nan ko kud'auki mataki"tunda Yana Mata wulak'anci fisabilillahi"wlh ummi anty sumayya batada wani aibu"bakiga yadda take tsoronsa ba"bewar Allah jikinta har rawa yakeyi daya shigo...ummi tace tabbas biri yyi Kama da mutum.. amma kibarshi dani wlh"tashi ki shiga ciki..bayan tashin zarah ummi tace wane irin taurin Kaine da babana?"tabbas wani abu na auratayya ya shiga atsakanin su amma Zan bincika"zai kuwa da halina... Bangaren su sumayya kuwa" tana nan azaune yafito yaje yyi lunch...kafin yafice masjid"ita kuwa Sumayya d'akin ta ta koma" toilet ta shiga tana tsugunnawa taga jini" sai asannan ta tuna da yaune period d'in ta zaizo...wanka tayi ta gyara jikinta tazo ta kwanta..bata jimaba taji an murd'o k'ofar"da sauri ta d'ago kanta suka had'a ido"janye idanunta tayi"fuska bbu yabo bbu fallasa yace ke kitashi ki sallameni"ainafada Miki muddin kikamun laifi to hakan shine hukuncinki"shiyasa kikayi laifin sbd amikiko?" Nikuma bbu yadda na iya dole nabiya Miki buk'atar ki... Allah yakiyaye mun son kasancewa dakai"sumayya ta katsesa cikin k'unar rai sbd ganin zai maida ita sex machine d'insa..inbacin kasan kafini k'arfi tayaya zaka kusanceni badason rainaba"bana sonka bana k'aunar ka"wlh da ace Zan Sami Wanda saikasheni Dana amince kodan sbd narabu dakai....wani wawan mari yad'auke ta dashi Yana huci"yace inhar kincika y'ar halak ki kashe kanki da kanki Mana"sannan dama ai nasanar Miki bana buk'atar kisoni kamar yadda nima bana sonki"sannan ayanzun zanyi yadda nikeso dake inkin isa kihana Mana"bejira cewartaba yafisgota had'e da sab'arta akafad'arsa"tana dafe da kuncinta tana kuka...can takau daddadage ta g'artsa mishi cizo akunne"amma miskilin be nuna razanaba saidai hannunsa yasaka ya bige Mata baki"hakan yyi daidai da isowarsu master bedroom d'insa"sumayya kuwa Bata damuba sbd tasan period takeyi"hawayenta ta share batace komaiba"yacire jallabiyar jikinsa"ta kauda Kai had'e da cewa wlh sai Allah yabimun hakkina"akanme zakazo kakani bbu kunya kana cire Kaya agabana"dg shi sai boxer yahaura kan bed d'in Yana mirginota tadawo kansa..fuska a'daure yace kingama zagin nawa?"banza tamishi"ta rufe idonta sbd har ga Allah wani kwarjini yake Mata ga tsoronsa datakeji"kibude idonki nace Allah!banza ta mishi...hakan yasakashi yacire Mata riga"tuni na shanunta suka bayyana"yakaimusu wata wawar cafka"gaba d'aya cikin mugunta yakeyin komai"yyinda idonta ke rufe tana kuka"tayi Masa jigum tamkar gunki.. Saida yayi nisa komai nashirin faruwa"yaga pad d jini...wani mugun tsaki yaja???????? Cikin b'acin Rai yace shine kinsan kina wannan k'azantar baki gayamunba!banza ta mishi "ahankali ta tashi zaune"da sauri ta rufe idonta sbd ganinsa bbu komai ajikinsa"tsaki yaja had'e da mayar da kayansa yawuce toilet... sumayya kuwa dariyar mugunta tayi sbd ganin key ajikin k'ofar toilet da sauri ta rufesa...tana cewa doctor yau za'a yi kwanan toilet saika d'auki sabon topic aciki... tafad'a tana dariya harda k'yal kyatawa"yyinda Dr safana yanajinta saidai besan metake nufiba. Kayanta ta mayar"kafin tasaka key tarufe k'ofar bedroom d'in.. d'akin ta ta koma tayi kwanciyar ta...har Isha'i bbu Dr safana... Abangarensa kuwa Yana idar da wankan yakama k'ofa yajita arufe" yasake murd'awa yajita arufe...atake yafahimci me sumayya take nufi... afili yace ni ta rufe tamkar wani yaro?"gaba d'aya ransa yyi mugun b'aci ganin lokaci na tafiya,har ruwan jikinsa ya bushe.. idanunsa sunyi jajir sbd bacin Rai.. Cikin k'unar rai da zafin xuciya yafara dukan k'ofar"hakan yyi daidai da kwala Kiran magrib....Yana Kuma jin wayarsa na ringing yafi a k'irga...wani karfe da ake goge Yana dashi"Yana jingine"yad'akko sa"yadinda dukan k'ofar"gaba d'aya ya lalata k'yauran"dg karshe yasami yahuda k'ofar yasaka hannunsa ya ciro key d'in sbd jikin k'ofar tabarshi"sannan yasaka ajikin k'ofar dg cikin toilet d'in yabud'e Yana huci"tamkar Zaki"shikansa Yama rasa wane hukunci zai Mata"kusan awa2 Yana toilet arufe"... jallabiya fara yasaka"Yana k'ok'arin bud'e k'ofar itama yajita arufe...wayarsa ya d'auka yaga 5 miss call na Dr Nasir"zarah yakira yace tashigo parlourn gdn..tahau up stairs akwai keys ajiki ta bud'e mishi bed room d'in sa"to tace...lokacin da zarah tayi knocking hakan yyi daidai da Kiran isha'i"sumayya tazo tana cewa waye?"zarah tace nice zarah"gabanta taji yafad'i"fatanta Allah yasa batasan ta rufe Yaya Aliyu ba"jiki asanyaye ta bud'e Mata k'ofar"kafin tace yayane yasakani aiki bara naje Yana d'akin sa"tafad'a tana tafiya batajira cewar Sumayyar ba. Gaba d'aya sumayya ta rude sbd gashi bbu keys ad'akin ta"kawai saita tsaya taga mezai faru?" Zarah na zuwa kuwa tasami keys jikin k'ofar bed room d'in"budewa tayi..beko saurareta yafito har Yana bangajeta kamar zai tashi sama"yasakko down stairs d'in yanufi babban parlourn gdn inda k'ofar d'akin sumayya take..... Share By mmn fareesa ????️