HAUSA NOVEL

ALAMARIN SUHAILAT Complete Hausa Novel

Wanda be shege bane yace ; “Wallahi ku yaya ne sai naji daɗi wannan kai Baabaa!”

“Kaji daɗin ka, amma fa kar ka shige ta kar abun ya musu yawa, sannan ka bisu cikin mota ruwa yayi ƙarfi da yawa kar kayi kisa kasan mu bama kashe rai!”.

Shiga suka yi cikin motar inda ya shige da Kausar can baya Ummi na tsakiya riƙe da Abba shi kuma Jibril yana gaban motar ya haɗe kai da ƙafa yanajin ƙirjin shi kamar ya Faso tsabar baƙin ciki.

 

Fisgo Kausar yayi ya fara bata wani hot kiss yana romancing ɗin ta yadda yake so, ita kuwa sai ku take yi tana kiran sunan Ummi, Ummi kuwa tana cikin motar ne amma bata jin ta a cikin duniyar, Daddy da yake cikin ha’ula’i yanaji amma bazai iya motsawa ba shima sai kuka yake yi a gaban idon shi za ayi lalata da ƴarshi kuma babu yadda ya iya, Jibril kuwa sai kuka yake yana kiran sunan ta kamar ransa zai fita, tun tana kuka har ta dena kuka ya raba ta da komai na jikin ta, bakin ta kuwa har jini sai da yayi, yadda yake romancing nata yasa gaba ɗaya jikin ta ya mutu don ta sadaƙar da sai yayi raping nata babu makawa don baya ji baya gani yama manta a inda yake don ya shagala ya ma manta da warning ɗin da aka yi mai.

Ummi ce ganin baza ta iya daurewa ba yasa ta ajiye Abba taja murfin motar a hankali ya ɗan yi zoo ta samu ta fita, har ta fita be san ta fita ba saboda yayi nisa baya jin kira ko kaɗan ba abunda yaje ji sai ita ɗin da yake tare da ita.

Ummi kuwa wani ƙaton dutse ta samo tayi ta maza abunda wancen wawan ya kasa aikatawa kenan sai kukan banza da yake yi, ita kuwa ta sadaƙar ko mutawa ne sai dai tayi amma baza ta taɓa bari ayiwa ƴarta faɗe ba tana zaune tana kallo ba tare da ta aikata wani abun ba.

Dawowa tayi cikin motar, amma sai dai tana shigowa taga har ya cire wandon shi aiki kawai zai fara, shi kuma a dai-dai lokacin yaji dawowar ta ya ɗago yana kallon ta amma sai dai kafin yakai ga lalubar bindigar shi har ta rotsa mai kai da dutse, ta ƙara kwaɗa mai, kafin kace kabo kanshi ya fara jini ya zube akan Kausar ɗin summame.

Wani irin kira ta kwaɗawa Jibril wanda yasa ya hantsulo zuwa bayan motar ba tare da ya sani ba.

 

“Jibril zo ka fitar da shi, fitar mana da shi mu bar gurin nan” Ta ƙarashe maganar tana ɗago Kausar zuwa jikin ta, don ko numfashin kirki bata yi, ba kaɗan ba ya bata wahala.

Jikin shi na rawa ya fara janshi zuwa waje yana ƙarasa fitar da shi ya dawo yace; “Ummi amma dai be yi raping ɗin ba ko? Ba abunda ya same ta dai ko?”

“Ban sani ba Jibril! Malam ka koma ka kunna motar nan mubar gurin nan kafin su farga da abunda yake faruwa”.

“Ummi Suhaila da ya Ahmad fa, ya zamu barsu a nan gurin?”

“Akwai Allah, ka fita nace maka!”

Cikin sauri ya fita ya koma gaba yayiwa motar key yana kallon gurin da aka shigar da su Ahmad. Jin ƙarar kunna motar yasa wani daga cikin su ya leƙo aikuwa da gudu yaja motar yabar gurin yana jin baƙin cikin barin Ahmad da Suhaila da suka yi.

A ɓangaren su Suhaila kuwa shigar da su sukayi daga ciki haka, amma basu yi nisa da titi ba sosai sai dai duk wanda zai wuce ko da wasa bazai hango su ba.

Durƙusar da Ahmad suka yi a gurin suka saka mai bindiga a kai yayin da suka ja Suhaila zuwa ɗan gaba da inda Ahmad ɗin yake amma yana hango duk abunda za suyi.

Ƙara yunƙurowa yayi yace ; “Wallahi duk wanda ya taɓa mun mata a cikin ku sai na dargazaza naman shi sannan zan ƙona shi, so stay away from my wife!”

“Wacce wife ɗin?” wanda yake riƙe da Suhaila ya faɗa, ragowar, wanda sai da nasha romanta, na cita yadda nake so sannan taje tayi aure wani cita ita kake kira da wife, wannan abar ragowa ce fa babu wani abu da yake tare da ita bari kaji, so ka ma dena kiranta da wani wife, ragowa dai”.

Ƙara yunƙura yayi na bayan shi ya ƙara buga mai bindiga a ɗayar kafaɗar shi.

Ƙasa yayi yana runtse ido amma duk da haka be miƙa kai ba.

Juyowa tayi ta ɗauke wanda yake riƙe da ita mari ta ƙara ɗauke shi da mari.

Wanda yake kusa da shi ne ya matso zai kwasheta da mari ya ɗaga mai hannu yace; “Barta kawai, ai mun saba, shekarun baya ma har da cizo amma duk beyi warking ba nasan me zan mata yanzun nan”.

Danƙan wuyanta yayi ya ɗan ɗaga mask ɗin fuskar shi ya buɗe bakin shi yayi kissing ɗin ta ya cizi bakin nata wanda har sai da yayi jini.

Ahmad ne ya yunƙuro yace ; “Kai!!!! Wallahi saina kashe ka idan ka ƙara taɓa mun mata wallahi na faɗa maka”.

“Ku rufe mun bakin shi, duk ya ishe mu yana ta ja mana lokaci ga ruwa yana dukan mu”.

Juyowa Suhaila tayi ta zube a ƙasa tace; “Don Allah kayi haƙuri kar ka mai komai, ba lefin shi bane, na yarda bazan ƙara maka musu ba ni kake da buƙata kuma gani kayi duk abunda kake so dani amma don Allah ka rabu da shi ya tafi, kai wallahi indai har zaka rabu da shi wallahi zan zauna da kai, zanyi abunda kake so amma ka barshi ya tafi na roƙeka please”.

“Zaki zauna dani a daji kullum ina zuwa ina ganin ki, zaki zauna cikin abokanaina na daji kenan?”.

Saurin ɗaga mai kai tayi jikin ta na kirma tsabar yadda ruwan yake dukan ta ga sanyin da bishiyun. Gurin ke fitarwa.

Ahmad kuwa da suka liƙe mai baki babu damar magana sai uhmmmm uhmmm kawai kake ji.

Dariya yayi yace ; ” My dear Suhaila, lallai kina son mijin ki, ku kwance mai hannu, ku ɗaga shi, ku turawa ƴan uwan shi su ƙara gaba”.

Wanda suka bari a baki-baki da ya ƙaraso gurin su tun ɗazu yace; “Baabaa sun gudu fa, basu nan”.

“Babu matsala ku hankaɗa shi titi, ita kuma ku tafi da ita ni kuma zan koma, zuwa jibi ko gata zan shigo sai mu san yadda za ayi ko Suhaila ta”.

Runtse idonta tayi ba tare da tayi magana ba.

Janta sukayi, shima aka ja shi zuwa waje.

Ummmmmm kawai yake faɗa, yayin da ita kuma sai kuka take tana kallon shi tana jin wani mugu-mugun son shi yana ƙara shiga cikin ranta, har suka ƙule da ita suna kallon juna shima Ahmad ɗin besan sanda ya fara kuka ba.

Bayan sun fita, yasa su kunce mai baki, suka ɗakko wanda Ummi ta bugawa dutse suka sashi a mota, za su sake shi yace mai; “afff na manta baka sake ta ba, ku nemomin biro da takarda ya ɗura mata su har guda uku.

Kallon shi kawai Ahmad yake yana tunanin ta inda zai fara cin uban shi don bazai taɓa bari su tafi da Suhailan shi ba, saki kuwa over his death body ko zai mutu bazai sake ta ba.

Wanda yake riƙe da shi ya murɗewa hannu ya ƙwace bindigar shi ya sa mai a kai ya kuma ce duk wanda ya motsa sai ya harbe shi.

Dariya na cikin motar yayi, ya koma yana ɗakko bindigar shi, ganin baza su ji ba yasa ya cillar da wanda yake hannun shi ya harbe shi a ƙafa na cikin motar ya harbe shi a kafaɗa, shi kuwa Baabaan nasu ganin da gaske yake kuma ya iya amfani da bindiga yasa yayiwar motar key ya bar gurin a mugun guje, da gudu ya koma cikin gurin yana bin hanyar da suka yi da Suhaila sai dai fa akwai duhu sosai gurin amma haka ya dinga gudu har ya fara hango fitilolin su saɗaf saɗaf ya ƙarasa ya harbi biyu a ƙafa, ya ɗaga zai harbi ɗayan yaji babu bullet da gudu ya ƙarasa ya kwaɗa mai bindiga a kai ya faɗi a gurin sumamme, Suhaila da jikin ta ya saki gaba ɗaya, bata iya ko magana ne ta zube a ƙasa tana jan numfashi, da gudu ya ƙarasa ya rungumota yana sakin kuka haɗe da haska mata fuska. A cikin wanda ya harba ne yaji wani yana waya yana gayawa sauran ƴan uwansu ai da sauri ya tashi ya ɗau fitila ɗaya ya goya ta ya ɗau hanyar dawowa amma sai da suka yi nisa ya fara hango fitila alamar wasu suna shigowa gurin saurin canza hanya yayi yana kashe fitilar hannun shi ya kuma cigaba da tafiya ba tare da ya tsaya ba har sai da suka ɗan yi nisa sannan ya kunna musu fitila, Allah ya temakesu ma dajin yana da ɗan hanyoyi don daga gani zai ɓillar da su zuwa wani ƙoyen, sai da suka yu nisa ya hango fitilun su alamar akwai masu binshi, don daga gani sun san kan dajin, sauke ta yayi don ya gaji sosai bazai iya cigaba da tafiya ba, ya kashe fitilar ya jingina a jikin bishiyar dake gurin, ya rungume ta tsam a jikin shi, gaba ɗayan su sun jiƙe sharkaf don ma Allah ya temake su ruwan ya tsaya sai dai yaf yaf kaɗan da yake sauka.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button