ALAMARIN SUHAILAT Complete Hausa Novel

*Addu’ar Mazaunin Gida Ga Matafiyi*
أَسْتَوْدِعُ اللَّهَ دِينَكَ وَأَمانَتَكَ، وَخَوَاتِيمَ عَمَلِكَ.
Astawdi’ul-laha deenak, wa-amanatak, wakhawateema ‘amalik.
Ina ba wa Allah ajiyar addininka, da amanarka, da ayyukan da ka ke cikawa a kan su.
زَوَّدَكَ اللَّهُ التقْوَى، وَغَفَرَذَنْبَكَ، وَيَسَّرَ لَكَ الْخَيْرَ حَيْثُمَا كُنْتَ.
Zawwadakal-lahut-taqwa, waghafara zanbak, wayassara lakal-khayra haythuma kunt.
Allah ya yi maka guzurin takawa, ya gafarta maka zunubanka, ya saukake alheri gare ka a duk inda kake.
*~INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?~*
*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.*
_Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samun wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook_. ????
https://www.facebook.com/101594048306878?referrer=whatsapp
_Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu._
*_The Therapist 2_*
_Wani hutu da taje gida maman ta ta dinga zigata ganin ta zama budurwa, tunda tun suna 15 suka gama secondary kuma sun girma sosai duk wani alamar budurci ya bayyana a jikin su, bayan ta dawo naga ta canza hali sai ta dinga wasu irin abubuwa na ƴan mata tana shige mun, ni kuma ban kawo komai ba duk a tunani na sabon da muka yi da su ne tunda Kausar ma kusan haka take mun, duk da ita ƙanwa ta ce uwa ɗaya uba ɗaya. A ɓan garen Abba na kuwa a companyn shi ni nake mai zane, idan atamfa za a fitar ni zan zana sannan a saƙa ta, da su lace da irin gwon ɗin ƙananan yara haka, sometimes ma har takalmi ina zanawa a fitar da shi hakan ne yasa na ƙara zama close to Abba saboda koda yaushe ni nake tare da shi, shi kuma Jibril yana harkar likitancin shi ba ko da yaushe yake samun lokaci ba”_
Shiru yayi ya runtse idanuwan shi yana jin zuciyar shi tana bugawa da sauri da sauri, kallon Suhaila yayi yana girgiza mata kai alamar bazai iya cigaba da bada labarin ba,nan da nan kuma yaji abun ya fara taso mai.
Laika ce ta dawo kusa da shi ta ɗora hannun ta akan nashi tana ɗan shafawa hankali kafin ta fara magana cikin harshen turanci.
“Zaka iya, ka cigaba, fitar da abunda yake ranka zaka ji duk abunda ya tsaya ma yake damun ka ya tafi, nayi maka alƙawarin you will feel much better uhmmm”.
Gyaɗa mata kai yayi sannan ya cigaba da magana.
_”Harkokin gidan namu sun ɗan dai-dai ta a lokacin komai yana tafiya yadda ya kamata Daddy yana iya ƙoƙarin shi yaga ya kyautatawa Ummi na, a lokacin kuma Aunty Aisha tayia aure a Nigeria daga nan Suka koma saudiyya mijin ta zai ƙaro karatu. Jibril kuma yana kishi da ni ganin komai na aiki daddy ni yake kira muyi magana a kai idan shawara ne ma nawa yake nema, kin san ɗan adam, sai ya fara tunanin Daddy yafi so na, saboda shi maman shi ta rasu shiyasa ake treating ɗin shi haka, da wannan ya fara jan hankalin Abba, ni ma kuma sai na fara ja da baya, a cikin wannan halin Maman Zainab (ƙanwar Abba ta kawo mana ziyara) tsoran kar ace bana son ƴarta yasa ta zuga ta suka haɗa wani plan, saboda Zainab ɗin ba ƙaramun sona take ba kuma nima bata san ina sonta ba, Ranar ina kwance a ɗaki na bayan sallar isha’i ta shigo da sleeping dress a jikin ta, ban kawo komai ba na barta ta shigo don wani zubin suna mun haka ita da Kausar, tambayar ta nayi me yake faruwa ta fito da daddare haka, sai ta ce mun wai ta kasa bacci kuma tana jin zazzaɓi ga garin ya ɗau sanyi, hayowa kan gadon tayi tana jan bargo ta kwanta, duk da sun saba sai naji abun wani iri a ranar ko ba komai yanzu ai sun girma, kuma ko Kausar Ummi ta dena barin ta tazo ɗaki na ko da yaushe, tashi nayi na yaye bargon nace ta tafi ɗaki ta kwanta amma taƙi saima shigewa da tayi jiki na tana ja mana bargo, zuciya bata da ƙashi, dama kuma ga soyayya a tsakanin mu ga kuma shaiɗan, nan da nan ya fara saka mun laushi haɗe da ɗumin jikin ta a jiki na, a take ni kuma naji wani mugun feeling ya taso mun, ban wani tsaya ɓata lokaci ba na fara romancing ɗin ta, abunda kuma ya ƙara haukatani shine yadda take mayar mun da martani babu tsoro a tattare da ita kamar ma ba ranar ta fara ba_”.
Shiru yayi yana kallon Suhaila, sai kuma yayi saurin ɗauke idon shi a kan ta ganin yadda idon ta yayi ja, ga wani mugun haushin shi da yake daɗa baibaye mata zuciya ji take kamar ta shaƙe kanta ta huta ma, ta rasa wanda zata faɗa soyayyar shi sai Ahmad, bayan da kanta ba sau ɗaya bama ta kama shi yana shan giya.
Laika ce tace; “Kayi raping ɗin ta kenan? ohh sorry bazan ce raping ba, tunda kana so tana so, kunyi having affair kenan a lokacin. To amma ai babu wani abu a ciki ko tunda you love her and she loves you”.
“Yeah amma ai mu a religion ɗin mu is not allowed ko da romance ne har sai munyi aure”.
“Ohh, i see. Bayan haka sai me ya faru”.
_”Sai da ta kai har na fara ƙoƙarin cire rigar ta, a dai-dai lokacin kuma naji wani sound wanda ban san na meye ba, kamar ko wayar tace tayi ƙara Oho don bana cikin hayyaci na, abun yana yin ƙara ta fara dambe da ni tana ƙoƙarin ƙwace kanta, ni kuma ina a lokacin nayi nisa babu abunda nake so irin naji ni a cikin jikin ta,muna cikin wannan halin tana kuka da komai naji an banko ƙofar ɗakin nawa, ihun da maman ta ta saka da kuma danƙar da Daddy yayi mun shi ya dawo da ni cikin hayyaci na, maruka ya dinga bani yana ball dani, abunda kunnawa na suka ji shi ya hana ni yin magana, fara basu bayani tayi wai ai ba yau na saba mata haka ba tuntuni nake mata idan tace zata faɗa wai sai nace zan yanka ta idan ta faɗawa wani, a lokacin Ummi na taji zafin abunda ya faru don ko da wasa bata taɓa zaton zan aikata wani abu makamancin hakan ba, tun daga wannan lokacin, Abba ya ƙara tsanata ya kuma ce tunda na lalata ta dole na aure ta ko ina so ko bana so, ni kuma nace wallahi bazan aure ta ba saboda sharri tayi mun, da ƙyar na samu Ummi na ta yadda da ni, ita kuma Zainab jin nace bazan aure ta ba yasa tazo tayi ta bani haƙuri ta kuma gaya mun yadda komai ya faru, shi kuma Daddy yace indai bazan aure ta ba, sai da na bar mai gidan shi, haka na tafi na haɗu da aboki na muka koma America na zauna a gidan shi ina zane ina samar mana kuɗi_”.
Da gudu Suhaila ta tashi ta bar ɗakin don baza ta iya cigaba da jin abunda yake faɗa ba, ya bata tausayi amma kuma taji haushin abunda ya aikata duk da ba lefin shi bane.
Bayan ta fita ya cigaba da bawa Laika labarin abunda ya faru da shi a America har ƙarshe, ita kanta sai da tayi kuka. Har zuwa abunda ya faru bayan dawowar shi gida, ya sanar da ita yadda ya faɗa soyayyar Suhaila, kuma tayi mamakin jin ita ba matar shi bace.
Ni kuwa faɗma nace sai nan gaba zakuji abunda ya faru da Ahmad a America, don nima tunda Suhaila ta fita na bi bayanta ban san me yace mata ba sai komawa nayi naji yana faɗin,????
“I love her so much, indai zata kasance tare da ni wallahi zan manta da duk abunda iyaye na suka aikata mun, i love her to the core, hope zaki iya temako na kamar yadda kika faɗa, da na haƙura zan barwa brother na amma idan har tana so na bazan iya ƙin auren ta ba”.
“Haka ne zan temake ka, amma inaso ka sani Kaine zaka sa taso ka har ta haƙura da brothern ka, sannan kuma a labarin da ka bani na fuskanci a gurin ta ne kaɗai zaka iya samun farin cikin da ka rasa saboda zata kula da kai sosai, tabbas wannan babu tantama, abu na biyu kuma ka yafewa familyn ka sannan kuma kar ka manta dasu, kar ka barsu na har abada, ka shiga cikin Familyn ka na can Nigeria, idan kun haɗu ka dinga pretending kamar baka san su ba, so wannan zai temaka maka kuma zai karya musu zuciya, and ka cire duk wani damuwa you will feel much better, now mun gama aikin mu sauran abunda ya kamata kayi yana hannun ka idan har kana so ka canza, ka turo mun ita idan ka fita zamu yi magana”.