HAUSA NOVEL

ALAMARIN SUHAILAT Complete Hausa Novel

Wani ƙayattacen rubutu ne ya bayyan. Ga abunda rubutun ya ƙunsa*_”Dear Suhaila, am doctor jibril by name, tunda nagan ki a hospital ɗina naji kin bani tausayi ina so kuma na temaka miki, musamman ma da maman ki ta sanar dani halin da kike ciki sai naji ina so na kasance tare dake, amma sai dai bani da son zuciya nasan idan nazo miki da maganar soyyaya kamar na tukuwara rayuwar ki ne, kuma na san baza ki sauarari wani ɗa namiji yanzu ba duk da ban san abunda ya haɗa ki da exmijin ki ba amma nasan baki da lefi yadda naga duka a jikin ki da yadda kuma kika sha wahala. A friend of mine gave me the dream catcher and ask me to hang it a duk inda naga yayi mun so that duk wani good dream ɗina zai mun catching nashi, nayi dariya sosai and then finally sai kuma nayi hanging nashi. So please find a place and hang it, and watch your time, write your future dream. Ga numbers ɗina nan for new start, please do contact me i will be waiting for you.

~Doctor jibril muhammad me shadda. ~

 

Ɗan box ɗin da yake ciki ta buɗe nan taga wani agogo me shegen kyau.

Dariya tayi tace”For watching my time”.

Deary ɗin shima ta ɗakko ta kalla tace “For writing my future dream”.

Wani long sigh ta sauke kafin ta meda komai cikin box ɗin ta buɗe drawer ta saka box ɗin a can ƙasa.

Komawa tayi ta kwanta tana tunanin abunda ta gani a cikin box tace”Hhh, am not ready, am not ready for new start, doctor jibril”.

Haka ta takwanta tana hawaye har bacci ya ɗauke ta.

Haka rayuwa ta cigaba da tafiya da daɗi ba daɗi su Suhaila ana ta zuwa gurin service, kuma duk wata idan ta ɗau kuɗin ta sai tavturawa Ammin ta.

A cikin wannan lokcin Mustapha ya samu ya ɗau no. Suhaila a wayar Habib amma sai dai no. Bata shiga, haka yayi ta neman inda take har sai da ya samu information akan ta yaje mata da maganar yana son ta kuma zai aure ta, bazai taɓa wulaƙanta ta ba kamar yadda abokin shi ya mata.

Ai kuwa nan ta mai wankin babban bargo tace kuma kar ya ƙara zuwa ƙofar gidan su, haka ya tafi gida da sagaggiyar gwiwa.

Aftet nine month……

Nihla ce ta fito da gudu daga ɗaki tana kiran”Abeyy wayyo Allah na Aunty hala zata kama ni ka ɗauke ni”.

Suhaila na hango, sanye take cikin abaya baƙa tayi rolling da white veil while daga ciki kuma kana hango wandon ta na NYCS.

Da sauri ta ƙaraso tace”Ban hula ta Nihla, ki bani pee cap ɗina idan ba haka ba bazan baki alwata ba, wallahi”.

“Aunty fa kawai gwadawa zanyi ta faɗa tana saka hular a kan ta”.

“Nihla naga alamar nafara zama kakarki a cikin gidan nan ko”.

Ta faɗa tana cire hulara a kanta.

“Aunty ki bani in saka miki baki iya shawa ba fa”.

“A’a Nihla sauri nake yi, kinji ko ana jira na ki bari sai gobe ummm”. Ta ƙarashe maganar tana saka hular akan veil ɗin da ta yi rolling da shi ɗayan hannun kuma ta shafo Kumatun Nihla, bin hanyar fita daga gidan tayi.

Ɗan dagatawa tayi a dai-dai ƙofar kitchen tana kallon Mujahid da ya rungume Fatima yana bata kiss a wuyana ta.

‘ummm ehemm, some one is watching oooo”.

Daɗa rungume ta yayi yace”Ina ruwan mu dake ma”.

“Please wallahi na makara a mun afuwa a sauke ni please Abu-Nihla”.

Ɗan sakin Fatima yayi yace”Ana uhibbuki kasiran ya Ummu auladi (ina son ki sosai uwar ƴaƴa na)”.

Fuskar shagwaɓa tayi tace” Wa ana aidan Habibi”(Nima haka Habibi na).

Fitowa yayi suka tafi ya ajiye Suhaila a gurin da take service wanda ranar za su karɓi certigicate ɗin su. Ɗan hotuna su kayi da ƙawayen ta da suka haɗu a can kafin suka dawo gida.

Duk watannin nan da aka ɗiba Suhaila tana nan yadda take bata canza ba, ba ko da yaushe take cikin farin ciki ba, kuma kusan kullum sai ta ɗakko box ɗin ta kalli abubuwan da suke ciki ta mayar ta ajiye.

Tana so ta haɗu da doctor Jibril ba wai don tana son shi ba, a’a sai don abunda yayi mata baza ta taɓa mantawa da shi ba.

A gajiye ta dawo gida bata tsaya ko ina ba sai ɗakin da suke kwana da su Nihla wanka tayi kafin ta sakko ƙasa ta zuba abinci taci, tana cikin cin abinci Fatima ta fito daga ɗaki.

“Aaaa ke kuma yasuhe kika shigo gidan?

” Ban daɗe ba wallahi”ta faɗa tana zuba loma a bakin ta.sai da ta haɗiye sannan tace”Ga certificate can har mun karɓo, yau dai mun gama jigila wallahi”.

“Hmm sai dai fatan Allah ya shirye ki, kinje kin karɓo abunki ke kaɗai ko”.

“A to ba gashi na hutashar dake ba, kin huta har da su bacci na san kin yi”.
“Uhmm haka ne” Fatima ta faɗa tana shiga ɗakin nasu don ɗakko certificate ɗin.

******

Da misalim goma na dare Suhaila ce zaune akan bed chair gaban ta kuma box ɗin ta ne wanda kusan kullum sai ta buɗe shi, wani ƙayataccen murmushi ta saki haɗe da cewa”Doctor Jibril am ready to start a new life, i will become unique and ordinary like any other human being, no sorrows in sha Allah, ta faɗa tana tashi zuwa bakin windown ɗakin tana rataye dream catcher ɗin ta.

Sai da ta kalle shi tana jin daɗi sosai kafin ta dawo ta ɗakko diary ɗin haɗe da glitter pen ɗin tace”This is my new beginning, i will write my future dream, and i will watch over my time ta faɗa tana boɗe box ɗin agogon…………..

******

*_see me, am good today no bad things, no Ammis doing_*

_*Suprise! Suprice! Duk me son ganin dream catcher din da doctor jibril ya bawa SUHAILA da kuma agogon da ya bata should follow me on Wattpad@cynosure3, #15 New start, then use your data and load the media zaku gani kada ka bari a baka labari fa kaje ka kashe ƙwarƙwatar idon ka*_

*Ma’asalam*

*Faɗma Ahmad*

*????????AL’AMARIN SUHAILAT????????*

*Bintu Ahmad*

*Wattpad@cynosure3*

*Page2️⃣6️⃣to2️⃣7️⃣*

*✍✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾✍✍*

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

 

w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶’s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶????
w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,
s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶✍,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.
α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶̶????,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶ c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.

*_KANO_*

Haka Suhaila ta kwanta tana cikin farin ciki tana tunanin yadda zata fara sabuwar rayuwar ta don ta ɗau alƙawarin babu wani abu da zai dawo mata na baya wanda har zai dame ta.

Washe gari da safe suna tashi ta shirya Nihal da Walid zuwa makaranta don yau za su fara exams ɗin su.

Tana kitchen tana haɗa breakfast Fatima da Mujahid suka shigo kitchen ɗin hannun su riƙe da na juna.

Kallo ɗaya ta musu ta ɗauke kai tana cigaba da aikin ta, Mujahid ne ya ɗan taɓo Fatima yace”Wai ni yau baki ga mutuniyar taki gaba ɗaya ta canza ba, kamar ba ita ba yau naga da farin ciki ta tashi sosai da sosai “.

” Umm nima nayi noticing hakan”. Fatima ta faɗa tana jijjiga kanta.

“Uhmmm”Mujahid yayi gyaran murya, ɗan matsowa suka ƙara yi kusa da ita, sai a lokacin ne ta kalle su tace” sabahul khair kaifa antum”.

“Nahna bikhair walhamdullilah” mujahid ya ya faɗa yana buɗe tunkuyar dake kan wuta.

Ɗan numfashi yaja yana shaƙar ƙanshin abincin, kallo yayi yace “Wow Aunty kubz ake mana da miyar dankali, ummm what a nice break fast”.

Ɗan juyowa yayi ya kalli Fatima yace “Wallahi ko zan makara sai na tsaya naci girkin nan. wow Aunty Hala baki taɓa burgeni irin na yau ba, haba shiyasa tunda na shigo naji ƙanshi ƙanshin baking yana tashi ashe kubza ake mana”.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button