AZLAM 1

2
_Alh.Abdullah director consultancy ne ah ABU Zaria dake garin Zaria, haifafen garin Zaria ne yana da mata biyu da diya biyar, haj.Aisha itace babba matar shi tana da diya uku maryam itace babba amma tayi aure tana garin Kaduna,Abdulnasir shine na biyu,sai amal yar autar su. Sai matar shi tah biyu haj.Khadija tana da diya biyu Ansar shine babba dan wari ne da amal ya bata 1week da haihuwa sai Azla itace yar autar gidan,kasancewar zaman lafiya dake tsakani matan don mijin. namijin tsaya’ye ne bai ba kowah room din bata kowa cikin su bah,duk daya ya dauke su ba bambanci,shiya sa diyan haj, Aisha ah dakin ammi suka tashi wato haj. Khadija,suko diyan ammi ah dakin umma suka tashi ba bambanci kamar kowa dama nan ne dakin su._
**********************
_Sauna shiga daki umma tace “zauna magana zamuyi” “toh umma ina jinki” “kinsan Allah, mun kusa raba jaha haka,baza ki dinga ga yawa ammin ki magana yanda kika gah dama,don zane ki zanyi idan baki mai dah hankalin ki bah kinji na gaya maki” da yan kana nan hawayen ta, dasu ka lake Chan saman ido “tau umma kiyi haquri na Bari” “aww ke daga an maki fada sai kuka oh ni aishatu,Allah ya shirya min yar nan” “ni Zan hada kaya na in tafi gidan aunty maryam tunda baku so nah” “Allah ya raka taki gona ni Zan mah shirya kayan naki iyakar tah dai kenan”_
Aisha gentle
[29/09 11:27 pm] aysha bawa:
AZLA
Na
Aysha Bawa
3
_Amal ce tah shigo dakin “umma ina wuni,wai abba na kiranki yana parlor shi” tah galla mah azee harara,kuka ta fashe dashi “lafiya miya faru” umma tace “umma bah lafiya bah, kinga ya amal ko” mi tayi maki” harara na tayi,kuma tah min haka,wato sai tah yanka ni” ita amal saboda tsanani tsoron Allah da ya cika ta juyawa tayi zata fita, “kinga dawo ina zaki mi tayi maki banson mugunta fah yarinya na zaune kalau tunda kika shigo batayi maki magana amma ke harda zaki yanka tah,mara mutunci ko kanwar taki mah baki Bari bah indai kinyi aure sai kin ganta zakiyi mata haka,lokacin kina neman tah kuma bazata zo bah,fita min daga daki ko in ma’ke ki yanzun nan” gwalo azee tayi mata “umma kina gani fa gwalo take min amma ni kike wah mita” “toh amal wato kin girma wuyan ki ya isa yanka ni kike gayàwa magana ni” “a’a umma Allah ya huci zuciyar ku” tayi tafiyar tah “keko in sake gani kinyi mah ya’yen ki gwalo ko maka mancin haka” ammi ce ta shigo “bazata bari bah ita kenan diyan shiya su shigo kawo karata,gida makaranta duk ba’a guje mah rashin jin ki bah”_
_”A’a fah Khadija banso , haka kawai kowa yasa min diya ah gaba” “diyar tah kice kamar mai abokai ah kah, Baban amal na magana” “a’a baban azla dai wace amal Ana maganar auta jajah manya” umma na fita ta bi bayanta da gudu don tah san saura,dakin su tah wuce,amal ta tara zaune bisa gadon tah,daga gani tah san yayar ta tah fushi takeyi da ita, tah karasa kusa da ita tah zauna,amal tayi banza da ita_
Aisha gentle
[29/09 11:29 pm] aysha bawa:
AZLA
Na
Aysha Bawa
4
_”ya small dan Allah kiyi haquri bazan sake bah kinji kiyi haquri kinsan baby azee loves you so ‘ very very much’ ” tayi dariya ta Jah mata hanci ‘ ya small loves you so very very much” Kalmar dah sukeyi wah Juna kegah tundai bah insun samu sa bani,ammi ce ta shigo cikin dakin tah bah amal 500 kudin datace tana so tasa credit,tah laga dan gyale ah kai tayi wurin siyen credit, ammi tah yi lucking dakin daga Ita sai azee,hankalin ta ya tashi sosai don tah san bugunta ammi zatayi kuma mai amsa tah sai Allah, haka ammi tayi mata shabe’shabe dah duka har sai da gefen wuyanta yayi jini,bah abunda ke bah ammi takaici irin tana bugunta amma bah alamun hawaye ah Idonta, bugunta kawai take badon ranta yaso bah,don karan kanta tah kyale ta don taga ta fara illata tah,bude daki tayi, ah guje azee ta ba gidan,ammi na mamakin yarinya kamar mai kashi guda wannan Abu da mi yayi kama yarinya saika ce mai aljannu,umma ta katse mata tunanin “ina azee” “maybe tah fita bandai sani ba” tah wuce dakin ta._
_Azee na fita bata tsaya ko ina bah sai bakin wata bishiya wada duk aka buge ta ko ranta na baci nan take zuwa tah zauna kuka takeyi kamar ba gobe,wani saurayi ya tsaya gabanta yana kallonta “kukan won’t solve anything Sai dai ya baki hard time” dagowa tayi don gaya mashi Magana amma sai ta tsaya kallon fuskar shi mai kwarjini, dah annuri ,tana bude baki sai tace “toh ina ruwanka kai asuwa kuma” lallai kina dah guts dah yawa,tsiwa ne dah ke,go on keep crying” “I dama ko baka ce bah,amma kanada kyau fah” sai tah cigaba da kuka Juyo wa yayi yana kallon tah “ohh my God this girl is so dramatic” amma ah fili yace “thanks for the compliment._
Aisha gentle
[29/09 11:29 pm] aysha bawa:
AZLA
Na
Aysha Bawa
5
_”Ashraf ashraf kana jina kayi banza dani ko,toh kaje papah dinka na kira,tunda kunnen kashi ne dah kai, maman kah ma ta cire bakin ta a maganar bare ni” “auntie pls take it easy mana,yanzu kina nufin zaki cire bakin ki, dan Allah kiyi haquri kinji zanyi solving problem din bada dadewa ba,muje gurin papah din”_
_”Papa ina wuni,ya jama’a” “Kai mutumin banza ashe kah san jama’a,amma ka kasa fitar da matar aure kullum sai maganar cigaba da karatu zakayi,toh ni na gaji da jiranka,gah warin ka wasu sunyi aure yanzu wasu har sun ajiye diya guda zuwa biyu” “papah kayi haquri dan Allah walahi idan na dawo daga masters ina Zan fitar da mata am too young yanzu” “rufe min baki,kah jira nan da wata guda auren ka,ko bayan raina koh” “haba yaya dan Allah kayi haquri Yaya zai fitar da mata idan ya dawo” “keh rufemin baki ina dauka ki mutuniyar kawari amma ashe bah haka bane,ke keh daure mai yana iskanci ko ki Jah danki Ku fice min daga parlor” “papah dan Allah kuyi haquri dan Allah” “za kijah shi ko saina yi magani Ku” momma ce tah shigo parlor din”kai ba’a son rashin tarbiyya kai kah isa kace ayi haquri bayan tun yaushe ake binka amma kana mah mutane iskanci kah maida mu hanjin awaki ko toh muzuba shega kah fasa” “momma pls am sorry…” Bai karasa ba ta wanke shi da mari mai rai da lafiya. Dagowa yayi da mamaki yau momma dishi keh Marin shi abunda bai taba faruwa ba oh lallai,a fili sai yace “momma ni,toh Allah ya fuci zuciyar Ku” yayi dakin shi._
Aisha gentle
[29/09 11:30 pm] aysha bawa:
AZLA
Na
Aysha Bawa
6
_Bisa kafar Abba tah zauna “Abba na ina wuni ya aikin ka” “lafiya kalau azee ta y rashin jinki”. “Hmm Abba na kenan sai abunda ya Karu I” “toh Allah ya shirya ki” “toh kuma haka fah,amin Abba nima ina son in dinga jin magana kamar ya small” “koke fa toh jeki daki zanyi magana dasu Umman ki” “hmm grown up talks as usual ayi lafiya” tah ruga sai dakin su._
_”Toh aishatu dake nake dah magana don sai kiyi haquri amma harda diyar ki za’ayi auren don alh. Muhammad yayi min magana ya yaba da halin tah yana son ah bah danshi ashraf ita,kuma na bayar” “haba alh. Ita azla din guda nawa ce haba alh. Yanzu so kake ka rabani da diyata,toh Khadija kinji dadi dama haka kike so” “zaki tsaya ki kare jin maganar ko yah, gida zata zauna sai mijin ya dawo” “oho yanzu naji magana to Allah ya sanya alheir,amin” “idan maryam tazo bikin tare zasu jeh Kaduna ah Chan zata karasa ss2 & 3 Inta. Ammi ta kalli umma tace “toh Yaya Allah ya sanya Allah ya sanya alheri,Allah yasa ayi damu” “amin kedai”. “Ya small Yaushe zaki koya min yanda ake yin abinci” mamaki taji sosai azee yau tayi maganar kirki,lallai “zan dai baki cooking book dana drinks da snacks ki koya” “yeeee ya small ita nagode,bari in shiga Instagram ina Inga how many followers na kara samu” ihu tayi “ya small yanzu followers ina sun kai 1.2m” “are you serious kina following nawa” “just 150” “anya bah cheat kikayi bah”_
Aisha gentle
[29/09 11:31 pm] aysha bawa:
AZLA
Na
Aysha Bawa
7