ALAMARIN SUHAILAT Complete Hausa Novel

Family car ce aka shirya musu komai a cikin ta, Ummi da Zainab ne suka shiga can baya sai kuma Suhaila da Ahmad, a gaban motar kuma Jibril ya shiga wajen zaman driver, shi kuma Abba yana gefan shi rai a haɗe ya zauna a mota ɗaya da maƙiyin shi,su kuwa sauran cikin farin ciki suke ba irin Ummi da Kausar don shi Jibril har yanzu dauriya yake yi.
Hanya suka ɗau hanyaw fetel, cikin awa biyu suka shiga garin Kaduna suka ɗau hanyar abuja, suna zuwa Jere Abba yace su shiga ta nan, Ahmad kuma yace kar su shiga ta na saboda hanyar bata da kyau gashi kuma har ankira magarib gari ya fara duhu.
Sallah suka yi a massallacin da ke kan hanyar bayan an idar suka cigaba da shawarar ta ina za a bi.
Wani mutum ne yace ; ” Ba komai fa hanyar tayi kyau yanzu zaku iya bi”.
Be ƙara magana ba yayi saurin yin gaba ya shiga motar shi suka bar gurin, suka bar su Ahmad a gurin, daga haka Ahmad be ƙara cewa komai ba suka ɗau hanyar ga uban hadari ya haɗo sunyi nisa sosai, aka fara ruwa suna gab da hawa titin da zai sadasu da titin da za su ke shiga cikin Abuja suka hango wata mota a parke an buɗe gaban ta alamar gyara suke yi ga kuma ruwa Abba ne yace a tsaya a temaka musu Ahmad yace A’a saboda yasan hanyar bata da kyau sam ƴan fashi a gurin ba komai bane, bala’i Abba ya fara yiwa Ahmad yaja bakin shi yayi ƙum nan Jibril ya Parka motar.
“To ai kamar mutumin da muka gani a masallaci ko”. ya faɗa yana buɗe ƙofar haɗe da zura kanshi yana musu magana.
Wanda suka haɗu da shi a massallaci ne yazo yace; “Wallahi Alhaji mutuwa tayi yanzu amma bamu san matsalar ba muna kan dubawa ne”.
Daddy ne ya dawo da niyar ya leƙo yayiwa Jibril magana yadda za ayi sai kawai Saukar Abbu yaji a kanshi, nan da nan kuma wainda suke cikin dajin suka fito suka tare hanya za su fara fashi ana ruwa don bala’i wani irin fizgo Daddy yayi ya faɗi ƙasa saboda yadda suka buga mai bindigar unexpected.
Wani irin ihu Jibril yayi wanda yasa Suhaila da bacci ya kwashe ta ta faɗa kan kafaɗar Ahmad tayi saurin buɗe idonta haka ma Kausar. Buɗe bayan motar akayi yasawa Ahmad bindiga a kai suka fito da shi aka finciko Suhaila suma su Ummi aka fito da su……..
********
*_Ma’asalam, Faɗma Ahmad_*
[8/22, 2:31 PM] Cynosure: *????????AL’AMARIN SUHAILAT????????*
*Bintu Ahmad*
*Wattpad@cynosure3*
*Page 7️⃣5️⃣to7️⃣6️⃣*
*✍✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾✍✍*
*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶’s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*????
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶ ???? *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.*
*Abin Da Musulmi Zai ce Idan ya zo yabon wani Musulmi:*
Manzon Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya ce: “Idan har daya daga cikinku ba makawa sai ya yabi abokinsa, to ya ce; Ina zaton wane – Allah dai Shi ne makiyayinsa, Mai yi masa hisabi, kuma ni ba na tsarkake kowa ga Allah – ina zato shi kaza-da-kaza ne, idan dai ya san hakan game da shi.
*~INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?~*
*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.*
_Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samun wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook_. ????
https://www.facebook.com/101594048306878?referrer=whatsapp
_Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu._
_*Forest*_
Ƙasa suka umarci kowa yayi, ai kuwa ba musu duk suka zube a ƙasa jikin su na kyarma. Shi kuwa Ahmad har ya fara tunanin yadda zai yi musu saboda sun shammace su ba kaɗan ba gashi babu damar motsawa don sun saka wa mazan bindiga, Daddy kuwa yana gefe kanshi sai zubar da jini yake, don sosai suka buge shi da ƙasan bindigar. Wani daga cikin su yayi musu nuni da hannu nan suka finciko Suhaila, wani irin faɗuwa gaban ta yayi yayin da Ahmad da Jibril suka ji komai ya tsaya musu ba irin Ahmad ma,ɗaya daga cikin su ne yace; “Kai, shegen, kai amma zaka more wallahi”.
Sai kuma ya fincike mayafin da ke jikin Suhailan, wani irin yunƙura Ahmad yayi, wanda yake bayan shi ya buga mai bindida a kafaɗa tuni ya koma ya durƙusa akan ƙafafun shi, wanda ya fincikewa Suhaila mayafi ne ya saka dariya yace; “Kai amma fa duk da haka bata da wani kaya, akwai hips dai amma babu saman”.
Ya ƙarashe maganar yana pointing chest ɗin ta, ita kuwa Suhaila gabanta sai faɗuwa yake duk tayi experiencing rape case amma idan aka ƙara raping ɗin ta bata san yadda za tayi da rayuwar ta ba.
Janta sukayi, nan ta saki wani uban ihu, tana basu haƙuri, Ummi ma kuka ta fara yi inda Kausar ta kasa magana saboda tsabar yadda ta tsorata saboda bata taɓa ganin abu irin wannan ba, shi kuwa Jibril yama rasa yadda zai yi gashi da tsoron bala’i, Ahmad kuwa tunanin ta inda zai fara kawai yake yi don suna da yawa.
Waɗanda suka fito daga cikin daji ne suka ƙaraso nan suka fara hargagin a basu kuɗi, shiga lalubensu sukayi suka kwashe duk kuɗin dake jikin su suka kuma haɗa da wayoyin su duka ba abunda suka bar musu.
Wani daga cikin su ne, ya finciko Kausar yana shinshinata yace; “Kai Baabaa wannan gaskiya za tayi daɗi, kuma fresh ce daga ganin ba a farke ta a leda ba”.
Wani ihu Suhaila tayi tace; “Don Allah ku rabu da ita wallahi na yarda duk wanda zai yi, yayi da ni amma please kar ku taɓa ta na roƙe ku don Allah, don Allah ba don ni ba please”.
Ahmad da yake durƙushe idon shi yayi ja yace; “Malama ki rufe mana baki ba abunda zai samu ɗaya daga cikin ku”.
Wanda yake gefe tuntuni da beyi magana bane ya ƙaraso ya ɗauke shi da mari, sannan yace; “Ai kuwa yau sai kayi kuka da idanun ka saboda yadda zamuci matar ka, sai kaji duk duniyar nan babu wanda ka tsana sama da ita, a take a gurin nan zaka mata saki uku, saboda yadda zamu mata fata-fata ko moruwa baza ta sake yi ba, ka kalle mu ka gani mu takwas ne kuma kowa sai ya sha gyaran amaryarka”.
Suhaila ce tayi wani irin ƙamewa, don ko daga bacci aka taso ta taji wannan muryar sai ta gane ta ballantana kuma idon ta biyu.
“Ku shigar da su mota waɗannan tunda mun gama da su mun karɓi kuɗi, su jira su kafin mu gama aiki, shi kuma ku kamo mun shi don a gaban shi zamu yi komai kuma babu abunda ya isa yayi wallahi”.
Wani daga cikin su ne yace; “Haka ne don dare be riga yayi ba duk da hanyar ba a fiya bi ba amma wani zubin ƴan iskan ma’ikatan nan suna yawo wallahi”.
“Hakane fa”. Wanda yake kan Ahmad ya faɗa.
Kallon Jibril yayi yace ; “ku gyara parking zuwa gefan titi da kyau ku shiga mota kuyi tsit, kuna motsawa wallahi sai na fasa kan ɗan uwanka”.
Saurin gyaɗa kai yayi sannan ya tashi ya fara ƙoƙarin jan Daddy zuwa cikin mota, Ummi kuwa sai kuka take yi kamar ranta zai fita, tana kiran sunan Ahmad da Suhaila da aka ja su zuwa cikin dajin dake gurin amma ta farko farko, kafin su Shige Ahmad ya juyo ya kalli Jibril yayi mai alama, sunkuyar da kai Jibril yayi, ƙara jadadda mai kai Ahmad yayi kafin aka shige da su.