HAUSA NOVEL

ALAMARIN SUHAILAT Complete Hausa Novel

Cikin idon shi ta kalla tace; “Me yasa kake so na?”

Murmushi yayi yace ; “I don’t have any reason to love you my dear Azizatey, i just love you for the sake of Allah, ba don wani abu naki ba, i love you, only you, not for your beauty, ko don wani abu da kika mallaka a jikin ki, no haka nan ke ɗin nake so”.

Wani irin tsalle tayi ta rungume shi tana kuka, shima rungume ta yayi ƙwalla na cika mishi ido.

_”I promise you, sai na ƙwatar miki ƴancin ki don bazan bar maganr nan ta tafi in vain ba, i promise, Ja’afar sai yaci uban shi”_.

Ya faɗa a cikin zuciyar shi.

A fili kuma yace; “Tashi muje, naga baki da irin short kaya muje mu shirya na kaiki mu siya ko”.

Fita sukayi ya kaita ta siyo duk abunda take so bayan sun dawo tayi wanka shi kuma yayi alwala yayi sallah sannan ta shiga kitchen tayi musu abinci mara nauyi sosai.

Bayan kwana biyu suna zaune a Palo wajen 7:00 na yamma, ya tashi yaje yayi alwala yayi sallah sannan ya dawo suka cigaba da kallo cikin farin ciki da annashuwa babu abunda yake damun su, yau tayi tsarki jira kawai yake dare yayi yaga zata canza mai ko kuma zata cigaba da abunda take yi mai.

Suna zaune suka ji bell tayi ƙara, kallon ta yayi nan ta tashi ta wuce sama ta saka abaya sannan ta dawo, tana sakkowa taga wasu ƙartan maza masu kama da black Americans daga ganin su kasan ƴan iskan kansu ne, mutum ɗaya ne a cikin su wanda yayi kama da Nigerian.

Gaishe su tayi cikin harshen turanci sannan ta kawo drinks.

Wani daga cikin su ne yace ba wine, nan Ahmad ya mai wani kallo na ka shiga hankalin ka, daga ganin shi kasan ba a cikin nutsuwar shi yake ba.

Suraj ne yace; “Dama wannan ce matar taka? She is not that too hot?”

Suhaila kuwa ji tayi gaban ta yayi mugun faɗuwa.

Ahmad ne ya tashi zai kaiwa Suraj duka sai kuma ya dunƙule hannun shi yace; “All of you get out from my house i don’t need you guys here, out!”

Ya ƙarashe maganar kamar zai fasa gidan.

Suraj ne yace; “Easy guy, easy mana”.

Suhaila kuwa da gudu ta haye sama tana saka kuka kamar ranta zai fita, ita dai ta shiga uku daga wannan sai waccen, ta samu farin ciki shi kuma ƙalubale sunyi yawa a rayuwar.

Bayan Suhaila ta tafi Suraj ya ciro waya a aljihun shi ya nunawa Ahmad, sai kumq ya sauke wayar yace; “Dama saboda haka nazo, so ka fita a idon mu, idan ba haka ba wallahi sai kayi da nasani don sai mun lalata maka rayuwar ka, kai ka ga zaka iya rayuwar da ka ɗauka yanzu, don haka ba ruwanka damu, kayi rayuwar ka muyi tamu, your better stop aikin da ka fara a kanmu”.

“Naji, now get out, kuma wallahi ko da wasa wani abu ya samu mata ta sai na kashe ka”.

Dariya Suraj yayi sanan suka fice a gidan.

Komawa yayi kan kujera ya zauna kanshi ya ɗau mugun zafi, ji yake kamar ya kashe kanshi ya huta, amma kuma zai iya yin komai saboda farin cikin matar shi, zai sanar da ita abunda ya aikata kwanakin baya, ta yafe mai kawai ta yadda zai kawar da su Suraj don baya tunanin za su iya dakatar da shi akan abunda ya fara.

Sama ya hau ya same ta sai kuka take, da sauri ya ƙarasa ya rungumo ta zuwa jikin shi, yana bata haƙuri amma ina ta hankaɗa shi tace; “Su waye waƴan cen mutanen?”

“Suraj ne, wanda muka taho da shi America tun shekarun baya da Daddy ya kore ni a gida a nan gidan muka yi rayuwa tare da shi, so, wai yazo ya kawo mun ziyara ne”.

“Ziyara? Wannan ne abokin ka cynosure? Duk tatu ya cika mai jiki haƙurin shi wani iri shine abokin ka han?”

“Wallahi, wallahi kinji na rantse tun shekaru biyar baya muka rabu dasu Allah, yanzu ma ban san me ya kawo su ba, don Allah ki yarda dani please”.

Kallon shi kawai take babu ko kiftawa tasan bazai taɓa mata rantsuwa a kan ƙarya ba.

Ganin haka yasa ya fara bata wani kiss me tsayawa a zuciya kusan 10 minutes sannan yayi baya yace ; “Am sorry, i don’t mean to hurt you”.

Juyawa yayi zai tashi ta riƙo hannun tace ; “You should not stop”.

“What?” ya faɗa cikin sanyi murya.

“What you have started” ta ƙarashe maganar tana sunkuyar da kanta ƙasa.

Ranar kuwa Ahmad beyi stopping ba kamar yadda aka bashi umarni har sai da ya kai inda yake so yaje, ranar kuwa tasha addu’a babu adadi, sam besan haka ake ji ba, don jinta yake kamar wata virgin duk da be san yadda virgin suke ba.

Ranar dai Ahmad beyi sallah ba sai after 12,ita kuwa Suhaila taji daɗi sosai don bata san haka abun yake ba.

Sai da ya mata wanka sannan suka yi bacci cikin farin ciki kamar za su cinye junan su.

 

******

*Tofa! Ko me Suraj ya nunawa Ahmad oho, a gaskiya inaso na sani*

_*Assalama alaikum Faɗma Ahmad*_
[9/2, 2:22 PM] Cynosure: *????????AL’AMARIN SUHAILAT????????*

*Bintu Ahmad*

*Wattpad@cynosure*

*Page8️⃣9️⃣to9️⃣0️⃣*

 

 

*✍✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾✍✍*

 

*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶’s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*????
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶ ???? *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ hhhh σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.*

*Abin da wanda ya ji wani ciwon a Jikinsa Zai Ce*

Annabi, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya ce; “Ka sanya hannunka a wajen da yake maka ciwo a jikinka, ka ce;

بِسْمِ اللهِ (ثَلاثاً) Bismil-lah (3)
Da sunan Allah (nake neman waraka). (Sau uku).

Sannan ka ce;

أَعُوذُ بِاللهِ وَقُدْرَتِهِ مِنْ شَرِّ مَا أَجِدُ وَأُحَاذِرُ. (سبع)

A’oozu billahi waqudratih min sharri ma ajidu wa-ohazir. (7).

Ina neman tsari da Allah da kuma ikonsa daga sharrin abin da nake ji (na ciwo) kuma nake jin tsoronsa. (sau bakwai).

*~INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?~*

*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.*

_Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samun wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook_. ????

https://www.facebook.com/101594048306878?referrer=whatsapp

_Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu._

_This page is dedicated to AL’AMARIN SUHAILAT FANS GROUP, inaji da ku kamar yadda kuke ji dani nagode da comment naku. ????????????keep it up_.. ????????

 

 

 

*_Acceptance_*

 

Haka suka kasance cikin farin ciki na wannan lokacin ko da yaushe Ahmad yana nan-nan da ita, shi yake musu break fast kullum ita kuma ta musu dinner kafin ya dawo.

Alhamdulillahi tana magana da su Ammin ta sosai, haka ma da Abbu, ya Fatima ma lokaci bayan lokaci suna waya da ita, surayya kuwa suna tare da ita ko da yaushe a waya tana kuma daɗa nuna mata yadda ake rayuwar auren.

Baza a ce ba a faɗa ba amma Alhamdulillah suna zaman lafiya sosai haɗe da kula da junan su.

Kusan shekara ɗaya kenan da auren su amma har yanzu shiru babu wani alamun ciki a tattare da ita, hankalin ta ya tashi sosai inda take ƙoƙarin dannewa bata nunawa Ahmad ɗin sam, shima a nashi ɓangaren yana so yaga sun samu baby amma yasan lokacin ne beyi ba kawai, basu da aiki sai na gwaji da tsinke amma duk sanda suka yi basa ganin komai, wannan dalili ne yasa gaba ɗaya Suhaila ta koma yadda take da kullum hankalinta a tashe yake gani take kamar abortion ɗin da Ammi tayi mata last shi ya janyo mata wannan Abun.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button