YAU DA GOBE 33&34

*****************
Hakafa rayuwar su sumayya takasance”itada safana tunda yalura tasami tsarki bbu d’aga k’afa”haka zai sameta yatumurmusa yakuma Gaya bak’ar mgn”sannan har yanxun inzai kusanceta yimasa take tamkar gunki”inya Gama Tasha kukanta”ahaka har yanzun watansu7 atare…yyinda musty da zarah ke waya sama sama shikanshi mustin yakusa dawowa a wannan week d’in” sbd sun kammala NYSC d’insu..gefe guda Kuma saidai sumayya suyi waya da mama tunda sukaje sau1 Basu sake komawa”dukda Sumayyar ta tab’a tambaya yace bazata jeba”Kuma ita mamar bata tab’a zuwa gidan Sumayyar ba…yanzun haka twins tsayuwa sukeyi watansu9 sunyi wayo sosai… yyinda sumayya suketa yin zumunci da meena matar Nasir ta waya…
#########
Ahankali ta shigo cikin office d’in”
Yana zaune kan kujera Yana hutawa kasancewar fitowarsa kenan dg teater.
idanunsa alumshe”ahankali yabud’e Yana dubarta”shagwabe fuska tayi had’e da Zama tace haba baby!shine kaki picking d’in kirana ko?”sadda kika Kira Muna teate”har yanzun banduba wayarba”ballema nagani…
Ohk ihope kana lfy?”
I’m fine!
nazo maka da wanj albishir”murmushi yyi yace hmmm indai ba’akan aurenmu bane to bana murna dashi… murmushi tayi had’e da cewa akansa Mana!ware ido yyi yace da gske my rukky?”
Wlh da gske daddy jiya yace namaka mgn gobe ka turo magabatanka ayi mgn tunda nakamma karatuna”ammafa gsky dole karabu da wannan k’azamar yarinyar (sumayya) sbd bazan iya Zama da kishiyaba ko a gidanmu mommyna ita d’aya ne… tab’e baki yyi had’e da cewa anfad’a Miki nima atsarina inason Zama da mace 2 Kofi?”abbana bazai yardaba da haka “inma nasamu ya yarda da maganar aurenmu fine!dg baya zansan yadda nayi narabu da ita… murmushin farin ciki tasaki…anan suka cigaba da firan soyayya cikin farin cikin zasu mallaki juna.
Tajima sosai agunsa kafin ta tafi gd”shikuma yawuce masjeed yyi sallar azahar”yanaso yasanarwa Dr Nasir Amma yafiso sufara mgn da ummi da Kuma Abba dg baya yasanar Masa…
Koda ya Isa gd” kaitsaye part d’in su ummi yanufa!
Ummice kad’ai zaune aparlourn da plate d’in abinci agabanta ajiye da alama yanzun tagama ci.
Amsa sallamar da tayi”tana cewa yau kadawo da wuri…Zama yyi yace eh ummi”sannu ta mishi”ya amsa kansa aduk’e”yyi shiru..kallonsa tayi tana nazartarsa”tasan tabbas bakinsa da mgn”fatanta Allah yasa alkhairi ce”babana lfy kayi shiru??”naga kamar bakinka da mgn ko?” gyaran murya yyi “ahankali yace dama ummi Dan ALLAH inaso kiyiwa mgn ta kyakykyawar fahimta kikuma saka albarka da fatan alkhairi..hmmm to Allah yasa alkhairi ce maganar Kuma abinda yadace ne!
Inajinka kayi mgn kanata kwana kwana”ahankali yace dama ummi mahaifin rukkyne yace naturo magabata na ayi maganar aurenmu….
????????????????
Share
By mmn fareesa ????️