Zee Baby Book 1 Page 14

*????????14*
….yana rike da hannuta har kofar key ajiki Mahabeer yayi yai ya bude kofar bata buduba Dr Sardauna ya ISO yana murmushi waya manne akunnesa shida Daddy suke wagana kan anjima za’akai kudin auransa gidansu mashakurah sallama sukayi ya cire wayar akunnesa” kai bro bata buduba ko ya fada yana dora hannusa saman kofar zee baiwar Allah tana labe bayan Mahabeer tana rike da hannusa ko da wasa bata yada ta kalli Dr taba ita ta matsuma subar hospital din kofar Sardauna ya bude yana dariya Mahabeer yai masa dukan wasa sukasa dariya Jan zee baby yai suka fice Dr Sardauna ya rufo kofar zashi masallaci mota suka nufa yana rike da ita gaban mota ya zaunar da ita ” zeena bari nayi sallah kiyi kwanciyarki amota, har nadawo kinji” to Ya Mahabeer sai kadawo murmushi ya sakar mata ya rufota daga waje ya tafi masallaci kwanci tayi ta lumshe idanuta zazzabin na taunar kashinta ajiyar zuciya ta sabke Dr Sardauna kawai take gani cikin idanuta namata gizo da irin yada ya rika bata yawunsa mai masifar dadi tana hadiyewa, gashin jikinta ya fara mik’ewa, sai lumshe idanu takeyi tana nishi jitake kamar yanzune yake tsotsar breast dinta da bakinta da murzata sai kafafu take matsewa breast dinta sun minmike sun kumburo sai kaikayi suke mata batasan a yanayin da take cikiba ta fice ahaiyacinta Sardauna kawai take gani a idanunta shigowar Mahabeer taji cikin motar ya zauna dago ta yayi zaune ” zee babyna menene kike nishi kina Minmik’ewa zazzabine? da sauri na tataro nutsuwata na kalleshi ina murmushi ” Akhuyana zazzabine yake damuna zan warke na fada ina rumgumeshi ” sannu babyna ga idanunki nan sunyi jajur kaina na dora kafadarsa ” zan warke motar yama key muka bar hospital din tafe muke muna hiramu ta soyayya na saki jikina dan naga ya damu da zazzabin ganin na sake ina hira hankalinsa ya kwanta yana driving a nutse har muka ISO gida honr yayi mai gadi ya wangame
Mana get yai parking din motar a habar gidan tunda fita zaiyi dagoni yayi ” zeena ina sonki sosai wlh jinake zan iya mutuwa saboda ke? ya fada yana sakar mun kiss agoshina fuskarsa na rike ina kallon kwayar idanunsa ina hawaye” my heart wlh ina sonka nima zan iya mutuwa saboda so mai zafi i love u yayana ina sonka Dole ma nasoka ka kusa zama mijina zan rayu dakai har karshan rayuwata nakai karshan maganar na kece da kuka rumgumeni yayi ” haba my sweet babyna wannan sunan dake ya dace kuma na maidosa kanki yi hakuri bari kuka nasani kina sona zamuyi rayuwa mai dadi kinji matata? kaina na daga masa lallabani yayi tayi saida na sami nutsuwa yana tsokanata ina kyakyata dariya hankalinsa ya kwanta ya janyeni muka fito ya rufe mutar yana rike da hannuna har parlo da sallama muka shigo ghaisha na zaune ita da su Aunty amarya da gudu Nisha ta Mike ta rumgume zee baby dariya sukayi atare” my zee imiss u naso zuwa dubaki tsoron Dr ya hanani zuwa kinga dukan dayamun jiya dariya Mahabeer ya musu gun kujeru suka nufa suna rike da hannu juna gurin ghaisha zee ta nufa a cinyarta ta kwanta Aunty amarya tace” sannu mom ya jiki banza ta mata ghaisha ta rumgumeta ” momy sannu jikinki akwai gumi tashi muje kiyi wanka ki canza kaya kisha magani ” ummina ta kira tana shigewa jikinta ” na’am baby sannu kinji ta fada mata tana daure mata gashinta Hafeeza tazo kusanta ” sister ya jikinki? ” nayi sauki Nisha ta kama hannuta ” my dear tashi muje kiyi wanka mik’ewa tayi Mahabeer yace” zainab na koma kisha magani kinji? ” to my heart zansha ta fadi tana sakar masa murmushi mayar mata yai ya tafi ghaisha tacema Aunty amarya” yaran babu ko yar kunya dariya sukayi suka nufi bedroom har Hafeeza Nisha ce ta hadamata ruwan gumi ta shiga tayi wanka saida tashiga ruwan gumi ta jima saboda k’asanta sai motsi yake mata ajige dama tabaro asibitin dan saida ta sake wanka tsarki tana jama Dr Sardauna Allah ya isa tayi Alkwalin fita daga sabgarsa zata nuna masa ita fa bata sonsa kamar yada yake tunani insha Allah tayi niyar duk abinda zai hadasu zata gujeshi
daure da towel ta fito tana goge jikinta wardrobe ta bude ta ciro Abaya tasaka ta hau kan dadduma tayar da sallah la’asar tana rokon Allah ya saka mata akan tozarcin da Dr Sardauna ya mata yacire mata yanayin da ta shiga dan ko idanu ta rufe bata ganin kowa sai Dr Sardauna na sakar mata murmushi yana waremata hannuwansa tazo gareshi tana gamawa ta Mike akwatinanta ta nufa ta ciro wasu Riga da siket yan kanti irin nasu na saudiya milk colour ta saka sun mata cif cif tayi kyau sosai gashinta ta busar ta shafa masa maiyuka masu kamshi ta daureshi da ribbons ta fesa turare rumgumeta taji anyi ta juyo ” my Nisha zaki karyani ” wlh kyau kikamun kinko ganki muje kici abunci kisha magani khalisat ce ta shigo”. my zee ya jikinki? ” da sauki my khalisat parlo suka fito Nisha ce ta hada mata abunci taci tasha magani nan parlo ta bingire jikin Nisha sai barci itako na shafa mata kanta ghaisha ce ta fito” Aisha ya akayi kika bari tayi baccin yamma? ” ghaisha batajin dadin jikinta anjima zan tashe dariya tamusu ta shiga aikinta Nisha da Hafeeza da khalisat suna hira sama sama
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
misalin karfe biyar da rabi unguwar malali gidansu mashakurah masha Allah cike da yan uwa harabar gidan cike da mutane su Daddy na hango dasu kawu Saminu su Nuhu da mai ran karfe da jama’arsu dai masha Allah tamkar yaune za’a daura auran su samu karamawa sosai sun nemi aure anbasu antsayar da maga har Sadaki saida suka biya nera dubu dari dan mahaifinta yace bayason sadaki dawa Dr cewa yayi subada dubu dari biyar amma mahaifin mashakurah bai amsaba hakan ya karamusu kima idanunsu Daddy Kawu Saminu ya nemi asa ranar biki ansa da sunce wata ukku Daddy yace suyi hakuri asa wata biyu mai zuwa saboda su biyune kuma yafi son wancan bikin ayi da wuri haka aka watse cikin farin cikin da annishuwa su mashakurah ne da kawayanta ad’aki sai sai murna take tarasa inda zata ajiye ranta haulat tace ” gaskiya kawata kin mora miji ni wlh naso a daura ma tun kafin kije ya mora ki huta da ciwon cikin dukan wasa mashakurah ta kai mata dariya sauran kawayansu sukayi ” kinga haulat banason iya shege nifa Dr na ba jarababe bane dan wlh ba ruwansa love sai na shige zamu kwasa ehe dariya sukayi wayarta ta dauki ringing da sauri ta daga ta kara kunne” hello my Dr angona” iye yau kinyi baki sweet babyna sun tafi nazo na ganki? “eh sun tafi kayi sauri kazo zuciyata ta buga” ok sai nazo kicewa zuciyarki karma ta fara mijinki na tafe dariya tayi” to sai kazo autan maza murmushi yai ya tsinke Kiran Laila tace” wai kuna zuba love ba karya ji muryashi zazaka” ke banson haka wlh zamu bata dake dariya suka mata hirasu sukaci GABA dayi,, can gidama sun hadu antsayar da saka ranar auran ” Mahabeer da zee baby kawu saminu shine waliyin Mahabeer Daddy waliyin ze baby anbiya Sadaki suma nera dubu dari biyu da hamsin Daddy da yace kudin sunyi yawa shi yarsa ba sayar da ita zaiba Albarkar aure sukeso da zaman lafiya kawu yace basuyi yawaba ba ajiye mahaifiyar yarinyar tazo ta gani an tsayar da ranar aure wata biyu cif masu zuwa parlon cike da yan uwa sai rabon goro akeyi tunda har da makota latijawa da matasa maryama ce matar Nuhu yayansu Dr Sardauna ta tashi zee baby ” kishiya tashi mijina da nakeji yau kin amshemun ko Nisha tayi dariya” kai Auntymu Hauwa tace” Maryama zamu bata fah Amarya na bacci ki tashe duk da dai baccin yamma babu kyau mik’ewa tayi taje ta wanko fuskarta ta dawo ” Auntymu kika tasheni ko zainab tace” takwara amarya wlh kinyi kyau abunki kinji matar yayamu ” zainab nifa bana yinki dariya suka mata hafeeza tace ” ai ni kina yina ko? ” eh ko dan kirikamun wanke wanke agidana hajiya murjanatu matar kawu Saminu tazo ta rumgumeta ” kai momy irin rashin ta ido haka kunya taji ta boye fuskarta Daddah tace” wlh kun fiye takura yarinya tana son abunta ba Dole ta nunaba mik’ewa tayi ta koma gun Daddah tana dariya ta rumgumeta tana mata kiss” yauwa kakata fada musu yau gunki ma zan kwana dariya suka musu abun wlh gwanin burgewa Family akwai hadin kai sosai kowa farin cikin auran yakeyi Mahabeer tunda yaji labari dadi ya hanashi zama sai zirganiya yake